NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 36 of 40

ayan tasab babu abinda yakeyi yana Asibiti gurin Hajiya ko ya tafi gida ya huta. 'Qila ma yana can tare da wannan Jamilar har yana jinhaushi dan an tabata wai yar uba amma sun wani daukaketa kamar ciki daya suka fito' ta raya a zuciyarta, a fili taja tsaki dan ita abinda yasa ta qara tsanarta kenan kasancewar ta ba ciki daya suka fito dasu Khalil din ba. Haka kawai ta bata musu lissafi su kuma sun wani jata a jiki kamar uwarsu daya gaba daya ita kam bata ga dan uban da zata hada kai dashi ba, dan Kishiya ne fa. 'Idan kuma da gaske Nuratu take da tace Khalil din yace ya fasa auranta fa dalilin daya saka yaqi daukar wayarta har yayi rejecting tareda kashe waya gaba daya?' Zuciyarta ta sake raya mata, seta miqe zaune babu shiri ta dafe qirji, Khalil ya fasa auranta tabi ina taga haske Jama'a??? PROMO PROMO PROMO BEFORE 4K NOW 2500 3968303018 ZAINAB SHU AIBU FCMB KITURA SHEDAR BIYA 👇🏻 08162859027 AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK DATTIN MARA CIWON MARA CIWON JIKI HANA HAIHUWA RASHIN NI IMA RASHIN JIN SHA AWA FITAR FARIN RUWA KAIKAYI KURAJEN PP DA NA JIKI JIN ZAFI YAYIN SADUWA FITAR FARIN RUWA MAI WARI BASUR KOMAI DADEWARSHI CIWON NONO SHIRYE NAKE ZANYI MAKU PROMO SABODA WA ANDA BASU SHA BA SU ZO SU DA DANA MAGANIN AUNTY ZEE MOM MUJAHID DUK LABARIN DA AKE BAKU GASKENA MAGANINA KANKAT NE KOBAKISHA KOMAI BA YA ISHEKI *DAGA ALQALAMIN MARYAM FAROUK* *(UMMU-MAHEER)* *MARUBUCIYAR* *WATA KISHIYAR🥰👹 (ALKHAIRI CE KO SHARRI)* *RUBUTACCIYAR QADDARAH AND NOW* *HALIN KISHI* *HALIN KISHI LITTAFIN KUDI NE NAIRA 500* *GA DUK ME SO ZE TURA DA 500 ZUWA ASUSUN* *8142548705* *OPAY DIGITAL SERVICE* *MARYAM UMAR FAROUK* *SE A TURA SHEDAR BIYA ZUWA GA 07061838488* Free page 10 Last free page Tun Umaimah na daukar abin wasa har ta fara shiga rudanin rashin sanin abinda Khalil yake nufi da qin daga kiranta. Raba dare tayi tana kiran wayarsa, ya kunna amma haka zata qaraci qara ta tsinke ba tareda an daga ba, ta tura masa da SMS sunfi nawa shima babu amsa, WhatsApp kuwa idan ta tura saqon ma baya tafiya tsabar rudanin da ta shiga bata san ashe Datar ce bata kunna ba. Kafin safiya idanunta sunyi zuru zuru kamar wadda ta kwana tana zawo saboda rashin bacci da damuwar data kwana a ciki. Tana idar da sallar Asuba ta sake gwada kiran layin, call waiting aka gaya mata. Qirjinta ya buga Dam har seda ta saka hannu biyu ta dafe wayar ta subuce daga hannunta. Tun haduwar sa dashi a irin wannna lokacin tasan da ita kadai yake waya, ze kirata idan ya tashi sannan idan ya dawo daga masallaci ze sake kiranta zuwa gari yayi haske kafin suyi sallama toh dawa yake magana yanzu? Ta tambayi kanta. Wayar ta dakko ta sake danna kiran layinsa, still yana waya cikin sa'a ringing biyu taji ya daga da sallama, seda ta saki wata ajiyiyar zuciya kafin cikin karyewar zuciya ta kira sunansa tace "Khalil, me nayi maka? meyasa kaqi daga wayata tun jiya daga baya ma ka kashe wayar gaba daya?" "Am kinga Umaimah ina wani important call ne yanzu kiran da kike tayi yana diverting attention nawa shiyasa na daga ki bari idan na gama zan kiraki" Khalil ya fada daga daya bangaren kafin ta sake cewa wani abu ya datse kiran se kawai ta cire wayar daga kunnenta ta bita da ido kamar zata ganshi a ciki, ita yau Khalil ya kashewa waya. Tagumi tayi hannu bibbiyu gaba daya kwakwalwarta ta cunkushe ta kasa samun damar yin wani tunani, me tayi masa da ze dauki zafi haka? Ita dai a saninta indai akan abinda ya faru jiya ne beci ace yayi fushi me yawa har haka ba indai ba kuma daman yana neman hanyar da ze wulaqantata bane tuntuni amma meye abin daukar zafi anan. Bata san tsahon lokacin data dauka tana tufka da warwara ba seda ta jiyo muryar Mama daga tsakar gida tana kwala mata kira tayi firgigit ta miqe ta fita. Kallo daya Maman tayi mata bayan data amsa gaisuwarta ta nuna mata inda kwanukan wanke wanke suke tace "Ga wanke wanke da shara nan, ki dama kunu kafin a kawo markaden qosai, da wuri Abban ku ze fita sannan za'a kai gidan rasuwar can" tana gama fada ta juya abinta ta bar Umaimah a tsaye kamar wadda aka dasa. Wanke wanke, shara, suyar qosai duk ita kadai? A cire shara da suyar qosan ma dai a duniya abun data tsana yabi bayan wanke wanke kuma kowa yasan da wannan musamman irin na gidansu da yake da mugun yawa kamar kwanukan gidan biki. Ta waiwaya ta kalli kamfacecen tsakar gidan nasu dayayi kaca kaca da ganyayyakin bishiya da qasa saboda iskar da akayi cikin dare jiya wannan kafin ma ta gama ai bayanta ya karye wai ma ina su Nazifi da Arma da suke aikace aikacen tsakar gidan shine za'a ce ita zatayi yau? Yaushe rabon ma da a raba aikin gidan da ita tunda ta shiga Higher institution dan idan ma an sakata ba zatayi a dadin rai ba daga qarshe ma aka dena cewa tayin sedai idan yan hankalin suna kanta taga Maman na aiki ta karba ta qarasa shine yau za'a dawo da abinda ya wuce. "Au kina tsaye tun dazu ko babu abinda kikay
🏠