dariya yasa ya gyara fuskansa yayi murmushi kadan yace “matsoraciya!” Abun really crack him up he can’t remember the last time yayi dariya haka, bude office na Dr Isa yayi yashiga.
Almost 10mins yayi an office din suka fito tare zuwa mosque yana rike da Waleed sukaje masallaci sukai salla suka fito yakalli Waleed yace “kanajin yunwa?” Gyadamai kai Waleed yayi hakan yasa yadaukesa yashiga dashi cafeteria na hospital din cake yasaya masa yabasa bayan ya budemasa yafito suka wuce cikin hospital din sallama yayi gaban dakin tareda budewa daga Mama har Safeerah kallonsu sukayi Waleed da kansa yake tafiya hannunsa daya rikeda cake yanaci while dayan hannun nasa Salim na rike dashi gently yace “jeka wajen Mama bari naje office” tsayawa Waleed yayi yakallesa saiya dakatar da cake din dayake ci yayi wani iri da fuska zaiyi kuka Mama ta taso ta daukesa tace “kaifa bakada adalci ko Waleed ka barsa yatafi aiki sainamaka bambooo” Mama tadanmai kallon tsoratar da yaro lamo yayi ajikin Mama sai kawai yafashe da kuka that is so deep wani yirrrrr jikin Salim ya dauka ganin yanda Waleed yafashe da kuka Safeerah ta sauke kanta kasa ahankali, Mama tace “laaaaaa kaga harda hawaye da gaske ne kukan nan yau” adan hankali Salim yace “Mama kawosa” Dasauri Mama tace “mance dashi katafi aiki abinka Salim zaiyi shiru” juyoda kansa Waleed yayi yakalli Salim wani irin kuka yake harda ijiyan zuciya yana hawaye dawani irin sauri Salim yamiko hannunsa Waleed yataho dasauri daukansa yayi feeling very bad yaron na kuka yayi hugging nasa yajuya yace “shiiiii stop crying ya isa ya isa” yabude kofa yafice Mama tabisu da kallo zuciyan Safeerah yayi wani iri this cry confirms to her how much Waleed ke son mutumin nan, sai zuciyanta ya sosu ta tuna Abbati da shine yakamata Waleed nama kuka haka but he hates yaron tun yana ciki, wani tausayin Waleed yarufeta hawaye ya gangaro mata da sauri ta share Mama tace lurada ita but sai tayi kaman bata ganiba, suna wajen kusan 10min yakara knocking tareda bude kofa Waleed da kansa ya shigo rike da sweet da chocolate ga cake yamai waving hannu yace “babyeeee” shima Salim yace “byeeee” Mama tace “angode Salim sai anjima” wucewa yayi Mama ta kalli Safeerah tace “bazaki je kimai godiya ba” ahankali tamike dan bataso takara batama Mama rai, Mama tadauki Waleed itakuma tabude kofa tafito basa awajen dasauri tashiga tafiya tafito yana kokarin bude mota yaga tafito kallonta yayi saida takusan zuwa inda yake yabude motan yashiga yazauna, wajen window sa taje tasa hannu tai knocking, sauke glass kasa yayi kadan yamata wani kallo yace “get in bana magana da mutane awaje” yaja glass din sama abinsa bata ganin komi kuma, dan jim tayi sai kuma tajuya tazagayo ahankali tabude motan batare data kalleshi ba tashigo tazauna taja kofan tarufe, tasauke kanta kasa tashiga wasa da yatsunta ahankali, motan yayi shiru, chan tadago kanta tadan kalleshi ganin ita yake kallo da sauri tamaida kanta kasa kirjinta na dukan uku uku tacigaba da wasa da yatsunta murya chan kasa tace “thank you for everything” tayi shiru murya kasa kasa tace “Allah saka da alkhairi, Allah kara budi da matsayi da daukaka, thank you” dan lumshe idanu Salim yayi yabude har cikin ransa yaji dadi but yayi shiru, dan shiru tayi tanaso tayi magana but tana tsoro sannan she feels idan batayi ba kaman she’s taking advantage of him ne azamanin nan waye zai kashe maka kudi haka, ba’a tambayi Mama ko kwandala in this big hospital ba only mean yabiya komi, dan dago kai tayi ta kalleshi hada ido sukayi da sauri tamaida kanta kasa su wai sojoji haka sukeda kallo, tana wasa da yatsunta maganan na mugun mata wuyan fita tana kuma fargaban fadamai but haka tadaure amman tai kasa chan da muryanta sabida tsoro da shakkan sa tace “nawa ka kashe mana ni da Waleed dakuma kudin asibitin Baba? In sha Allah I will work hard and pay you koda kadan kadan ne, uhmmm nawa ka kashe?” Tai maganan ciki ciki wlh kalaman ma basu fito da kyau ba tsabagen tsoro dakuma fargaba, kusan two minutes taji shiru hakan yasa tadan dago kanta kadan faduwa gabanta yayi ganin wani mugun kallon dayake mata dayasa taji hanjin cikinta ya kada tamaida kanta kasa tawani yunkura dasauri takai hannu da gudu zata bude kofa ya danna lock wlh batasan sanda tace “kay…….kaya kuri idan maganata ta bata maka rai”dan daidaita muryansa yayi dan maganan datamai yabatamai rai yace “I will be back anjima da daddare for an answer game da maganan dana miki!” Gyadamai kai tayi not herself why is he insisting about auren nan ita she hates aure, kai tsaye yace “get out!” batasan sanda tabude motan da sauri ba har saida kofan yadaki next car dake wajen tafito da sauri tamaida kofan ta rufe, reverse yayi dasauri yabar wajen tabi motan da kallo idanunta sunyi ja sannan tawuce takoma cikin asibitin takoma tashiga dakin nurse tazo da takarda tabata tai signing tafice Mama ta kalleta sosai tace “meya ce?” Faduwa gabanta yayi jin tambayan da Mama t