NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 172 of 172

um shiyanzu rayuwarsa ta fiye mai, dan yanzu Hassan ne ya budemau dan shago yake business dan dama ya iya kasuwanci, Alhamdulila kuma abin na tafiya yanda ya kamata, sannan Jalila ta shiryasu da Mumy. Suna zaune a gidan da Inna ta zauna, sai dai yanzu rayuwarsu tafi tada, gashidai ba kudi kamar da sai dai akwai fahimtar juna, Sultan da Safeena suna ta karatunsu........ Allah ya bamu ikon kuka da zuciyoyinmu, ya bamu ikon fin karfinta akan abinda take aiyana mana mara kyau, ya bamu ikon jure rashi, ya kuma bamu ikon yadda da kaddara a duk sanda tazo mana....... Ameen Suma Ameen....... Alhamdulila!!! Ina godiya ga Allah subhanahu wata ala daya bani ikon kammala littafin nan lafiya, abubuwa dayawa sun faru a dan lokacin da nake rubuta littafin nan, sai dai muce Alhamdulila ala kulli hal..... Abinda na fada na kuskure Allah ka yafemin, wanda na fada daidai kuma Allah ya sa muyi amfani dashi. Allah ka kare mu daga sharrin duk wani wanda yake nufinmu da sharri, ka nisan tamu dashi, ka hadamu da duk mai nemanmu da alkair👏🏻 Ina godiya gareku masoyana, na gode sosai da hakurin da kuke dani, nakinyin typing da wuri, yin delay agun responding din text dinku da sauransu, nikaina ba asan raina bane. Love u all🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels
🏠