s kina kuka”? Dasauri ta kallesa saitakai bayan hannu ta goge fuskanta tass tace “banso naga an zalinci wani, kaji proper hospital duk sai an cire skin dinnan, hannunka zai zama mai tabo, kayakuri kaji”gyadamata kai yayi yamike tsaye dasauri ta mike tace “ina zaka?” “Zan tafi” ya amsa batare daya kalleta ba dasauri ta shiga gabansa tana zaro idanu tace “suna nan ko’ina su Anas Magu, dan Allah karkaje kabari Baba yadawo saiya fadi yanda za’ayi ya fitar dakai batare da an ganeka ba” shiru yayi yace “aramin wayanki i lost mine” ahankali tace “banda waya Baba yace naci jamb zai siyamin nafara university da waya” kallonta yayi sai yadan fuzar da iska kana ganinsa kasan yadamu ganin haka yasa tace “naje gidansu Maman Uwale na aro maka?” Gyadamata kai yayi, ahankali tace “to koma ka zauna” komawa yayi yazauna saita juya ta duka takarasa zare dayan takalmin kafanta tafita yabita da kallo kafin yabi dakin da kallo, kusan 3min tayi tadawo gidan takara kulle kofansu sannan tashigo dakin a kwance tagansa kaman baida lafiya yana ganinta da kyar yadago yamika mata hannu tabasa wayan karba yayi yashiga saka wasu number yakai wayan kunnensa yace “ya sunan layin nan” dasauri tace “yan kwalta bakın kasuwa karshen layi” magana taji yayi turenci ne but kuma kaman numbers yake kira saikuma sunan layinsu daya kira yazare wayan a kunnensa yamika mata karba tayi tajuya tawuce takai tadawo ganinsa kwance kaman baya numfashi yasa tayi wajen ta tsaya kansa tana lekasa ganin baya motsi yasa ahankali tace “Yaya, Uncle, Malam, bawan Allah” but baiyi motsi ba kawai saita fashe da kuka tace “nashiga uku shikenan sunja mutum ya mutu agidan mu, mezan ce? Mesan gayama su Mama da Baba? Innalillahi? Na shiga uku ni Safeerah yazanyi?” Hawaye ya gangaro daga idanunta ya diddiga akan fuskansa, bude idanunsa yayi ahankali ya kalleta da sauri ta dakatar da kukan tace “na dauka ka mutu ne” cikin karfin hali dan bala’in rashin lafiya da zazzabi yakeji yace “haka aka gayamuku ana mutuwa a school?” Zaro manya manyan idanunta dasukai jaaaa tayi ta kallesa batai magana ba, murya chan kasa yace “kinci abinci?”
Girgizamai kai tayi ahankali yace “to dauka kici” murya chan kasa tana kallonsa tace “to katashi kazauna banso ka mutu tsoro nakeji” shiru yayi saiya taso cikeda karfin hali ya zauna ganin she’s really scared itakuma saita zauna anan gabansa kan tiles ta kallesa ganin yazauna da kyau yadan lumshe idanu yasa tajawo kulan abincinta tabude ahankali tasa spoon, ciko spoon din tayi da kyau ta hangame baki tasa abincin dasauri ya kalleta yana kara zaro idanu baitaba ganin loma haka ba, gabaki daya hankalinta yakoma kan abincin dan shegen yunwa takeji tun kokon safe sake ciko cokali tayi takai bakinta tana jan hanci saiya manta da zazzabin dayakeji ya tsaya kallonta, 7good spoons tayi ta cinye abincin dake kulan tasss takai hannu cikin kulan tana tsince yan few rices dasuka rage takai baki kaman bata koshi ba yace “kinajin yunwa haka why did u give me abincin ki?” Dasauri ta kalleshi tace “sabida bakada lafiya ni zan iya hakura ai nasha koko kafin naje school, kuma nasai kosan rogon da hamsin din da Baba yabani kudin mota nadawo da kafa, kafa kuma Mama tadawo zamuyi girki tare” ahankali yace “mesa bakihau mota ba”? Murya chan kasa tace “yunwa nadingaji a school wlh” for the second time yayi murmushi ahankali, dasauri tace “laaaa murmushi kayi? Fuskanka baki kirin ba’a ganewa” shiru yayi baice komiba ya lumshe idanu, tayi shiru tana kallonshi ganin yana zufa saita juya da sauri tawuce gadonta tadauko mafici tadawo tashiga fifitashi, bude idanu yayi kadan sabida sanyin dayaji kan hannunsa dake zugi zaiyi magana sukaji jiniya da kukan motocin yan sanda ga sahun ana gudu ana watsewa dawani irin sauri ta jingina da sip gabanta na faduwa sosai, yadan kalleta yace “are you scared”? Zaro manyan idanunta tayi ta girgizamai kai tama kasa magana, chan taji ana diddirkowa ata kofar gidansu arude tace “tashi kashiga wardrobe” buga kofar gidansu taji anyi arude tazabura tace “tashi ka shiga ciki bari naje nagani”.
💫LOKACI BAI KURE BA💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 4️⃣
TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?🤭
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY😀 HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT 💡 AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA🎊
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA💃
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K🔥
watsapp me to join wa.me/+2347012181461
At this point bayama iya magana sabida azaban dayake ji har zuwa heart nasa, cikeda damuwa ganin he’s suffering tace “karkaji tsoro kaji” lumshe idanu yayi yabude su akanta, hannunta ta daura a kirji tace “ni Nurse Safeerah will protect you, duk wanda zai kasheka saidai yafara dani first” tawuce kofa jikinta na rawa yabit