yace “bari na dauko first aid box Dady yajiji maka ciwo, he also hit ur injured hand so bad” yajuya zai fita kama hannunsa Salim yayi ya fizgosa, tsawa yadaka masa sosai yace “why did you get involve eh? Why did you do that for me? Are you trying to ruin your life”? Ransa yabaci sosai, ahankali Auwal yayi murmushi mai dan ciwo yace “the way bazaka taba yarda ka auri Nanah ba Dad bazai taba giving up ba Yaya! I can’t watch you getting abused a hannun Dad da girmanka!” Cikin fushi yace “I can handle that, what I can not handle is naga life naka getting ruin, you don’t love Nanah why will you marry her”? Ahankali yace “sabida my heart is softer than naka dana Dad! I know you! Idan bakason abu bakaso even in the next 100yrs but ni bahaka nake ba! I might not love her now but zan iya na sota nan gaba!” Shiru Salim yayi yana lumshe idanu yarasa yanda zaima Auwal bayani baya fahimta saiya juyo yakallesa yace “Auwal kasan cewa that girl likes me ka aurota tazo gidan nan and she is looking or still inlove with me how would you feel?” Dariya Auwal yayi yace “Yaya abinda kake tsoro kenan? Nifa Yaya banda bakin kishi like you!Besides” yakai hannunsa yakama hannun Salim ahankali yace “Yaya I know the kind of person you’re and I trust you with my life, ko Nanah tashigo gidan nan bazata taba samin face daga wajenka ba, and bazamu taba barinta taba Safeerah trouble ba! Yaya ni ba yaro bane I know everything, just trust me and let me do this please kamin addu’a kaji Yaya now let’s get you treated” buge hannunsa Salim yayi yace “kace you’re not like me, Auwal kafini ma taurin kai, just know that I don’t support this decision just think it through foolish boy!” Yawuce su yafita daga dakin itama Layla ta kallesa tace “me kakeyi haka Ya Auwal?” Ahankali yace “you got better option? Da kece ni I know you will do same, I just want wutan ta mutu Yaya karya auri wacce bayaso Dady kuma karya ji kunyan duniya that is all, family na nakeji not Nana ko family ta” hararansa Layla tayi tace “you’re worse than Daddy and Ya Salim wlh, why are the men in my family so stubborn God abeg!” Tai ihu cikeda takaici tajuya tafita fuuu, Auwal yasami waje ahankali ya zauna yana tunani was his decision rash and impulsive? Faduwa gabansa yahau yi yace “why am I even getting all worked up maybe Nanah ma bazata yarda ta aure ni ba tahakura” shiru yayi ahankali yace “I hope that happens cus she is the only person dazata iya kashe maganan nan tunda Dady na sonta, I hope she says ta hakura tunda batasamu wanda takeso ba” yana maganan yamike and just dump maganan a wajen yafito daga dakin shima yafice abinsa.
DUM DUM DUMMM!!!
MEKUKE GANI ZAI FARU???
SUBSCRIBE AND JOIN PAID TELEGRAM GOUP WITH JUST 1K ONLY
KINDLY PAY INTO
6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT
OR
7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY
OR
0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK
SEND EVIDENCE NA PAYMENT TO wa.me/+2347012181461
THANK YOUUUU❤️🥰
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not se