wajen kofan tawuce masallaci salla tayi tasa goshinta akasa takuma yi shiru kunya takeji tamayima kanta maganan aure after abinda tagani a auren, saita kasa rokon Allah komi ta taso kawai ta zauna har akai asir tayi sannan tadawo, tana bude dakin taga wani soja aciki yakawo basket dake dauke da manya manyan kulan abinci ga gwangwanin cerelac da madara a gefe aikin Salim ne, why is he so good to her? Meya yakemata alkhairi haka for mutumin da sau biyu sika hadu on Monday and Tuesday what is happening? Godiya Mama tama sojan yajuya yafita tabude kulan dan wlh yunwa takeji, tuwon shinkafa ne da miyan kuka mai kifi da kaza da man shanu, sai jellof rice da chicken tace “mezan sama ka Malam” ahankali Baba yace “tuwon yabani sha’awa” samai tayi ya karba yafara ci sai kallonsa Safeerah take Mama ta kalleta tace “ke bazaki ci ba” ahankali tace “anjima zanci” duk son abincinta dakuwa yamata yawa she loose apatite.
EPISODE 2️⃣5️⃣
Shi daman iyayensa sun sani ko yana gari baiwani cika zama gidansu ba sai idan yaga dama ko Ammi na kewansa he’s always fighting da Daddy so he’s avoiding him, gidansa na barrack yawuce bayan yatashi daga office, wanka yayi yasaka simple yadi brown jumper ce dinkin, Hermes slippers yasaka na maza yafito yana zuba uban kamshi, wata envelope dake kan table na falon yadauka yabude yaciro takardan yakalla sai kawai yamaida cikin envelope din yarike yafito yashiga mota, super market yabiya yayi sayyaya mostly for Waleed ne da irin kayan tea yasaka a booth yakoma gaba yawuce hospital wasu soja yabama kayan akai dakin ya tsaya yayi isha’i a mosque yayi magana da Dr Isa yana basa update kan lafiyan Baba.
Duk suna dakin Mama na goye da Waleed da akeso yayi bacci dan rigima yake saiya fita waje wasa yamafara gyangyadi while Safeerah na magana da Baba akai knocking Mama tawuce tabude kofa soja ne yashigo da uniform da leda yace “good evening Oga yace na kawo he’s coming” ya ijiye yajuya yafita Safeerah tai shiru tana kallon kayan kaman yanda su Baba keyi tace “zan maidamai abun yayi yawa” Baba ahankali yace “ke kul babu kyau maida kyauta” bata sake magana ba almost 20mins akai knocking tareda sallama gabanta kawai yafadi jin muryansa, Mama tace “shigo Salim” bude kofan yayi yashigo Safeerah takasa kallonsa ya gaisa da Mama yama Baba yajiki, Baba yace “Salim dawainiyan nan batai yawa ba? Toh mungode Allah amfana, nagode kwarai Allah ya saka da mafificin alkhairi” kansa yasauke kasa yace “Allah kara lafiya Baba, kadinga cin abinci akai akai sannan karage damuwa Baba, duk batada amfani” Baba kadakai yana yabawa da natsuwan Salim da hankalinsa yace “ba shakka haka maganan ka take Salim, Allah yayi albarka” anatse Salim yace “tom Allah saida safen ku Allah baka lafiya Baba” sosai Baba yaji dadin addu’an yace “Ameen Ameen Salim nagode sosai” juyawa yayi yasaci kallon Waleed dake bayan Mama karaf Mama ta lura murmushi tayi tace “abokinka yayi bacci da yanzu yafara binka” sunnar dakai kasa yayi yace “saida safen Mama, zanzo gobe da yamman In sha Allah” Mama da Baba sukamai godiya, Baba shi kawai yanason yaron wlh hakan yasa yakalli Safeerah yace “baki iya gaisuwa bako, anyways ke jeki masa godiya” ita sai yanzu tasan bamatayi gaisuwa ba, mikewa tayi tawuce tana bude kofan tagansa tsaye gefen kofan saida gabanta yafadi, kaman daman ita yake jira yayi gaba abinsa tabisa abaya dudda bataso taje har waje ya shige mota kin shiga motan tayi hakan yasa yasauke glass yamata wani kallo dasauri tashigo tamaida kofan tarufe, Envelope yadauka yamika mata yace “take this” dago kanta tayi takalli abinda yake bata but kallon dayake mata yasa tasaka hannu ta amsa ahankali gabanta na faduwa yadauke kansa yakalli kofa yace “that is the house papers!” Dasauri ta kalleshi shima juyowa ya kalleta da kyau wani irin kwarjini yamata dasauri ta sauke kanta kasa chan yace “remember i made this offer since naga baki son kyauta it hurts your ego” yasake shiru chan for the second time today yace “marry me Safeerah!” Wlh gabanta faduwa yayi da karfi akwai yanda kalman ke fita daga bakinsa yake shiga kunnenta, why is he so adamant about ya aureta, yanda kirjinta ke bugawa saitaji gumi yasoma keto mata, he sees and noticed yanda take tsoronsa if he wants zai iya tsoratata now and hear ta yarda da zancen auren but baison haka, shi ko bata auresa ba yariga yabata gidan har ransa, he’s just using the gidan ne as excuse he really wants to marry her, dudda baida tsoro but deep deep chan chan kasan zuciyansa baisan mesa ba he’s scared kartace bazata auresa ba, kotace ta yarda ta karbi kyauta basai sunyi aure ba, he’s just praying kar her little brain dinta yayi wayon gayamai haka, shi kansa baisan mesa he just wanna make her his ba, baitaba feeling haka for Nana ba, but look at the way yakeso wata tace ta yarda zata auresa.
Calmly yace “I told you nabaki zuwa dare for final decision naki, here are the papers kirike gida