NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 45 of 69

ells kaman turaren sa it doesn’t look like shi wannan yasayo a shago ne kaman daga gidansu ya dauko, maidawa da sauri tayi ta ijiye komi kawai saita wuce kitchen abincin daya zubar shida Waleed tasa broom ta share ta wanke bowl and spoon dayayi amfani dashi and keep everything a waje daya saita dawo falon tabude ledan, kayan Waleed kawai ta dauka da man shafan da sabulun tahada sauran abubuwan tamayar ledan chap itane zatasha magani, she hates magani ita chan magani shine ma abinda ke sata zazzabi, tawuce sama kawai daidai Waleed natashi daukansa tayi tawuce bayi ta tara ruwan zafi tamai wanka tafito ta shiryasa cikin kayan kuma daidai jikinshi yayi kyau tasamai takalmi sai kallonsa take he looks damn expensive a kayan kaman yaron yan gayun nan, kitchen tawuce tamai abinci tabasa yaci sosai itama tazo kaman karta ci abincin but yunwa na neman halakata saita bude taga waina da pepper soup sai rice da stew yaji kaji manya manyan, deban waina tayi taci sosai tanaba Waleed dayaki amsa, ci tayi tai kat sannan tajita tadawo daidai takai komi kitchen tadauki Waleed sukaje daki ta ijiyesa tawuce bayi wanka tayi tafito kayanta takara maidawa tasaka kayan da Waleed ya cire a ledan sannan tadaukesa suka sauko kasa ta zauna falo zuciyanta sai bugawa yake tanaso takirasa ita tanaso ta tafi tun wuri dan tasan ya ake ciki, ball daya sayoma Waleed da kansa yaron yajawo daga leda yahau wasa da ball din ta tsare yaron da ido he’s so happy baisan trouble da Mamansa ke ciki ba. Sunkai kusan 2hrs zaune nan falo sai taji alamun mota dasauri tamike tace “Waleed zo” tadaukesa tana karban kwallon ta ijiye akasa cike da rigima yace “Ummy Balllll” hade fuska tayi tace “idan baka natsuba zan makeka I’m not playing with you today” kwabe fuska Waleed yayi yana kallonta tasa hannu tadauki zanin goyonsa tarike tana kallon kofa jira kawai take ya shigo ta tafi. Yana fitowa daga motan yazo wajen kofan saida yafara danna door bell sannan yasa key yabude kofan ganinsu yayi a tsaye, Waleed na ganinsa yashiga kokarin sauka daga jikin Maman aiko Safeerah takallesa da sauri tana hararanshi ko ajikinsa kiciniyar sauka Waleed keyi da karfinsa da yaji. “come” taji maganan sa agabanta dayake tana fama da Waleed kwata kwata batasan sanda yama karaso gabanta ba dasauri tadan koma baya tasakanmai Waleed yadaukesa Waleed na washemai baki yana kallonsa, calm murmushi Salim yayi kadan yana kallon Waleed din yace “kayi kyau Fine Boy?” Kofa Safeerah ta kalla ganin ya kulle kofan yasa tai wajen dinning da sauri gabanta na faduwa ta tsaya daga wajen, ahankali Waleed yanunamai ledan dake center table yace “juice” dan tuntuni yakeso yasha Safeerah tahana, yana dauke dashi yabude ledan idanunsa na dauka kan rigan dayaga ta bude ta maida ledan ta ijiye, ledan maganin da bai kama da an bude ba hannu yasa yaciromai caprisone yabude ya basa yadauko cheese balls ma yabude saiya saukesa akan kujera yace “zaka kalli cartoon” gyadamai kai Waleed yayi da gudu yana kai juice din baki, TV parlor ya kunna yasamai a Disney Junior volume bai wani yawa ba Waleed yawani natsu yanaci Cheese balls yanashan caprisone gabaki daya attention nasa na TV. “Zamu tafi!” Yaji maganan Safeerah hakan yasa yajuyo da kansa ya kalleta dasauri ta sauke kanta kasa, dan takowa yayi one two three step dawani irin sauri tai baya itama ta tsaya daidai kofan kitchen gabanta na faduwa sosai, hakan yasa ya tsaya anan falon gefen kujeran da Waleed ke kai yakai hannayensa tabaya ya harde, calmly yace “ina zaki yanzu?” Dan dago kanta tayi ta kallesa dasauri ta maida kasa, ahankali tace “nima bansani ba!” Waleed yajuya yakalla saiya juyo da kansa yakalleta yace “kina tunanin Waleed?” Dasauri tadago kanta dudda bata kallesa ba Waleed ta kalla he’s so happy yanacin cheese yana kallon cartoon a tv spidey akeyi abunda yadade bai kalla ba cus ba’a musu sub ba, a falon Mama Kubra kuma bai İsa yayi kallo ba saidai in basanan, abu taji ya tsaya mata a wuya ahankali tace “I will protect Waleed da duka rayuwana”? “How? Yawo a street kina begging da shi under the hot sun, ko kasan bridge dakika ce zaku koma or Kano da people are there ready to kill you!” The way kalamansa ke dukan kirjinta ko batasan sanda hawaye yazubo mata wani tsoro na shiga ranta ba, kalamansa just made her thing for the first time kaman abunda tayi was wrong, bayan hannu takai ta share fuskanta da sauri, anatse Salim yace “the moment a girl becomes a mother you can’t be considering kanka first always you neeed to think of yaranka, danka abinda ka haifa, because of yara koda ana zaginka saikai hakuri iyayenki sunyi hakuri sun jure komi not because they’re weak but because of you! Why can’t you do that for Waleed”? Wani huci tayi kukan bakinciki da kunci na fitowa daga idanunta tana sharewa da bayan hannu, sauke kanta kasa tayi zuciyanta na yin baki kirin tana wani irin shakkan sa hakan yasa takasa maganan da kyau hannayenta ta harde da karfi gabanta ma mahaukacin faduwa
🏠