NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 57 of 69

es d name da ake referring Safeerah dashi, Ammi tace “inba magani tamaka ba ga budurwa zaka aura yarinya danya shakap yau biki saura kwana takwas kace kai bazawara zaka aura kuma”? Ahankali yadan dafe kansa dake sarawa yace “wat do you want yanzu Ammi? Why did you call me here”? Cikin fushi Ammi tace “kabar maganan wani aure, Salim ran Babanka yabaci sosai, already kullum cikin damuwa nake da yanda baku jituwa kaidashi kun dawo goshi da keya, ka kama kai auren nan he will never forgive you, saisa na kira kanninka su saka baki, don’t ruin relationship dinka da Mahaifinka sabida wannan auren kaji Son” Ammi tadan sassauta murya tace “I hate yanda baku jituwa dakai da mahaifinka please respect his wish, give this girl kome takeso ka rabu da ita and face Nana Khadija kaji” ahankali Salim yace “I can’t Ammi!” Ba Ammi ba har kannensa kallonsa sukayi, Ammi tace “ni kake gayama you can’t?” Ahankali yace “da ace zan iya da tun last five years na hakura da nemanta, not a day goes by da banayin tunaninta, now that I’ve finally seen her kuma I can’t let her go, I’m really very sorry Ammi but I can’t grant this wish naki, Daddy needs to accept I’m a man, and I own my life, he should respect wish dina and yadena dictating mini my life! I am 39 Ammi not 13” yamike tsaye yajuya zai fita Ammi cikeda mamaki Salim tace “Salim!” Tsayawa yayi chak batare daya juyoba, Ammi tace “tun yanzu kafin ka aurota kafara nunamin ban isa ba ko?” Wani iri yaji sosai ahankali yace “baku taba kawo abu kuce nayi nakiyi ba, even Nanah ban muku gardama ba dakukace na aureta, but ni nakawo kunce a’a, and it’s too late nariga nabiya sadaki! And gobe za’a daura auren so I can’t back out now!” Kowa na dakin kallonsa yake da mugun mamaki ran Ammi ya matukar baci dataji yarinyar ma zai fara aure before Nana, da kyar ta daidaita muryanta tace “okay shikenan kaje kai aurenka dayake zabinka but kasani ba yawuna ciki, and as long as ina raye ni matarka daya nasani Nana Khadija, bazan taba accepting koma wace yarinyar da zaka auro ba” shiru yayi yay jimmm maganan ta tabasa sai kawai yabude kofa yafice daga dakin Layla tai wajen Ammi da sauri tace “Ammi please calm down dan Allah, Yaya baitaba disobeying dinku ba, ku fahimce sa kadan, haba Ammi kinfi Dady fahimta fa kinji Ammi na” Ammi da ranta yabaci tace “karki gayamin maganan banza Layla” ahankali Auwal yace “but Ammi Layla is right, Yaya baitaba gardama da ku ba, even though bayason Nanah I saw it but ya yarda sabida zabinku ce, ni banmasan Safeerah ce yarinyar ba but rannan daya ganta naga yanda yake kallonta, bantaba ganin Yaya yakalli wata mace aduniya like that ba wlh, ku barsa ya aureta, Ammi tsakani da Allah bai kamata kuna gayama wanda is approaching 40 wat do and wat not to do ba, yanzu idan kuka hanashi aurenta shaidan ya shiga ransa da aurensa yaje yanabin yarinyar fa eh Ammi? Kunada kason zunubi, kidena biyema akidan Dady dan boko bayason aure aure, as long as zaiyi adalci, he’s capable bamu zamu tayasa ciyar da su ba let him have his way, Ammi badan yarinyar nan ba da yanzu kullum muna kukan rashin Yaya yarasu? So koma menene he owe her his life Ammi kinji” shiru Ammi tayi jikinta yayi sanyi tace “Nanah fa? That girl is so innocent she’s just 25 ina zata iya dawata bazawara? How will she feel 7days to bikinsu rannan da ake event na kauyawa day wanda zata aura na chan yana auren wata eh, Small girl zai aurowa Bazawara” Auwal yace “to ai Nana ta girmi Safeerah ma Ammi, Safeerah is just 20, kuma Nana tafi Safeerah girma da wayewa da komi ma babu wanda zai cutar da Nanah” Layla dake shafa Ammi tace “toh kinmaji Ammi calm down, yariga yasa ransa look at how serious he is da maganan so unlike Yaya, kika hanasa zaiyi abinda dukanmu bazamuji dadi ba, Ya Salim ba yaro bane let’s respect him Ammi please, and ki lallaba Dady, stop supporting Dady blindingly let’s call a spade a spade Ammi” shiru Ammi tayi tana kallonsu saikuma tace “dallah kutashi daga gabana munafukai kawai” ta watsa musu harara Auwal yafice Ammi is kind laslas she will come around, Dady ne dan bala’i Layla tabisa abaya suka fice, flat din Salim suka shiga baya falo sama suka wuce knocking Layla tayi gaban dakinsa tace “Ya Salim” murya ciki ciki yace “wat” gently tace “can we come in? Ni da Ya Auwal ne, mushigo”? Shiru yayi chan yace “come on in” bude kofan tayi ahankali ta shiga yana zaune bakin gado wucewa tayi ahankali ta zauna kusada shi shikuma Auwal yazauna kan kujera, ahankali Layla tace “Yaya you’re the best brother I trust with my own life, I know you Yaya, you are such a critical thinker, bakada garaje, kome zakayi nasan bazaka taba abunda zakai bringing shame to our family ba, I don’t care idan mata hundred zaka aura you have my support, nasan zakai adalci Yaya, Ammi will come around i promise Dady ne dai sai Allah” shiru yayi yana kallonta saikuma yadanja hancinta yace “remind me how old is thi
🏠