NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 1 of 40

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels *DAGA ALQALAMIN MARYAM FAROUK* *(UMMU-MAHEER)* *MARUBUCIYAR* *WATA KISHIYAR🥰👹 (ALKHAIRI CE KO SHARRI)* *RUBUTACCIYAR QADDARAH AND NOW* *HALIN KISHI* *HALIN KISHI LITTAFIN KUDI NE NAIRA 500* *GA DUK ME SO ZE TURA DA 500 ZUWA ASUSUN* *8142548705* *OPAY DIGITAL SERVICE* *MARYAM UMAR FAROUK* *SE A TURA SHEDAR BIYA ZUWA GA 07061838488* *BAN YARDA A JUYA MUN LABARI TA KOWACCE SIGA BA TAREDA YARDATA BA* *WANNAN LITTAFI ZARIA TV KADAI KEDA LASISIN WALLAFASHI A YOUTUBE, DUK WANDA YA AIKATA HAKAN BA TAREDA SANINA BA TABBAS HUKUMA CE ZATA RABA MU* *IDAN HAR KIN SAN ZAKI SIYA NE SABODA KI YADA KI TURA A GROUPS NA HADA KI DA ALLAH KARKI SIYA, BAZAN YIWA KOWA ALLAH YA ISA BA DAN SOYAYYA CE HAR TAKE SAKA WA A FITAR DA LITTAFINKA A KARANTA AMMA MU SANI DUK WANDA YA DARAJA KASUWANCIN WANI SHIMA ALLAH BAZE BARI A KASSARA NASA BA* *RUBUTUN LITTAFI SHINE KASUWANCIN MU DAN HAKA DAN ALLAH MASOYA KU TAYA MU GINA SHI BA RUSAWA TA HANYAR FITAR MANA DA LITTATTAFAI BA* *GA MASU SO A TALLATA MUSU HAJAR SU QOFA A BUDE TAKE* *KUNA IYA TUNTUBATA TA KAN LAYIN* *07061838488* *A QARSHE INA MIQA TARIN GODIYA GA MASOYA NA INA KUMA YI MANA FATAN ALKHAIRI GABA DAYA, ALLAH YA BAMU IKON AMFANA DA SAQON DA YAKE CIKIN LABARIN NAN YA KUMA YAFE MANA KURAKUREN DA ZAMUYI A CIKI* 🤲🏼🤲🏼🤲🏼 *SHIMFIDA* Ita Uwa tana da wani matsayi na daban da Allah SWT da kansa ya bata, kaifin harshen uwa ya zarce duk yanda muke tsammani. Cikin sani ko akasin haka furucin uwa nada tasiri akan Da wanda ba kowane ya gane hakan ba. Idan rai ya baci musan abinda baki yake furtawa akan yaran mu, domin yanke hukunci cikin fushi yana haddasa Nadama da dana sani mara amfani a rayuwa. Free Page 1 "Mama qarfe uku zamu tafi gidan Kamun fa, kinga unguwar su da nisa kuma Abba yace mu dena yin dare a waje" Umaimah dake tsaye daga bakin qofar daki ta fada tana kallon Babbar Macen dake tsinke danyan zogale tana jefawa a cikin babar robar dake gaban ta. Banza tayi mata taci gaba da aikinta, se kuwa ta takwarkwashe fuska kana ganinta kasan tana fama da tsiwa da shagwaba tace "Mama kina jina fa kikayi shiru, se kuma an jima na gama shiryawa kice ban gaya miki ba" "Idan baki matsamun daga nan ba UMAIMAH sena bata miki rai a gidan nan, na gaya miki babu inda zaki je wal
🏠