s girl again Auwal”? Murmushi Auwal yayi yace “28yrs” Salim yace “and she’s this smart are you sure bazan gayama Habib yakaro kudin sadakiba wanda yabiya abaya yayi expire” dariya sukayi Layla kawai ta rungume shi tace “I just love you Yaya so much and I trust you, I trust your decision, you deserve Safeerah! A selfless girl mai taimako da jarumta da kirki only deserves a selfless Man mai taimako da kirki like you” bayanta ya shafa calmly yace “thank you Layla” anatse Auwal yace “but Yaya just from kawota wajena da Shamsu yayi is like akwai issue a family su he treats the girl like trash at a point saida namai magana ma nakasa daurewa” dan shiru Salim yayi gently yace “that’s why I wanna take her away” yayi shiru chan sai ya gayamusu komi dake faruwa yace “that’s why I wanna keep her by my side, she kept me hidden then even though nace zan tafi” murmushi Layla tayi tace “Yaya zan iya binku gobe idan zaku?” Gyadamata kai yayi yace “yes! Baffa zai bini ko bazai bini ba I’m not sure but i called him, sai Kabir KB da mahaifinsa incase Baffa bai bini ba” Auwal yace “zani nima” gyadamusu kai yayi sai suka zauna dashi he was sad actually sabida Ammi but sunsa almost 70% na damuwansa is gone.
**
EPISODE 3️⃣0️⃣
Babu wani kayan abinci da babu agidan, everything ansa agidan, hankalin Safeerah yawani irin kwanta ganinta da iyayenta cikin gidan, Baba da Mama sun saki jikinsu sosai they’re very happy wlh, babu abinda yakai runfa akanka taka babu mai zuwa ya zageka ko yacimaka mutunci.
Safeerah tadafa lafiyayyen abinci tanaso taje ta kwaso kayanta agidan nan da komi nata but batasan yazatayi ba haka dai har washegari girki sukayi itada Mama na tarban bakin ita batada number sa yakira Baba yace zasuzo shabiyu, Baba yakira wani amininsa yamai kwatancen gidan yazo tacema Mama zataje gidan nan ta kwaso kayansu tafice bata saurari Mama ba layin taje gabanta sai faduwa yake asace ta tura gaban gate tashiga ba kowa compound din wuf tafada dakinsu na gateman, ghana masgonta da credentials nata ta sunkuta dana Waleed dana Mama da Baba duka tafito dasu tafara kaiwa waje one one keke na tayata sawa daidai tadauki na Waleed Salma tafito tace “sata kikeyi”? Safeerah tace “bakuda abunda zam sata” tadauki jakan zata fice Salma ta fizge tace ai mu muka sai kayan ki barsu anan” kallon Salma Safeerah tayi batason rigima ga gidan gyaran hali data tuna saita barmata tajuya tafice fuuu tashiga keke yaja sukabar unguwan har layinsu da kyar estate din suka bari keke ya shiga.
Wuraren 11 tafito daga keken yatayata sauko da komi tana shiga dasu Mama kawai ta kalleta bata cemata komiba, sama sukakai komi Mama tawuce ta chanza kaya tasaka atampa mai kyau da babban mayafi, Baba ma ya shirya cikin shaddarsa mai kyau duk daga kayan da Safeerah ta kwaso musu, itakuma tasake wanke dan tayi zufa tasaka normal gown nata tasaki kanta danyasha iska tajika tai kwanciyarta tanaji anyi baki gabanta yafara faduwa.
Aminin Baba yamusu iso falon, Baffa yafara shigowa dawani abokinsa, sai mahaifin Kabir, sai Auwal da Layla data saka wani lafiyayyen lace, sai Salim yasaka shadda mai kyau fara kal tareda KB, duk zama sukai afalo aka gaggaisa Waleed dasauri yaje wajen Salim yadaukesa sai wasa suka da yaron barinma Layla dan Waleed akwai kyau gasa tuluki kuma yasa kaya masu kyau, anatse Layla tace “Mama ina Safeerah”? Murmushi Mama tayi tace “muje tana sama” takarbi Waleed tace “taho Waleely kagani” suka wuce sama ko kadan Safeerah batasan za’a ganta ba Mama kawai tabude dakinta tace “Safeerah ga yar uwarki tazo ganinki” dawani irin sauri Safeerah ta tashi daga gadon Layla tabi uban gashinta da kallo tai wani murmushi tace “Safeerah!” Akunyace Safeerah ta sauke kanta kasa tarasa abinda zatayi sai kawai ta duka tace “ina yini” dasauri Layla takamata tace “laaa mehaka yar yarinya dani kina dukawa ki gaidani, tashi” tashi Safeerah tayi ahankali akuma kunyace tawuce wajen ghana masgon dake wajen tajawo wani gogaggen hijab tasaka Layla na mamaki wlh da za’ace budurwa ce zata yarda batai kama da wacce zata haifi Waleed ba and she’s damn beautiful, like extremely beautiful, ga flat tummy kaman bata haihuwa, ga hip ba chanchan sosai ba but yafi hips nata girma, ayanda ta ganta ko bra bata saka ba yarinyar akwai boobs manya a tsaye kaman Waleed baisha ba, ga gashi, ga idanu farare tass, ga pink lips, ga gira, the only abu da Nanah zata nuna mata is hasken fata wlh dakuma girman shekaru, da tsayi, sannan Safeerah nada natsuwa sosai ga kunya, unlike Nana that is lively akwai hira, dawowa tayi ta zauna akasa still kunyanta takeji tace “mezan kawo miki”? Dariya Layla tayi tace “wai kinamin haka haka kaman kinga Ammi mother Inlaw naki gabadaya, nasha ruwa a falo besides ai bazaki iya sauka bama maza na falo, sunana Layla ni sister Yaya Salim ce, nike bin Ya Auwal sai Ameera da Lubna, thank you for helping Yaya lokacin nan, my family is grateful” sunnar da kanta