NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 63 of 69

will not, kahakura da office kaje ka shirya muje gida tun jiya ake kiranka ba’a sameka ba” dan kallon Baffa yayi he respects Baffan sa alot ahankali yace “okay bari nai wanka zanzo, katafi” ahankali Baffa yace “zan jiraka” Wucewa yayi abunsa yana jogging while Baffa ya kunna mota yabisa abaya har zuwa estate nasu acikin barrack din yabada izini abar Baffa yashigo yashigo har zuwa gidansa yayi parking yafito yashiga gidan ya zauna a falo while Salim yawuce sama yaje wanka yayi ya shirya yau jean da Riga yasaka dark blue jean yasaka long sleeve shirt mai box box na rakflauren white and blue yafito yana kamshi sosai yasaka glasses a idanunsa yace “Baffa kawo key I will drive” basa key Baffa yayi suka fito suka shiga mota a mota ne ma ya kunna wayan nasa ya ijiye suka tafi gida. Kashe motan yayi yafito yana zare glasses nasa suka wuce flat nasa cus side nasu akwai mutane Baffa na bude kofa yaga mutane a falon, Dady, Ammi, matayen Baffa su biyun suna kiran uwargidan Mama Kulu, sunanta Hauwa Kulu, saita biyun suna kiranta da Bathoul, sai kannensa duka Auwal Layla Ameerah Lubna, dakuma yaran Baffa su 4, Mama Kulu Allah bai bata haihuwa ba Bathoul ce ta haihu 4 din twins twins mata da set an maza, Hassana Hussaina, sak Hassan da Hussain Wanda duk mates din şu Ameerah ne, sai kanwar Ammi Anty Asabe, saikuma limamin anguwansu da Dady ke bama mahimmanci sosai yazama family member shima yana zaune da manyan kaya, one thing about Salim he hates fada agaban kanninsa and yasan Dady did this on purpose cus why should kannesa be there he can excuse Auwal and Layla sunada hankali but sauran fa, but ya hadiye komi yashigo yamaida kofa yarufe yakaraso cikin dakin anatse ya kalli iyayensa yace “ina kwanan ku” Matayen Baffa da Anty Asabe ne kawai suka amsasa banda Ammi da Dady, kannensa duk suka gaidasa amsasu yayi yawuce yasami waje yazauna kan kujera while kannensa ma kasa hakan yakara bakantama Dady rai yanunasa da hannu yakalli Ammi yace “look at your Son Umma, look at him just take a look” waje Baffa yasami yazauna yace dan Allah calm down Ibrahim haba mana let find solution, tell us why you called for this meeting” wani kallo Dady kema Salim daya sauke kansa kasa yace “nakira dukanku gidana ne yau and this early morning sabida inaso ku gani kukuma shaida cin mutunci da toxarci da rashin da’a da Salim yamini yau, Allah taimaki Malam me Annabi yace game da iyaye” anatse Malam yace “Annabi Muhammad SAW yace fushin Allah yanadaga cikin fushin iyaye, yardan Allah yanadaga cikin yardan iyaye” kujera Dady yabuga yana kallon Salim yace “I hope kana sauraron maganan Imam, yaron nan yaje gidansu Nanah jiya yace yafasa aure!” Banda Ammi da Layla babu Wanda yasan meke faruwa sai Baffa duk aka kalli Salim ni Saleem zaiyi hurting haka sabida yaje ya auri bazawara!” Runtse idanu Salim yayi, ahankali kanwar Mom Anty Asabe da yau da sassafe take zuwa tace “Son” yanason Anty Asabe sosai gentle yadago kansa ya kalleta, calmly tace “mesa ka fasa auren Nanah Khadijah? Yarinyar da mahaifinka carefully selected for you” kannensa ya yanajin nauyin magana agabansu ahankali yadaure yace “I dont want to ruin her life Aunt! I don’t have feelings for her at all, sabida wani match making na iyayenmu bazanso nabata rayuwan karaman yarinya ba when I know akwai good men out there dazasu sota wholeheartedly then why waste her time in my house Aunt? I really do not love Nanah and bazan aureta ba Aunt no matter what!” Dady jiyayi kaman Salim ya zagesa da maganan dayayi yawani tashi yazo gaban Salim ya kama gaban rigansa ya fizgosa tsaye yana ihu yace “wai ka dauka kafi karfina ne Salim eh? Are we mate”? Dasauri maza suka tashi harda Auwal ana rirrike Dady while Ammi tasauke kanta kasa kawai she can’t watch this, Baffa yakalli yaran yace “kutashi dukanku kutafi only Layla da Auwal can stay kufita” wucewa sukayi kowa yafita, Baffa da Liman suka kama hannuwan Dady daga wuyan rigan Salim da Kansa ke kasa yace “mehaka Ibrahim idanfa rai yabaci sai ankai zuciya nesa, mehaka kakeyi? Cikasa” sakinsa Daddy yayi yana huci Auwal yazauna kusada yayansa yana gyaramai wuyan riga, Dady da ake rirrikewa ana tafiya dashi yace “waye kai eh Salim? Major banza Major wofi, zan tattakaka, zan daddake ka, in mammareka, inkuma ci ubanka inga me zaka iyayi, kasa sojoji su kulleni a guardroom who are you eh”? Yanda Dady ke magana woh zaka dauka da tsaransa yake magana, kaman akabarsa zaiyi dambe da Salim ne yana daga murya sosai suna rikesa yace “ni zaka kawo ma maganan banza very stupid stubborn boy, after namaka everything, nasaka makaranta kazama what you are today ni zaka maida karamin mutum eh?” Tasowa Anty Asabe tayi tace “dan Allah Baban Salim kayakuri kazauna please do it for me” zama Dady yayi Anty Asabe tazo kujeran Salim tazauna gefensa tareda basa side hug tace “Son” dago jajayen idanunsa yayi yakalleta baima iya magana ba, murya kasa kasa just the 3 of them zasu iya ji tace “loo
🏠