NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 1 of 172

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels JALILAH* 🗯 Written By : *AYUSHER MUHD* Wattpad: *AyusherMohd* In the name of Allah the most Beneficent the most merciful. Praise be to Allah lord of the words. The beneficent the Merciful. Master of the Day of judgement. Alone we worship;Alone we ask for help. Show us the straight way The way of those on whom Thou has bestowed the Grace, those whose portion Is not wrath, and who do not go astray. Gaisuwa tare da jinjina da fatan alkairi gareku daukacin masoyana, ina mika sakon gaisuwa gareku, dafatan kowa yayi sallah lafiya, Allah ya maimaita mana Ameen, musulmai da suka rigamu gidan gaskiya Allah ya jikansu, mu da muke da rai Allah ya sa mu gama da duniya lafiya Ameen suma Ameen. _Oh ina fatan me karatu yayi saurin cewa Ameen..... lol duk da nasan ke ko kai ka fada.........._ *JALILA* *Ayusher Muhd's Novel ke dauke da shafin na 1 daga cikin littafin Jalila.* *Dauke da tambarin Kungiyar Haske Writers Association* *********** Da sauri ta fito daga wanka ko mai bata tsaya shafawa ba ta zura kaya, ta rataya jakarta ta dauko safarta a hannu ta nufi hanyar waje, Goggo mahaifiyarta ce tai saurin cewa "Jalila ko karyawa bakiyi bafa." Tace tana kokarin sa sandal "Goggo share abinci nan in driver dinsu Safeenah ya tafi ni kadai nasan uban tafiyar da zansha in banyi wasa ba inci duka in naje makarantar." Tafada tare da gama saka sa sandal din,Goggo da sauri ta miko mata naira ashirin tace " ungo to in kinje kya samu wani abin kici." Jalilah ta amsa tare da yin waje da gudu. Tana zuwa motar na fita daga gidan da gudu ta karasa hanyar kofar sai dai kafin ta karasa sunyi gaba. Idanunta ne suka ciciko dan ta tabbatar anganta ko ta madubin mota ne, bayan yau aikin gidan ne ya mata yawa amma ko su tsaya ta, inda sabo ta saba sai dai tana kokarin kiyayewa dan kuwa makarantar da takeyi akwai nisa, duk da sudin makarantar kudi sukeyi ita kuma ta gomnati, sai dai ba nisa sosai tsakanin makarantun nasu. Sauri ta shiga yi dan tasan tabbas kafin ta isa sai tayi late. Duk hanya ba dadin tafiya sakamakon ruwan da aka sheka a daran jiya, dan ma bata sa safarta ta makaranta ba, jin yanda wata mota ta shararo da gudu yasa tai saurin matsawa, tare da bin motar da kallo, da gudu ya zo ya wuce da motarsa, wata muguwar harara ta bi mai motar dashi
🏠