NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 54 of 69

’s remembering something ahankali yace “I dont know meya faru but nasan Allah ne kawai ya kubutar dani daga wutan data faraci takama hannuna rigata ta kone na gudu awannan babban unguwan gidanku na fada!” Yayi shiru Baba saiya shiga kokarin mikewa zaune da kyau Mama na rikesa, cikeda mamaki yace “kaine mutumin da Safeerah taboye agidanmu lokacin nan?” Ahankali Salim yace “nine Abba, bayan an tafi dani nayi sati a ICU na shaki hayaki sosai na wahala dan saida nayi wata daya a hospital inajin sauki babu wanda na fara nema aduniya sai ku!Saida na hargitsa anguwan nan da Kano ina nemanku ana kuma nemanmini ku” yayi shiruu yace “nadade ina neman ku dan na godema Safeerah da iyayenta amman ban ganku ba, kullum Safeerah na raina ranan daya kawai naganta a kampanina!” Baba da Mama sukai murmushi Baba yace “Allah kenan! Iko saina Lillahi!” Ijiyan zuciya yasauke saikuma yadago yakalli Baba da Mama dasukai shiru duk suna kallonsa ahankali yace “nasan this is not the right time! Baba ni ba yaro bane shekaruna 39 ina neman arba’in in few months time, dan haka Baba inaso kubani auren Safeerah!” Atare Baba da Mama suka kallesa, Mama tace “Salim nasan kaganta da d’a amman dudda haka hakkine mu gayamaka bazawara ce fa Safeerah, ta taba aure, tayi zaman aure na watanni shidda, tanada yaro Waleed dake neman shekaru uku he is 2yrs 7months” gyadama mata kai yayi yace “nasani Mama! Zan aureta ahaka, ko tanada yara goma zan aureta, zan rike yaran kuma idan za’a bani, sannan zan riketa itama amana Safeerah tamin komi ita Allah yaturo ta ceci rayuwana!” Mama da Baba sukai shiruuu, sauke ijiyan zuciya Salim yayi yace “Banbata gidan nan danta aureni ba! Kafin namata maganan aure nabata gidan bata amsa ba, I only use auren sabida nasamu ta amsa kyautan, Abba badan komi namata kyautan nan ba saidan hallaci sanadina gidanku aka kone is only right na maisheku gidanku dan Allah ku karbi gidan Abba” Baba yayi shiru yana sauraronsa Salim yace “Abba agidan mu nine babba inada kanni hudu daya na miji uku mata, daya tayi aure, biyu na gida basu yi ba, Abba inason kannina sosai especially matan sabida sunada rauni, all I want is na kula dasu, bazan taba cutar da Safeerah ba, zan kula da ita zan killace ta, kome zanma Safeerah bazan taba iya biyanta abinda tamin ba, shekaru biyar kenan ina nemanta ido rufe yanzu da Allah yahadani da ita bazanso takara kufcemin ba, ina so na auri Safeerah Abba!” sun mugun natsu da Salim the way yake maimaita yanaso ya aureta is so deep for him da kana iya gani a kwayan idanunsa dudda mutum ne shi mai wuyan ganewa, dudda bawai sun sanshi bane but yashiga ransu, banda haka ya nada natsuwa sannan ba yaro bane kaman su Abbati dan babu abinda yara suka iya sai shirme da yawon party, ga uwa uba gidan chan sunce kar Safeerah takara dawowa sannan yayarsa daya sani kaman yanda taki sayo abincin Waleed makarantanta ma ba maganan shi yanzu, to da wannan wahalan ba gwara sun aura mata Salim mai sonta ba, wanda yadade yana nemanta, shima yagaji da halayyan yayarsa zai shiga gidan da aka bawa yarsa tunda sadakinta ne da kyauta ne bazai zama comfortable ba but yanzu natane aure yabata, as long as yarsu is safe burinsu yacika, and yaga Salim can give yarsa that safety da babu wanda zai kara hantarar ta. Anatse Baba yataba hannun Mama kamawa tayi ta matse alamun ta yarda hakan yasa Baba yace “mun yarda dakai, ni mahaifin Safeerah nabaka auren ta, ina fita daga asibiti katuro magabatanka mu daura aure banson hayaniyan biki albarka nake nema a wannan auren nata karo na biyu kaji Salim! Karikemin Mamanah amana, bana wasa da yarinyar nan ina matukar son Safeerah ita kadai Allah yabani, tanada taurin kai da kiriniya amman Safeerah tafi kowa kirki aduniya tanada zuciya mai kyau, nabaka aurenta Salim, Allah yamuku Albarka!” Ahankali Salim yace “Ameen Abba nagode!” Shigowa Dr Isa yayi da surgeon yace “Baba ka shirya? It’s time” murmushi Baba yayi yace “na shirya Mamana na masallaci tanamin addu’a ba tsoro araina muje Doctor, saina fito Salim” Gyadamai Kai Salim yayi yace “Allah baka lpy Abba”. EPISODE 2️⃣8️⃣ Saida aka shigar da Baba operation room sannan yabar Mama kadai awajen yafito shi baije wajen masallacin ba but daga inda ya tsaya yana hango masallacin. Hangota yayi tafito daga masallaci she is still with that hijab, day 3 kenan she’s still wearing the same thing stubborn girl, eyes nata sun sabe today but har yanzu basu gama washewa ba saida tafito tajuya tai wani dan karamin murmushi tamikama Waleed hannu alamun yazo da sauri yakama hannun yana wasa slippers nata tasaka tajuyo tafara tafiya out of nowhere wani mutum haka yatare gabanta yaga yana mata magana hakanan Salim yaji abu just hit his heart, kuma sai yaji zafi sosai kaman ciwo does he have heart problem ne? Ya tambayi kansa saiya juya zai koma ciki ina yaji in all levels yakasa kawai saiya juyo yasake kallonta bawai murmushi take ko magana ba but ta tsare mutumin dake mata mag
🏠