NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 47 of 69

ikeda kewan yaron zata daukesa kin zuwa Waleed yayi yamakalkale Salim sosai dadan sauri Safeerah tazo wajen ta rakube tana kallon Mama dataki kallonta cikeda barkwanci tace “kayi babban aboki fa Salim” dan murmushi kadan yayi baice komiba, gaban Safeerah na faduwa sounding so guilty tace “Mama ina wuni” ko kallonta Mama batayiba tajuya tace “shigo Salim Bismillah” tafito ta matsamai gefe shiga yayi ciki Mama tama Safeerah wani mugun kallo haba sai kuka, Mama tanunata da hannu tace “idan banzo na mammakeki awajen nan ba basunana Maryam ba, Safeerah, Safeerah, Safeerah sainaci miki mutunci, kinci sa’a asibiti muke” Mama tajuya zata koma ciki dasauri Safeerah ta matso takama hannunta cikin kuka murya kasa kasa tace “Mama dan Allah kiyakuri wlh bazan karaba” “karya kike cikani, cikani, kuma bazaki shigo dakin nan ba wannan ne hukuncin ki wuce kujeranchan ki zauna kiyi tunanin abubuwan dakikayi da basu kyauta ba, sai kinyi realizing mistakes naki kin fadesu da bakinki sannan zanyi tunani idan zan hakura na yafemiki ko bazan hakura ba, cikani” Mama tajuya fizge hannunta tanuna mata chairs na zaman wajajen, wucewa Safeerah tayi ahankali taje ta zauna, Mama tace “good start evaluating your action mara kunya” tana maganan tabude kofa tashiga tsaf Salim yaji komi amman yayi kaman baisan abinda yafaru ba, yadubi Baba da oxygen ke hancinsa yana bacci yace “ya farka Mama?” Mama na daukan Waleed dayazo wajenta tace “eh ya tashi dazu sun kawo masa abinci bai iyaci ba sai suka basa orange juice ya shanye” gyadamata kai yayi yace “Allah kara sauki bari naje naga Dr Isa” Mama tace “angode Salim Allah yasaka da mafificin alkhairi” yamike tsaye Waleed ya zabura zai sauka daga jikin Mama tarikesa tace “dadina dakai bakasan ya isa ba ko Waleed, ba’a yawo a asibiti likita zaije gani kaji” raurau Waleed yayi da fuska zai fashe da kuka hakan yasa Salim yaji wani iri a ransa saiya kawo hannu yace “barsa Mama” tsare Salim Mama tai da idanu tasaki Waleed dasauri yasauke jikinta kawai yayi hugging Salim, Salim felt something da little hug da yaron na yaro saiya duka ya daukesa yace “ba inda zani don’t be sad” murmushi Waleed yamasa ya kankamesa, kofa yabude yafito Mama tabisu da kallo kaman wacce noticed something. Yana fitowa yahada ido da Safeerah da idanun nan suka rine da kuka is true fa old habit die hard tun tun tana yarinya daman ta iya kuka yanzu ma still ta iya, aransa yace “stubborn girl” dauke kai yayi yaja kofa yarufe yawuce abinsa batare daya kara kallonta ba tafiya one two three yayi yaji muryanta. “Please kacema Mama tayakuri tabarni inga Baba” juyo da kansa yayi dasauri ta sauke kanta kasa tana wasa da yatsu, murya kasa kasa yace “why should I beg for a stubborn person when I know very well zaki karayin rashin kunyan” girgiza kai tayi tana goge fuska da bayan hannu tace “bazan karaba” tsayawa yayi yakalleta kukan ya isa haka shima yagaji da ganinta tun jiya tana abu daya one thing about Salim is baida kunya and he’s not just super bold he’s extremely bold, dauke kai yayi yawuceta yakoma wajen dakin Safeerah tajuyo dasauri ta kallesa kofan yayi knocking tareda budewa Mama dake zaune gefen Baba tadago kai tana sauke ijiyan zuciya dan tunani take, ahankali yace “Mama amata afuwa! Bazata karaba!” Mama na kallonsa tace “karya takemaka indai Safeerah ce saita kara” ta gefen idanu yaga Safeerah tazo wajen tadan rakube a bangon dake gefen kofan hakan yasa strictly yace “Mama duk randa takarama babba rashin kunya I promise dakaina zan umarci sojoji suzo su dauketa akulleta gidan gyara hali!” Dawani mahaukacin sauri Safeerah ta kalli Salim dake kallon cikin dakin gabanta da kirjinta sun mugun bugawa, wanda yagama cewa ta aure sa ne zaisa a kulleta wato muguntan sojoji daban ne, Mama najin maganan tawani sauko daga gado tace “ubangiji Allah yamaka albarka Salim! Kai kai kai Alhamdulillahi yau ka farantamin rai, ina ja’iran hope tana jinka, ni dama kasa an tadı da ita yanzu an horata ta gyara halinta” dudda yanda idanunta suka kumbura saida ta kwalalosu sosai jin abinda Mama tafada, yace “Mama tace bazata kara ba kibata second chance amata afuwa bari naje” yajuya yawuce batare daya kalli Safeerah ba yana wucewa Mama ta leko ta kalleta tace “Allah yakawomin maganinki bazanji tausayi ba wlh duk randa kika kara zan badake akaiki gidan gyara hali” ahankali tace “bazan karaba kiyakuri” kwafa Mama tayi tajuya takoma ciki Safeerah tabiyota da gudu tai wajen Baba dake bacci ta rungume sa sosai sai kuka Mama ya watsamata harara dudda tabata tausayi Safeerah can be stubborn but abu kadan ke horata, she is sure maganan gidan gyara halin nan ya tsoratata tadauka da gaske suke. Saida Salim yayi hanyar office na Doctor ya dakata da tafiya ya kalli Waleed saiya tsuntsure da dariya, dariya looks so wired a face nasa dan baisabayi ba the way fuskansa was looking da dariyan yasa Waleed ya kwashe da dariya, ganin yanda Waleed kemai
🏠