NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 43 of 69

r aka tabani ko mahaifiyarta bata daurewa” Baba yayi murmushin manya yace “Safeerah ta taso ita kadai bata da siblings so kwata kwata bata understanding cewa Yaya da kani can fight, that is basically abinda yafaru nasan nai magana da ita na lallabata zata dawo Mamana akwai rigima kam Masha Allahu” Mama data kasa daurewa tace “Malam kasan dai koka lallaba ta tadawo yan gidan ba barinta zasuyi ba ko, itama kuma rasakunyan bakinta ba mutuwa zaiyi ba kasan dai Safeerah” cikeda damuwa Baba yace “zan bawa Mama Kubra hakuri da yardan Allah zata barta ta…..ta…t….” Hannunsa yadaura akirji kawai yayi baya Mama tace “Malam Malam” dasauri Salim yatashi kama Baba yayi yarike yaji jikinsa zafi rau yace “he needs hospital Mama” daukan Baba yayi yace “muje asibiti” chak yadauki Baba, Mama da already tasa hijabi tabiyosa tasaka slippers fitowa sukayi daidai Salma na zuwa wajen tana sanye da Shedanun kayan bacci tawani kalli Salim dake dauke da Baba daga sama zuwa kasa tace “wa kuka kawo mana gida batare dakun nemi iznin Momma na ba? Wlh sainasa kuma takore ku kaman yanda takori Safeer……” wani black kallo da Salim yamata yana saukowa daga few staircase dake wajen yasa tahadiye maganan ganin bata taba ganin hadaden guy irinsa ba damn he smells incredibly good, duk yawonta duniya bata tabajin kamshi mai dadi irin nasa ba, wuceta yayi yay gate yabude Mama tabisa itama Salma tabisu da sauri wata jeep urus tagani kofar gidansu aranta tace “who is this Man! A ina suka sanshi?”Baba yasa abaya Mama ta zauna kusa dashi yazagayo ta gaba ya shiga yaja motan da gudu Baba yafara tari sosai tana wheezing yakama hannun Mama cikin wani kalan murya yace “ina Safeerah”? Cikin damuwa Mama tace “na shiga uku Malam meke damunka iyye? Malam why are you confuse, kaga calm down tana kampanin datake IT lafiyanta kalau Oganta ma shiyazo nemanka kunyi magana, Malam kadena magana kaji asibiti zamu” cikin wani irin murya yace “ki rikemin Safeerah amana, ta wahala wannan mutumin yakusan kashemin y’a! Mama Kubra ta cutarmin da yarinya amman bakomi akwai Allah akwai kuma rannan gobe kiyama, banso Safeerah takara wahala, agabana jiya an mari y’ata, an doketa, an fasamata baki duk agabana, da Safeerah ta zauna inda za’a cigaba da dukanta kaman jaka gwara na daukeku munje muyita bara a titi, kicemata nace tazo bazamu koma gidan ba, munbarsa, na yarda, bazan kara zama inda za’a dinga zagin mahaifinta agabanta ba kinji, kucemata tadawo” Mama na goge hawaye tace “zan gayamata kadena magana ya isa kaji, babu abinda zai sameka Malam” yana wani nishi yace “ku saida kaya duka asaima Waleed abinc da kudin” daidai sunkai wani military hospital nan da nan aka karbe Baba anan emergency akai ciki dashi nurse tace “Sir zoka cike form” yakalli Mama dake kuka yace “muje Mama”. EPISODE 2️⃣1️⃣ Binsa Mama tayi jikinta yayi wani irin sanyi ganin condition na Baba, she’s regretting dama ta tsaya tabar Safeerah tai haukan nan data kwakkwadeta, yanzu ga jikin Baba ya birkice ta ina zata fara idan Baba ya rasu? How? Cike komi tayi tamike musu sannan takama bakin hijabinta takai saman idanunta tadaura awajen wani huci tafarayi sai kawai Salim ya sauke kansa kasa cikeda tausayin Mama kana ganinta kasan tayi bottling so many things aranta but yau takasa, ahankali Salim yace “he will be fine Mama, babu abinda zai sami Baba da izinin Allah” bakin hijabin tasa ta goge fuskanta tass tasaki hijabin she’s very sad da jijiyan goshinta harya fito takada kai tace “nagode Salim muje” he felt really bad ta wuce yana biye da ita har zuwa wajen dakin da Baba yake ta zauna a kujeran wajen tabuga tagumi tana kallon dakin gabanta faduwa kawai yake jijiyoyi na bayyana na fuskanta, hawaye suka sauko takara gogewa dasauri ita kadai tace “Safeerah bataji, bataji, bataji, yanzu abinda ta aikata wani fa’ida ke tattare dashi? Saidai tashin hankali look at where Baban ta yake yanzu” Mama tai shiru saikuma tajuyo takalli Salim da kyau ranta abace tace “tasan mahaifinta baida lafiya Salim mesa kome aka mata bazatai hakuri ba, eh?” Kallon Mama yayi asanyaye she is really angry kana ganinta kasan she’s feed up tace “Babanta baida kudi but muna rayuwan farin ciki da muna Kano, abu yafaru dayasa aka kona gidanmu bayan sunma Malam duka shine har yau baida lafiya, ga baya gani da kyau, nine nakira yayarsa Kubra wannan damuke gidanta na sanar da ita ga abinda ke faruwa haka ta aiko da kudi dubu dari da bamu dashi muka biya a asibiti aka dan bawa Baba taimako na gaggawa kafin drebanta ya iso yadaukemu muka dawo Abuja wajenta” Mama tai shiru saikuma tafashe da kuka sosai Salim ya sauke kansa kasa, Mama tace “nasan the reason Safeerah ke all abubuwan datakeyi sabida she had enough, kullum tana ganin ana zagin iyayenta ana cimana mutunci between Kubra da yaranta but nasha gayamata ke haka masu kudi suke barinma yan Abuja, society yakoma wani iri da me kudi ake respecting banda talaka, yau da ace
🏠