NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 44 of 69

Malam na da idanu yana aiki nasan rashin mutuncin bazai taba kaiwa haka ba sabida yanada nasa yanada na rike iyalansa no ita takiji takasa ganewa shashashan kanason kaga fadan Safeerah azageni ko mahaifinta agabanta bata iya hadiyewa, kasan mi Safeerah tayi rannan kuwa”? Mama ta share fuska da hawaye ke kwance tace “rashin kunya da rashin da’a ta sufafawa Yayar Babanta, wacce ta girmi mahaifinta fa sannan ta kama Salma da dambe, aiko Kubra tasa hannu da Salma suka bata kashi ban hanaba maganin mara kunya ai kenan fitsararriya” har lokacin bai dago kai ya kalli Mama ba, Mama ta fuzar da iska tace “Salim kaga nasan waye Mama Kubra nasan metakeyi amman no matter what ba abune mai kyau karamin yaro ya kalli tsabaragen idanun babba yayi rashin kunya ba bahaka iyayenmu suka taso damu ba, Mama Kubra tamana abubuwa da dama ciki harda lalata rayuwan Safeerah kaga bayan dawowan mu Abuja dayake anata fama da kai Malam asibiti tace tagaji zata aurar da Safeerah ga mai kudi ayi amfani da kudin a kai Baba asibiti tagaji da kashe kudinta wai kudinta gadon yaranta kasan marigayi tsohon gwamnan jigawa take aure” Mama ta hadiye wani abu awuya tace “ninasan harda jin haushi da tsanan Safeerah cewa sukayi wai abinda yafaru ita tajawo mana fitinan so she just wanted to teach the girl a lesson shine tasamo wani yaro mara tarbiya wai Abbati dan kawarta Malam na tsaka da ciwo tace aurar da Safeerah zatayi da ni da Malam babu wanda ya isa yace wani abu, haka ta aurar da yarmu agaban mu yabiya sadaki miliyan biyar” Mama tafashe da kuka sosai kaman maganan was very personal for her kana goge fuskanta da bakin hijabi kana ganinta kasan she has been swallowing this pain aranta, Mama tace “yarinya ta was just a little girl ko zance basu tabayi da yaron ba banda so daya da aka nuna mana yaron atare da mu da ita muka gansa yazo wajen Mama Kubra bata taba kebewa da yaron sunyi wani magana ba, rannan da akakai Safeerah rannan takirani tana kuka yamata duka sosai tana nishi kaman zata rasu!” Dunkule hannu Salim yayi ahankali kansa akasa har lokacin, Mama tace “haka na mike zumbur cikin daren nan hankalina tashe naje flat dinsu natadasu ina kuka wiwi na gayama Mama Kubra ga abinda Safeerah amman kiri kiri tamaidani shashaha tace idan banyi shiru nakoma na kwanta ba sai raina yabaci taso Safeerah nake kota lafiyan kaninta” Mama tai shiru tana kallon tiles na floor na wajen looking lost a tunani tace “kullum rannan duniya for good 6months sai yaron nan yama y’ata duka ba dare ba rana amman dukan yafi faruwa da daddare idan yayi shaye shaye yadawo haka watarana asibiti suka kiramu ita Mama Kubra wai Safeerah na asibiti batasan inda kanta yake ba mukaje muka tarar ya mata shegen duka yasaketa saki uku wai shi bayason haihuwa kuma tayi ciki, watanta daya a asibiti tana jinya babu ko sisinshi Mama Kubra tabiya komi Baba yaso yaje police station tahanasa wai haka yaran masu kudi suke, karmu damu tunda tanada ciki zai dawo menene menene ahaka yarinyar ta haihu Mama Kubra takirasa yace kar akara kiransa ba dansa bane, he is not ready for kids, mu mukai komi, ganin anata surutu shine last 2yrs tasaka yarinyar a school, shima Safeerah tayi kuka dan nursing takeso da kyar na lallabata ta tafi architecture din Safeerah nada taurin kai wani abun sabida mu take shiru ga fada, nadade banyi fushi da itaba amman abinda tayi jiyan nan bazan hakura dawuri ba saitaga fushina this time around…” Mama ta fuzar da iska. Dr neyafito yataho wajen Salim hakan yasa yamike tsaye yace “Dr Isa”? Anatse Dr yace “Alhamdulillah he’s stable for now, BP sa yayi sama sosai any further damuwa can push him to having stroke, Madam ya akayi BP sa yayi raising haka yanada damuwa ne?” Fuska Mama ta goge zatai magana Salim yace “zata iya shiga ta gansa?gyadamai kai Dr yayi yace “of course” Mama Salim ya kalla yace “Mama je wajen Baba bayan nagama magana da Dr zanje nakawo Safeerah” gyadamai kai tayi tace “toh nagode Salim, Allah ya sakamaka da mafificin alkhairi” gyadama Mama kai kawai yayi tawuce ya shiga dakin shikuma yajera da Dr Isa dayace “who are this people Major? Why are you so ordinary dasu? Ina escort naka”? Wani kallo dayama Dr yasa Dr Isa ya kame tareda saramai yace “Sir!” Wani banzan kallo yamai yace “give my patient your best I will be back” yajuya yabar wajen yafita daga hospital din yashiga mota yaja. EPISODE 2️⃣2️⃣ Bayan fitanshi tadade tsaye anan wajen dinning din kafin daga bisani ta wuce wajen ledan tabude kaman mai tsoro taga kayan yara sabbabbi riga da short masu bala’in kyau da takalmi da pampers sai Chicco cream na yara da powder da soap, saikuma ledan maganin H-medix drugs ne aciki, tsayawa tayi tana kallon komi tana tunanin why is he so thoughtful? Yasan kome suke bukata kaman tabude baki ta rokeshi, wani bakin sealed leda dabata budeba tasa hannu ta dauka tabude ahankali ta ciro abinda ke ciki Saudi abayane mai kyau black ta warware dasauri size nata ne kuma 58, abayan sm
🏠