NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 62 of 69

na kauyawa day, Salim ka kalleni I’m just 25yrs kamin adalci? Are you trying to turn me into a laughing stock aduniya? Kamin adalci? Wat wrong have I ever done to you? Kamin kishiya kakuma gayamin ka tsaneni bakason aurena ka kyautamin?” Tafashe da kuka sosai Salim yayi tsit cus she’s really hurt, imagine now she’s feeling hurt to ta auresa fa? He don’t wanna hurt her so menene amfanin aurensa? Bayan hannu takai ta share fuskanta tass saitai murmushi ta kallesa tace “ni ba yarinya bace i know how the world works, kai kasami wacce kakeso ka aure sharp sharp kazo kana gayamin baka sona amman kabarmin hukunci na zartar idan zan aureka ko zan fasa auren ko?” Tai shiru saikuma tai murmushi tace “all I want to do is to hurt you real bad Salim! Kaman yanda kai hurting nawa kacimin mutunci, maybe the only way zan iya hurting naka is ta hanyar aurenka da bakaso nayi din! So I will think idan zan fasa auren ko zan aurenkan dama kace the ball is in my court i promise you i will play the ball well and it will hit the right spot, budemin kofa nafita” tai magana azuciye, baice komiba ya danna lock tabude motan tafita ko kofan bata rufomai ba yabita da kallo kafin ya yunkuro yarufe kofan da kansa ya kunna motan yatafi. NOW READERS BE THE JUDGE! MEKUKE GANI SHINE DAIDAI TSAKANIN NANA DA SALIM? AUREN KO RASHIN SA??? SALIM YACIKA TSAURIN RA’AYI KO?? DA GASKIYAN DADY DAYACE YANADA WICKED HEART LOOK FA KO TAUSAYIN NANAH BAIJIBA 💔 KUNA GANIN SAFEERAH ZATAJI DADIN ZAMA DA MAI MURDADDEN HALI KALANSA KUWA?? IDAN AKA FASA AUREN AKWAI BALA’I TSAKANIN IYAYEN SALIM DA SALIM WANDA SAIYA SHAFI SAFEERAH SOSAI KOH??? KU KASHE WUTAN NAN MEYA KAMATA AYI NE?? WAIT GA IMPORTANT QUESTION WAI SON SAFEERAH MA YAKEYI NE KO MENE SHI SALEEM DIN??? EPISODE 3️⃣3️⃣ Ahankali Layla tace “Ammi dan Allah kiyakuri dan Allah, Ammi kumai addu’a, this is dsame thing that happened dazai zama soja, dazai bude company sa, Ammi I’m sorry but idan ban gayamiki maganan nan ba zata iya kasheni, Ammi you better than kowa kinfi sannin waye Salim, why in the first place ma zakima bar Dady yace yazaba masa mata when kunsan halinsa? Kubarsa ya nemo mata da kansa kunhadasa da yarinya when kunsan waye shi da how he is? Ammi ko ya auri Nanah inbadai wani ikon Allah ba bakin ciki zakisha kuyita sulhu, mesa zaki yarda” Ammi tace “yazanyi da Babanki? Daya hada auren tareda abokinsa I was not there daga baya yake gayamin yama Salim mata” Layla tace “Ammi ai sai ki barsa suyita gwabzawa dashi da Dady daya hada komi, when he knows Salim is just like him, shi Dady akwai wanda ya isa ya chanzamai ra’ayine? Please Ammi kidena damuwa just pray Allah knows best, Allah knows why all this is happening kinji Ammi na lemme hug you” Layla ta tashi ta rungume Ammi for the first time Ammi tayi murmushi tace “yara mata rahama ne wlh! Meenal is so lucky tasami my beautiful angel Layla as her Mom, kinga Yara maza are nothing but headache especially yayanki Salim” murmushi Layla tayi tace “Ammi Yayana is the best wlh, idan ka fahimce sa he is the simplest person kawai yanada wuyan sha’ani ne” she comforted mahaifiyarta sai wajejen 12 nadare tabar dakin. ** Shigowa boxing arena KB yayi just about 15 people ne aciki duk suna tsaye suna kallon Salim dake cikin ring dawani soja suna boxing yana sanye da short na gym da riga mai kama da singlet all black, hannunsa daya normal daya a kone ga handglove a hannunsa suna boxing sosai, boxing is his hobby yawanci yana cikin morning routines nasa idan bazai fita aiki da wuri ba, sai tafi ake clap, KB yace “Zero you have a guest” Salim na boxing abinsa batare daya kallosa ba yace “who”? KB yace “Baffa ne!” Chak ya tsaya yana dagama sojan hannu alamun yadakata yana zufa sosai ya kallo KB batare dayayi magana ba, KB yace “ba’a barsa ya shigo ba saida yakirani wai wayanka akashe, come he’s outside” dan ijiyan zuciya yasauke yana zare handglove din yadaga rope yayi wani tsalle yasauko yawuce yadauki wani karamin towel yashare fuska ya yafa akan shoulder nasa yafito yana tafiya awani bubbude yana tafiya like a damn bijimin lion, Baffa na tsaye gaban motansa awaje ya hangosa kawai tsare Salim din yayi da ido namiji iya namiji kakkaura, murdadde, he looks like mutum dazai iya taking down 50 men atare in seconds kace zakai controlling is not possible, Ibrahim must just find a way to respectfully coexist with dansa dinnan Salim, babu kawai yanda zaiyi da shi ne karasowa wajen yayi ya tsaya yakalli Baffa yace “ina kwana Baffa” murmushi Baffa yamasa yace “mesa ka kashe wayanka Salim?” Dauke kansa yayi yakalli gefe batare dayayi magana ba, ahankali yace “Babanka yakira family meeting I come to get you” ahankali yace “I need to be in office Baffa” yajuya zai wuce anatse Baffa yace “Muhammad Salim!” Dakatawa yayi ya tsaya, Baffa yace “I always excuse behavior naka sabida I believe na fahimce ka sama da kowa Salim, but today I
🏠