NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 60 of 69

a bandir na yan 1k guda 30 sababbi that’s 3million, ahankali ta kalli Mama, Mama ma takalleta saikuma tace “kudin maybe shirye shirye ne na abubuwan dazakiyi, zan dauk some of the money shima sabida matar dana sani a chan GRA dake zuwa yima yan unguwan gyaran jiki ne, yarinyar tacemin Mamanta na yin na amare yanakai 1m zamu biyata sai amiki gyaran jiki mai kyau sosai, nima kuma zan miki nawa, gobe zanje kasuwa na sayo duk wani abu danake bukata karki wasa da shan magunguna kinji yar kirki” turoma Mama baki tayi she knows menene kayan mata sarai kawai bataga amfanin sha bane. Sabida Layla yaje gidan yayi dropping nata dan she comes for wedding nasa sai bayan bikinsa zata koma gidanta, Ammi da Dad dukansu fushi suke da shi babu wani wanda ke kulasa cikinsu, sunsan anyi auren dan Baffa yakawomusu sweet da goro but babu wanda yace mai wani abu cikinsu saima fita dasukayi daga harkansa fitowa yayi daga gidan kawai yawuce barrack. Dayake yau ake fara event, yau kauyawa day akayi ansha shagali agidansu, all he knows is yana bata everything datake bukata saidai in bata gayamasa ba but he won’t participate shi baison parties ma so bazaije ba, ahankali yake driving kansa wuraren 9 cikin estate nasu dake da kyau, parents din Nanah are rich but not kaman su, Mahaifinta is a very good friend of Dad, horn yayi gidan gateman na ganinsa yabude gate da gudu yana dagamai hannu. “Sannu da zuwa Alhaji” dan dakatawa yayi yaciro kudi masu yawa yabasa gateman din harda tsalle yace “godiya nake Ogana Allah taimaka” wucewa ciki yayi yay parking yana kallon gidan acike da chairs masu shara haka na picking robobi da trash dai na event da akayi, wayansa yaciro yafito da number Nana she has been calling him for 2days baiyi magana da ita ba, ringing daya ta daga ashagwabe tace “Baby saiyau ko, wlh nagaji ansa nayi rawa yau sosai” “I’m outside kifito” “kace wlh!” Nana tafada while screaming cus bata taba tunanin zata gansa yau ba Salim akwaisa da abin ban mamaki tunda yadawo baizo gidansu ba sai yau, wajen window dakinta tayi tadaga taga motarsa dasauri tace “ohh my God I can’t believe this it’s really you, dan Allah kabani 5min nadanyi wanka na goge kwalliyan kauyawan fuskana nafito” anatse yace “I don’t have the time, sauri nake” ahankali tace “okay” Ijiye wayan tayi tace “wlh sainayi hakanan kaganni looking like a clown” Sister ta dake ciro wasu sarkoki daga akwati ta wanda zatai using tommorow na event tace “kije mana Nanah maybe he’s really busy” hanyar bayi tayi tace “he can’t be busy for his wife to be” tafada bayi abinta wanka tayi agurguje tafito tana kokarin sa kayan data ciro daga wardrobe Hamda dataji karan kunna mota taje window ta leka tace “ai gashinan zai tafi” dawani irin sauri ta jefar da rigan datake kokarin sawa taja dogon hijabi tasaka akan towel na jikinta tafito har yayi reverse tafito da gudu bata taba ganin murdadden mutum irin Salim ba wai yanzu saiya tafi ko, gudun kawai dayaga tanayi yasa ta tsaya ta taho da sauri tabude motan ta shiga tazauna tana haki amman tai murmushi tace “kai Baby tafiya zakayi da gaske sabida na bata lokaci”? Wani mugun kallo yamata ransa yadan baci especially ganin saida tai wankan cus fuskanta duk ruwa ruwa, ahankali tace “I’m sorry toh” dan ijiyan zuciya yasauke yace “how are you”? Ahankali tace “I’m fine kaifa mijina, ya kake? Ya shirye shiryen aurena?” Dan kallonta yayi he’s actually here cus he wants to tell her, atleast for the sake of she’s going to be his wife she deserves to hear the truth from him, taji daga wani waje will hurt her more, he wants to try his best and be a good husband to her for the sake of yin abinda Allah yace and for the sake of iyayensa that chooses her for him su sukasan me suka gani danshi haryau baiga anything intriguing about Nanah Khadija ba, anatse yace “I’m here to talk to you, I have something danake so nagaya miki inaso ki natsu” jikin Nanah har wani tsuma yake cus baitaba magana da ita haka ba wlh tunda ta sanshi, dasauri tace “toh mijina I’m all ears” juyo da kansa yayi yakalleta sosai fuskansa ba wani tsoro ko shakkan yace “nayi aure Khadijah!” Dummmmm! Gaban Nanah yayi wani mahaukacin bugawa tana kallonsa looking so damn confuse cus saita fara tunanin kaman ba abinda yace kenan ba maybe kunnuwanta ke mata karya, da kyar tace “k…ayi aure ko zakai….au…re!? You mean auren mu ko”? EPISODE 3️⃣2️⃣ Ganin yanda ya tsareta da idanu sosai alamun ba wasa yakawosa ba hakan yakara tabbatar mata da dagaske yake, bugawa zuciyanta yafara sosai tai shiru chan kuma tace “ba bikin mu saura 7days ba? Baby wallahi I am not understanding anything please explain”? Tai maganan muryanta yayi rauni sosai, ijiyan zuciya Salim yasauke yana kallonta da kyau yace “wani accident happens to me 5yrs ago that almost cost me my life, but wata yarinyar lokacin saved me, I’ve been looking for the girl all this while, 5yrs kenan da fa
🏠