aiyi dambe da Salim ne yana daga murya sosai suna rikesa yace “ni zaka kawo ma maganan banza very stupid stubborn boy, after namaka everything, nasaka makaranta kazama what you are today ni zaka maida karamin mutum eh?” Tasowa Anty Asabe tayi tace “dan Allah Baban Salim kayakuri kazauna please do it for me” zama Dady yayi Anty Asabe tazo kujeran Salim tazauna gefensa tareda basa side hug tace “Son” dago jajayen idanunsa yayi yakalleta baima iya magana ba, murya kasa kasa just the 3 of them zasu iya ji tace “look at your Mom kalli Ammin ka” tanuna Ammi da kanta ke kasa tasa hannu a fuska kana gani kasan she is crying Mama Kulu na shafa mata baya, kasa kallon Ammi Salim yayi Anty Asabe tace “Ammin ka is crying, mahaifinka is all raged up duk sabida kai, naji ka auri Safeerah I support you I am not angry about it but sabida iyayenka ka yarda ka auri Nanah Khadija” lumshe idanu yayi yabudesu yakalli Aunt dinshi murya kasa kasa but still they could hear him yan dakin yace “Aunt I care about my parents! They think I don’t but I do wlh sosai, they’re the most important mutane in my life, I hate seeing Ammi na in pains because of me or actions dina but Aunt” yadanyi shiru kafin ya sassauta murya yace “da in lalata rayuwan Nanah Khadijah in dauki hakkinta bayan nasan bana sonta ko kadan bana kuma kaunarta gwara Ammi da Dad suyita fushi dani but I WILL NOT MARRY NANAH KHADIJAH!” “Zan tsinemaka!” Dady yamike ahaukace kaman zararre Ammi tadago kanta dasauri jin kalman da Dady ya mabata Dady yazo wajen baiyi wata wata ba jikake tassss! Ya daurama Salim mari ya fizgosa Salim yataso kawai Dady yashiga dukansa ta ko’ina Ammi tafashe da kuka sosai ganin yanda Dady ke dukan Salim, Baffa na kama Dady Dad na cewa “wlh saina hallaka yaron nan, saina hallakasa” Anty Asabe tace “Ibrahim menene haka!” Zuwa mazan zasuyi dan kama Daddy Salim dako gezau baiyiba yadaga musu hannu yace “please ku barsa nobody should intervene” tsayawa sukayi, Dady yace “you think ina mahaifinka i will not crack you ko, I will beat you and beat you harsai kace ka yarda zaka auri Nanah” Dady dukan Salim yake tako’ina da hannu ganin hannunsa yasoma zafi Jikin Salim kaman karfe yasa ya shiga juye juye ya yi wajen tv yazarı wayan wuta yadawo yafara dukansa dashi yace “kace ka yarda zaka auri Nanah kona jimaka ciwo” ko gezau Salim beyi ba kaman ba waya Dady ke laftamai ba, yanda Ammi ke kuka zaka tausaya mata cus Dady keeps beating konannen hannunsa wanda time to time kemai ciwo, itama Layla kuka tafara duk ana rokon Dad without intervening but yaki dena dukansa, yarda wayan Dady yayi yana haki sosai kaman zuciyansa zata fito shike duka amman yamafi wanda yake duka jin jiki, yajuya kaman mahaukaci yatafi kitchen sai gasa yafito da kwalban non alcoholic wine mai sanyi daga fridge yazo yadaga zai buga masa dawani irin sauri Ammi tashiga gaban Salim takama yaron tasaka sa abayanta da kyau tafashe da kuka sosai tace “karka kashemin d’ana Ibrahim, dukan ya isa! Haba! Enough please!” Tsayawa chak Dady yayi yana kallon Ammi dake kuka yace “kin batamin yaro yanzu ina hukuntasa kin shiga gabana ki tashi” cikin kuka tace “are you still not seeing this boy is just like you? Kace sai yayi Auren nan dole yace bazaiyiba you are not giving up, he is not giving up either, the Salim that I know saidai ka kashesa he won’t give in to your request, I won’t stand here na barka ka kashesa cus bazai taba giving in ba, Salim is just like you Ibrahim” Ammi tafashe da kuka sosai tana kallon Dad dake rike da kwalba yana huci kirjinsa kaman zai fita, ahankali Auwal yashiga gaban Ammi shima ya kalli Dady anatse yace “Dady please calm down, kaya kuri kaji Dad” yakai hannunsa ya karbi Kwalban yamikama Layla ta amsa da gudu, anatse yace “Daddy tunda matsalan nan takici taki cinyewa this wedding don’t have to get cancelled kaji kunya bayan ka gayyaci mutane, I will marry Nanah Dady!” Kowa na dakin kallon Auwal yayi hatta shi Salim, strictly Salim yace “don’t ruin yourself just because kanaso ka kawo karshen this issue Auwal” kallon Salim Auwal yayi yay murmushi yace “Yaya I don’t have any girlfriend, Dady nata fada dakai akan wacce bakaso, I can marry her idan she wants to tunda Dad yadage he wants her as his daughter Inlaw, I know for now banason Nana but ni my heart is not like naka da na Dad, ko banson mutum I can leave with him idan the person is good jininmu yahadu I can fall for him daga baya, ba shikenan ba problem solved Dad, please karka kara dukan mini Yayana!” Ran Salim baci yayi ganin Auwal is just doing this for him yafizgo Auwal yana kokarin yima yaron magana Dady yace “Auwal you will marry Nanah Khadijah” dasauri Salim yakalli Dady, Auwal yayi dan murmushi yace “okay Dad toh kufita please kowa yatafi Yaya let’s go up” kawai yaja hannun Salim sukai sama Layla ta bisu while d rest na fita daga dakin Dady yana cewa gidansu Nanah zasu yanzu daganan.
Suka shiga dakinsa