NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 28 of 40

AB SHU AIBU FCMB KITURA SHEDAR BIYA 👇🏻 08162859027 AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK DATTIN MARA CIWON MARA CIWON JIKI HANA HAIHUWA RASHIN NI IMA RASHIN JIN SHA AWA FITAR FARIN RUWA KAIKAYI KURAJEN PP DA NA JIKI JIN ZAFI YAYIN SADUWA FITAR FARIN RUWA MAI WARI BASUR KOMAI DADEWARSHI CIWON NONO SHIRYE NAKE ZANYI MAKU PROMO SABODA WA ANDA BASU SHA BA SU ZO SU DA DANA MAGANIN AUNTY ZEE MOM MUJAHID DUK LABARIN DA AKE BAKU GASKENA MAGANINA KANKAT NE KOBAKISHA KOMAI BA YA ISHEKI *DAGA ALQALAMIN MARYAM FAROUK* *(UMMU-MAHEER)* *MARUBUCIYAR* *WATA KISHIYAR🥰👹 (ALKHAIRI CE KO SHARRI)* *RUBUTACCIYAR QADDARAH AND NOW* *HALIN KISHI* *HALIN KISHI LITTAFIN KUDI NE NAIRA 500* *GA DUK ME SO ZE TURA DA 500 ZUWA ASUSUN* *8142548705* *OPAY DIGITAL SERVICE* *MARYAM UMAR FAROUK* *SE A TURA SHEDAR BIYA ZUWA GA 07061838488* Free page 8 Yanayin kallon data watsa masa ya sakashi daga hannaye sama yace "Allah ya baki haquri, ki barshi base kin samo mun ba", gani yayi kamar Almutsutsan nata zasu motsa dan sak kallon data masa jiya kafin ta fadi. Buda baki tayi zatayi magana ya sake tareta yana miqa mata kofin daya zuba ze sha yace " karbi kisha zuciyarki tayi sanyi kinji Umaimah, maida wuqar mantawa nayi daman ance mata kishi ne daku bakazu iyayiwa abokin ku budurwa ba" Khalil da neman magana yake, se yayi kamar yana rarrashin ta se kuma ya sake soko wata maganar Ita kuwa se aikin asarar hawaye takeyi. Ganin dai abin nata bana qaro bane ya saka shi daidaita nutsuwarsa yace "Umaimah ya isa, me yasa kike asarar hawayenki bayan kin san masu tsada ne, wai kukan me kikeyi ne ma? Indai magana tace ta saka ki kuka toh kiyi haquri kinji ni wasa nakeyi" "Dagaske baka da budurwa?" Umaimah ta fada bayan data dan tsagaita da kukanta, se ya dago ya kalli cikin idanunta, irin abinda yake gani a ciki ya wuce ya misaltashi. Tsakanin shi da ita besan wanda yafi wani mutuwa a soyayyar wani ba, yana fatan wannan hadin nasu ya zama Alkhairi. "Dagaske nakeyi sedai idan yanzu zaki zama budurwar tawa" ya sake fada yana kallonta. Qasa tayi da kanta tana sakin wani murmushi ji takeyi kamar ta taka rawa Alhamdulillahi Allah ya cika mata burinta. "Kinyi shiru ko bakya sona ne?" Ya fada yana leqen fuskarta, seta dago tareda gintse fuska tace "Bayan kace kayi soyayya da Nabila kuma kace kana Sona" "Wacece Nabila?" Ya tambaya, yanayin da yayi magana ya tabbatar mata da cewa besan Nabilan ba. Shiru tayi tana wasa da yatsun hannunta shi kuma yana qare mata kallo harta gaji ta kalle shi da hararar wasa tace "Kallon fa ya isa haka" "Bazan iya dena kallonki ba, tun a ranar farko danafara ganinki kika sace mun zuciyata ban kuma samu sukuni ba se a yanzu dana furta miki muradin zuciyata, dan Allah Umaimah ki soni har qarshen rayuwata kinji, ban taba soyayya ba na tabbata kuma abinda nake ji akanki ya zarce So Qauna ce" ya fada cikin wani sanyi daya ratsa duk ilahirin jikinta. "Ina da tsananin kishi akan abinda nake so da har ake mun kallon me matsala a kwakwalwa, idan har ka tayani kare duk abinda ze jawo motsuwar kishina zaka same ni yanda bakayi tunani ba" ta samu kanta da furtawa ba tareda tayi niyya ba. Haka kawai take jin bazata boye masa komai a kanta ba, gara ta gaya masa ko ita wacece saboda gudun wata rana yaga wani abu daban da beyi zato ba wani abu ya faru. "Kice ni dan gata ne tunda dan gata shi yake samu ma har a damu dashi ayi kishin sa. In dai nine baki da matsala, bazan taba baki wata dama da har zuciyarki zata baci akai na ba" A nan gurin soyaya me qarfin gaske ta samu matsuguni a zukatan Umaimah da Khalil, Musayar kalamai suka ci gaba dayi har basu san lokaci ya tafi ba, seda Salman Qanin ta ya leqa akan Abba yace ya tafi dare yayi kafin yayi mata sallama ya wuce kamar karya tafi. Folder takaddunta da ledar jiyan ya bawa Salmanun ya shigar mata dasu harda qarin wata ledar me dauke da Turare da tundaga jikin ledar kake jin qamshinsa. Basu haqura ba, kusan raba dare sukayi bayan tafiyar sa suna waya, ya bayyana mata komai akan sa duk wani abu daya shafe shi daya kamata ta sani ya gaya mata. Ya kuma sanar mata da cewar shi ba da wasa yake ba aurenta yake so yayi, kuma a yanda yake hasashe baya so abin ya wuce qarshen shekara dan haka tayi tunani akan sa ta gani, idan har ta amince dashi a shirye yake ze turo magabatansa a tsayar da magana dan burin Hajiyarsa kenan a koda yaushe. Itama a nata bangaren tayi amanna dari bisa dari dashi, kamar yanda yayi mata bayanin kansa haka ita ma ta zayyana masa komai bata boye masa ba hatta da auranta da aka fasa karo uku seda ta fada masa. "Amma menene dalilin daya saka aka fasa?" Ya tambayeta, "Sunce kishina yayi yawa" ta bashi amsa. Mamaki ne yake kama Khalil idan tayi maganar Kishi dan abu kadan seta sake jaddada masa batun ita fa tana da kishi, "Wai Umaimah wane irin kishi ne dake haka da har ze saka mutum uku su fasa auranki?" Khalil ya fada a ransa y
🏠