ย  ย  NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 130 of 172

uluba mata, sannan ya kashe wutar dakin ya taho kamar zai wuceta sai kuma ya dauko pillow yazo yadagata ya sa mata sannan ya mike zai tashi. Hannu tasa da sauri dan taji alamunsa ta rikoshi, idanu ta bude da sauri. Kallanta yai sannan yace "ba bacci kike ba?" Tace "bacci nake yanzu na farka." Hannunta ya dan zare zai mike, da sauri ta kara rikoshi, bai kalleta ba sai dai ba damar tashi. Cikin sanyin murya tace " Yaya haka zamu zauna? Kafin na farka ka fita sannan kafin ka dawo nayi bacci?" Kallanta yai kamar zaiyi magana sai ya fasa, tace "Yaya ka tambayeni dan Allah duk wani abu da kake sanji, ni kuma na baka amsa, wannan abin ba shine mafita ba." Hannunsa ya zare yamike tsaye, Jalila ta mike tsaye da sauri tare da rungumeshi ta baya. Tsayawa yai sai dai zuciyarsa na harbawa da sauri da sauri, tace "yaya dan Allah." Kasa daurewa yai kawai ya juyo ya rungumeta tsam ajikinsa, can yace "Jalila zuciyata ta kasa daukar abinda take zargi, na kasa samun nutsuwa, ina tunanin kamar na tauyekine da abinda kikeso....." Kai ta shiga girgizawa da sauri da sauri, kafin tace " ko kadan Yaya, bazan musa ma akan da ba amma banda yanzu." Dagowa yai ya kalleta, yace "Inke hakan ne shi......." Daga kafarta tai ta kara rungumeshi tace "Yaya......." Bakinta taji a cikin nashi, wani yanayi ya shiga mata wanda ita kanta batasan sanda ta shiga maidamai ba, jitai kafafuwanta sun kasa daukarta, hannu yasa ya dagata gaba daya ya kaita kan gado, sun dade suna sumbatar juna kafin ya saketa kadan, yana wani irin numfashi yace "Jalilah banaso na zama mai tauye miki hakki........" A hankali ta lumshe ido hawaye suka taru mata ta sumbaci bakinsa, sannan tace "yaya da ne, shikansa yaya Sageer din ya hakura, sannan duk cikin rashin sani ne, please ka........" Kara hade bakinsa yai da nata, yanzu kam ya kasa controlling din kansa, a hankali ya shiga zare mata rigar jikinta. Idanunta kawai ta rufe tana tunanin yaushe ta zama haka? Wai ita ke kara mikama namiji kanta? Kafin ta gama lissafi ya gama zare kayan jikinta a hankali ya kara maida bakinsa cikin nata.......... (Ban kula ba najini a kasa timmmm wai ashe dadin soyayya ne yasa Hassan ya hankadoni waje da kafarsa sai ji nai ansa lock a kofar. Nace hmm asha love kafiya) #OneLuv๐Ÿ’• [12/7, 10:12 PM] El-hajj: ๐Ÿ—ฏ *JALILAH* ๐Ÿ—ฏ Written By : *AYUSHER MUHD* Wattpad: *Ayusher Muhd* *HASKE WRITER'S ASSOCIATION* (_D home of expert and perfect writer's_๐Ÿ’ก) _Ga kyautar shafi kyauta gareku 'yan Zauren Biebie, Word of Hausa Novel, Haske Fans, Kundin Haske, Pherty Novel godiya gareku mai dumbin yawa ๐ŸฅฐLuv u๐Ÿ’• *62* Dagota yai ya kara rungumeta a jikinshi wani sanyi na ratsashi, kanta nakan kirjinsa idanunta a lumshe suke, a hankali yace "Jalilah!" Cikin sanyin murya tace "Naam" Yace "Nagode kwaraia da gaske da kika shigo rayuwata, a koda yaushe yanzu ina godema Allah daya kawomin ke, kin canzamin komai na rayuwata wanda ban taba tunanin zai canzu ba." Kanta tadan gyara sannan tace "Yaya kaine kake tunanin nice na canzaka amma a zahirin gaskiya ba haka bane." Yace "menene to." Ta dago ta kalleshi sannan ta nunashi da yatsa tace "kaine ka canza kanka da kanka, ni dai na taimaka maka ne." Jitai ya sumbaci bakinta, da sauri tasa kanta akan kafadarsa saboda kunya, yace "ya zafin gun? Ya ragu?" Bata kalleshi ba tace "kadan." Yace "ansha raki." Cikin shagwaba tace "haka ne raki? Wallahi nayi dauriya......" "Wayyo yaya......." hannu tasa da sauri ta toshe mai baku dan ta fahimci abinda tai dazu yakesan ya maimaita, kallanta yai yana dariya. Ta saki bakin nasa tace "yaya nidai ka daina." Yace "zan daina amma mai za'a bani?" Tace "me za'a baka kamar ya?" "Yanzu bakisan ba'a aikin banza ba? Indai kinaso na daina sai......." ya nuna kuncinsa wai saita sumbata. Tace "ni fa kunya nakeji." Yace "ansha kunyar karya, dazu wanene ya fara rungume......." Da sauri ta sumbaci kuncin nasa dan tasan yanzu zai fara. Tana sumbata ta kule cikin jikinsa, yace "da alama dai wannan jikin ana sanshi dayawa, naga kamar baza'a iya sakeshi ba." Sa hannu tai ta dan ture jikin nasa, ya jawota ya maida ita yana dariya, tace "wlh yaya kaima...." Yace "zaki iya tashi kiyi wanka ko ni na zo muyi tare?" Da sauri ta kalleshi tace "muyi tare? A'a zan iya." Ya kalleta yace "fara to dan na tabbatar zaki iya." Kallansa tai sannan ta fara neman mikewa, guntae dariyarsa yai dayaga yanda take dan dingisawa, sai data kusa zuwa toilet sannan ta juyo, ya mata alama da ya taso? Da sauri ta girgiza kai alamar a'a Ta shige tare da rufe kofa. Wanka tai da ruwan zafi sannan tai wankan tsari ta fito. Yana ganin ta fito ya taso yazo kusa da ita, tambayarta yai ya jikin? Batace komai ba sai shagwabe fuska datai, kallan kan gadon tai har ya canza bedsheets din, dan dama Hassan bashida wannan girman kan, ko sanda bashida lafiya. Hannunta ya rike
๐Ÿ