NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 105 of 105

i kuskura ki jefi khadeeja da wannan kalmar yanzu ranki zai baci, kuma kin sani.’ Ta rike kugu tana dan zare ido tana cewa ‘Ohh! Yanzu kai ka fi son Khadeeja kenan da kanka, kai na jefe ka da koma menene amm kada na jefi Khadeeja ko? To wallahi da kai da ita baku isa ba….’ ‘Ke kika sani.’ Ya fada tun kafin ta karasa fadin abinda take fada, ya ajiye daddumar ya kewayeta ya fice daga dakin yana murmushi don yana ji a jiki sa kwanan nan Khadeeja zata dawo Ta juyo ta bi bayansa da kallo cike da takaici sannan ta wuce ta zauna a gefen gado ta zuba fuskarta a tafukan hannunta ta fashe da kuka. Wannan wane irin wulakanci ne, tana murna ya saki kishiyarta amma kullum suna tare, ita kuma tana nan ya kulleta a gida. Wannan wace irin musiba ce? So take ta ware rana taje ta sami Khadeejan a office din nata ta tara mata mutane amma dai tana tsoron kada Mustapha ya saketa a kan hakan; don yanzu taga kamar ma ba a haiyacinsa yake ba. To yanzu babu aure a tsakaninsu yana mata wannan tsohon nacin idan kuma ta dawo ya za ayi? Ita menene makomarta ya dawo da rabin ransa me kaunar ‘yayansa. Ta dora hannu a ka ta sake rushewa da kuka. END An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels
🏠