ruwan abun ban ganta ba sai recently na ganta, na aureta today!” Wani zafi Nanah taji kirjinta nayi saitaji kaman ma an rike mata numfashi idanunta suka cicciko da hawaye wani irin mahaukacin kishi na turniketa numfashi na gagaranta, wani zafi da daci jikinta ke mata tundaga kan dan yatsa zuwa brain dinta, duk yanda zatai bayanın abinda takeji abin yawuce, mijinta fa, wanda zata aura, an fara event today just 6more days to go yazo yana gayamata ya auri wata magana kawai na saukan mata aka uwa aradu, takallesa sosai, shima ita yake kallo baice komiba cikin wata kalan murya mai rauni tace “ni zaka yaudara Salim”? Zuba mata mugayen idanunsa yayi batare dayace anything ba, dudda gabanta yafadi sosai bai hanata fashewa da kuka ba tace “mena maka da zakamin kishiya and baka gayamin ba sai bayan kayi auren? I’ve been calling you nonstop for 3days but no response ashe kanachan kana auren wata abunka, I suppose to be your first and only wife wata from nowhere tazo ta tunkude ni the waya kakeyi daman ko sun magana da mace bakayi daman kana magana da wasu matan? I thought you are this strict da kowa, kaci amanata ka yaudareni, few days to bikinmu saika auri wata, you’re very mean Salim, u are a bad person, you are inconsiderate! Bakada Imani, how would you feel idan wani yama kanwar ka Ameerah ko Lubna hak……” “Khadijah!” Salim yadaka mata tsawan da saida tadan matsa baya sabida tsoro, cikin kakkausan murya yace “don’t ever bring sunan kannina into I and urs conversation” sosai take kuka harda shesheka tajuya azuciye zata bude kofan tafita yayi locking yace “ban gama magana dake ba, idan nagama i will release you kitafi!” Juyoda kanta Nana tayi tana kuka tace “I don’t wanna talk to you ka kyaleni kariga kayi abunda kayi niyya ka barni in tafi” tashiga kuka yadan lumshe idanu yabude, ahankali yace “I have something important to discuss ki saurareni pls” dago kanta tayi takai bayan hannu ta goge fuskanta tajuyo takallesa ta turomai baki sosai cus ta dauka lallashinta zaiyi jin for the first time tunda ta sanshi yace mata please. Ijiyan zuciya Salim ya sauke yace “Nana Khadija you’re a bright free spirited girl data taso cikin soyayyan iyayenta, yan uwanta da sorroundings nata, baki lacking anything ba as far as iyakan sanina a rayuwanki” yadanyi shiru itakuma takara turomai baki ashagwabe still zuciyanta namata zafi, ahankali yace “recently I came across wani incident that left a question in my heart yasa inata tunani, is about aure daya mutu in just six month due to so many up and down from auren iyayene suka hadashi zuwa kan lack of soyayya which I believe yarinyar batason mijin, mijin bayason yarinyar, she’s just like an item iyayensa bought for him he feeds on it, abuse it dump it, now basa tare she’s left with a young innocent Baby a hannunta” yakalli Nanah da kyau dake kallonsa ya tsareta da idanu yana sake mata kallon kurilla he wants to force kansa yaji ko yanason yarinyar but babu do ko daya, hakanan Nanah taji gabanta nafaduwa kawai taji kaman labarin daya bata da ita yake magana sako yakeson gayamata, calmly yace “I dont love you Nanah Khadijah!”
Wani radadi sosai Nanah taji kawai ta kulle idanunta ta runtse su gamgam, anatse yace “I dont have feelings for you Nanah! I don’t want to ruin rayuwanki because of our parents, just like labarin dana baki na incident dinchan” yayi shiruuu ahankali yace “you’re beautiful, you’re unique, you’re kind, akanme zaki wasting all this features akan someone like me da duk bana ganin this amazing features naki?” Yadan fuzar da iska kadan yace “I know kalamai na are hurting you but I have to tell you the truth!” Yasakeyin shiruuu chan yace “Nanah Khadija bazance nafasa aurenki ba but nafada miki gaskiyan abinda ke zuciyata the ball is in your court, idan after knowing the truth still kinaso ki aureni ahaka is fine, idan kuma kinji mutum irina doesn’t deserve you, kin chanchanci ki sami better man that will see you for you and fall for you please call off the wedding i believe that is the right thing to do, but decision din naki ne!” Yanda zuciyan Nana yawani rirrike mata she thought she was dying in that car, batun yauba she knows baya sonta but tanata delulu tana yaudaran kanta tana gayama kanta haka sojoji suke da murdaddun hali, gasu abaibai, basa nunama mata so da sauransu, but she was wrong yaga wacce yakeso dagudu ya aureta, bayan ya aureta yau yazo gidansu, gidansu dataketa rokonsa yazo yaki but yau yazo sabida yagaya mata baya sonta karta auresa sabida yasami wacce yakeso shi ya aura, bude idanunta tayi ta kallesa tanaji kaman ta kashesa takallesa idanu cikin ido tace “na tsaneka Salim! Na tsaneka! Na tsaneka!” Tafashe dawani irin kuka bana wasaba tace “duka yan uwanmu from across all garuruwan Nigeria da yan Niger ma suna gidan nan! All my friends na university all of them na gidan nan! Souvenirs na bikinmu with printed names namu ajiki duk suna nan infact yau an raba wasu ma