NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 65 of 69

I can not handle is naga life naka getting ruin, you don’t love Nanah why will you marry her”? Ahankali yace “sabida my heart is softer than naka dana Dad! I know you! Idan bakason abu bakaso even in the next 100yrs but ni bahaka nake ba! I might not love her now but zan iya na sota nan gaba!” Shiru Salim yayi yana lumshe idanu yarasa yanda zaima Auwal bayani baya fahimta saiya juyo yakallesa yace “Auwal kasan cewa that girl likes me ka aurota tazo gidan nan and she is looking or still inlove with me how would you feel?” Dariya Auwal yayi yace “Yaya abinda kake tsoro kenan? Nifa Yaya banda bakin kishi like you!Besides” yakai hannunsa yakama hannun Salim ahankali yace “Yaya I know the kind of person you’re and I trust you with my life, ko Nanah tashigo gidan nan bazata taba samin face daga wajenka ba, and bazamu taba barinta taba Safeerah trouble ba! Yaya ni ba yaro bane I know everything, just trust me and let me do this please kamin addu’a kaji Yaya now let’s get you treated” buge hannunsa Salim yayi yace “kace you’re not like me, Auwal kafini ma taurin kai, just know that I don’t support this decision just think it through foolish boy!” Yawuce su yafita daga dakin itama Layla ta kallesa tace “me kakeyi haka Ya Auwal?” Ahankali yace “you got better option? Da kece ni I know you will do same, I just want wutan ta mutu Yaya karya auri wacce bayaso Dady kuma karya ji kunyan duniya that is all, family na nakeji not Nana ko family ta” hararansa Layla tayi tace “you’re worse than Daddy and Ya Salim wlh, why are the men in my family so stubborn God abeg!” Tai ihu cikeda takaici tajuya tafita fuuu, Auwal yasami waje ahankali ya zauna yana tunani was his decision rash and impulsive? Faduwa gabansa yahau yi yace “why am I even getting all worked up maybe Nanah ma bazata yarda ta aure ni ba tahakura” shiru yayi ahankali yace “I hope that happens cus she is the only person dazata iya kashe maganan nan tunda Dady na sonta, I hope she says ta hakura tunda batasamu wanda takeso ba” yana maganan yamike and just dump maganan a wajen yafito daga dakin shima yafice abinsa. 💫LOKACI BAI KURE BA💫 ✍🏻M SHAKUR SUBSCRIBE PLEASE 🙏 SOMETHING BIG IS COMING 💃🥳 https://www.youtube.com/@mshakur EPISODE 3️⃣4️⃣ LAST FREE PAGE Ahankali Layla tace “Ammi dan Allah kiyakuri dan Allah, Ammi kumai addu’a, this is dsame thing that happened dazai zama soja, dazai bude company sa, Ammi I’m sorry but idan ban gayamiki maganan nan ba zata iya kasheni, Ammi you better than kowa kinfi sannin waye Salim, why in the first place ma zakima bar Dady yace yazaba masa mata when kunsan halinsa? Kubarsa ya nemo mata da kansa kunhadasa da yarinya when kunsan waye shi da how he is? Ammi ko ya auri Nanah inbadai wani ikon Allah ba bakin ciki zakisha kuyita sulhu, mesa zaki yarda” Ammi tace “yazanyi da Babanki? Daya hada auren tareda abokinsa I was not there daga baya yake gayamin yama Salim mata” Layla tace “Ammi ai sai ki barsa suyita gwabzawa dashi da Dady daya hada komi, when he knows Salim is just like him, shi Dady akwai wanda ya isa ya chanzamai ra’ayine? Please Ammi kidena damuwa just pray Allah knows best, Allah knows why all this is happening kinji Ammi na lemme hug you” Layla ta tashi ta rungume Ammi for the first time Ammi tayi murmushi tace “yara mata rahama ne wlh! Meenal is so lucky tasami my beautiful angel Layla as her Mom, kinga Yara maza are nothing but headache especially yayanki Salim” murmushi Layla tayi tace “Ammi Yayana is the best wlh, idan ka fahimce sa he is the simplest person kawai yanada wuyan sha’ani ne” she comforted mahaifiyarta sai wajejen 12 nadare tabar dakin. ** Shigowa boxing arena KB yayi just about 15 people ne aciki duk suna tsaye suna kallon Salim dake cikin ring dawani soja suna boxing yana sanye da short na gym da riga mai kama da singlet all black, hannunsa daya normal daya a kone ga handglove a hannunsa suna boxing sosai, boxing is his hobby yawanci yana cikin morning routines nasa idan bazai fita aiki da wuri ba, sai tafi ake clap, KB yace “Zero you have a guest” Salim na boxing abinsa batare daya kallosa ba yace “who”? KB yace “Baffa ne!” Chak ya tsaya yana dagama sojan hannu alamun yadakata yana zufa sosai ya kallo KB batare dayayi magana ba, KB yace “ba’a barsa ya shigo ba saida yakirani wai wayanka akashe, come he’s outside” dan ijiyan zuciya yasauke yana zare handglove din yadaga rope yayi wani tsalle yasauko yawuce yadauki wani karamin towel yashare fuska ya yafa akan shoulder nasa yafito yana tafiya awani bubbude yana tafiya like a damn bijimin lion, Baffa na tsaye gaban motansa awaje ya hangosa kawai tsare Salim din yayi da ido namiji iya namiji kakkaura, murdadde, he looks like mutum dazai iya taking down 50 men atare in seconds kace zakai controlling is not possible, Ibrahim must just find a way to respectfully coexist with dansa dinnan S
🏠