NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 51 of 69

n nan amatsayin sadakin ki” dasauri tadago kanta takalleshi gabanta na faduwa batason aure, dan rage muryansa yayi yace “a musulunci mace can decide to collect anything as sadaki, zamanın Annabi akwai wacce aka bawa takalmi a matsayin sadaki, akwai wacce aka koyama suratul Fatiha a matsayin sadakinta!” Baki Safeerah tabude dake rawa sosai zatai magana hannu yadaga mata hakan yasa maganan ta makale a wuyanta yace “I am not forcing you, aurena is your decision! I just wants to help you! I don’t need anything from you kome azuciyanki, kome kike tunani cus nasan kin taba aure, all of that bana bukatan komi, I just simply wanna help, and it all depends on how far you can go for parents naki! And Waleed” sosai gabanta ke faduwa, everything nadawo mata especially messege da Momma ta turo dasuka boye mata basu fadamata ba, rashin hankalinta da haukanta yasa all this yafaru dasu su Baba yanzu suma are stranded like her, byro dake gefen wajen ta tsare da idanu kafin ahankali tamika hannunta dake rawa sosai tadauka wani irin boyayyen ijiyan zuciya Salim yasauke daya rasa ta mecece, envelope din tabude tajawo papers din tafito dashi murya chan ciki that sounds kaman tana kuka tace “bana gani” kunna mata wutan motan yayi ta kalli papers din saikuma ga agreement da aka rubuta sadakin Safeerah ga signing dinsa yayi saura nata, hawaye ne yadauko daga idanunta ya sauka kan papers din ya tsareta da idanu he knows she is scared, she’s troubled, tana cikin tsoro what if abinda yasameta ada yakara samunta a aurensa yasan she is signing this papers sabida babu yanda zatayi ne sabida her parents needs it so somehow zamata iya ji kaman he is taking advantage of condition nata ne, but is not like that, he wants to protect her with everything and anything in him, he wanna become her shield and make her untouchable, he wants to give her everything and anything she ever wanted in her life, he will bring back that happy Safeerah ta 5yrs back and remove this sadness and pain daga zuciyanta. Karasa signing tayi saita ijiye papers din ahankali da pen din kan cinyanta, takai hannu ta goge fuskanta tass sannan batare data kalleshi ba tadauki papers din ta mikamai ahankali tace “na yarda zan aureka”hannunsa yasa ya karbi takardun yace “ok” sannan yazare aggreement din yamaida takardun gidan envelop yadauki key gidan yasa acikin envelop din yace “your house papers and key Madam Salim!” Kaman jira take rushewa da kuka tayi kaman yar yarinya tasa hannu ta karbi papers din tajuya tabude kofan motan dasauri tafita ta maida kofan tarufe ta wuce ciki tana share fuska ya tsaya yabita da kallo harta shiga kafin ya sauke ijiyan zuciya ahankali ya kunna motan yayi reverse yafita daga hospital din tadade a lobby asibitin saida fuskanta ya washe sannan tawuce dakinsu tabude kofa ahankali Baba yayi bacci sabida alluran dayake kai ga Waleed kwance gadon kusada Baba yana bacci, Mama na zaune kan kujera tana jiranta file din ta ijiye kan drawer tazo kusada Mama tazauna jikinta duk yayi sanyi, Mama tace “menene a file din?” Kasa dagokai tayi ta kalli Mama, anatse Mama tace “Safeerah!” Dago kanta tayi idanunta sun cika da hawaye Mama tace “nace menene an envelope din chan?” Hawaye ne ya sauko daga kan idanunta tace “takardun gidan na amso, zan auri Salim Mama!” EPISODE 2️⃣6️⃣ Yau duk wani schedule nasa he cancelled it inda ma ake bukatan sa he makes sure yayi assigning soldiers dazasuyi representing nasa, kwata kwata baya so yama Dad maganan nan agida dan shi wani irin mutum ne da yanada principles, ya tsani yana magana da wani another person from nowhere yashiga maganan, baison ya tunkari Dad da maganan yazama case, ko Ammin sa ko kannensa su jiyo su shigo zancen cus Dad can shout, so he decided to meet mahaifinshi a kampaninsa, Maradi Private Jet and Co. Yau wata benz yadauka fara yayi parking kusada inda motar mahaifinsa yake a special parking space nasu yana sanye da very simple yadi mai bala’in tsada off white, ba hula akansa saidai yasaka dark shade yawuce ciki sai gaidasa ake, maybe throughout this year this is the second time yake zuwa kampanin nan, direct elevator yashiga yayi sama yadan fuzar da iska yana gyara murya haryakai floor da zasa kofan yabude yafito, yana kokarin shiga office na mahaifinsa Daddy nafitowa sanye da suit da mukarrabansa abaya yana magana dasu da turenci, ganin Salim yasa yadakata looking extremely suprise yace “Son!” saiya juya ya kalli ma’aikatansa yace “kuje start the meeting without me I will meet you half way” anatse Salim yace “Dady kaje meeting din I will wait” dasauri Daddy yace “no, no, meeting can wait not my Son muje” cikin office nasa suka wuce mai kama da office na shugaban kasa while ma’aikatansa nafita, maida kofan Salim yayi yarufe gabansa yadan buga bawai na tsoro ba cus gaskiya baida tsoro kawai na baisan yanda Dady zai dauki zancen bane sabida his father is just like him, halinsa yadauko, saisa basa taba jituwa, zama Dady
🏠