“inaso na auri Safeerah! Makes her my wife!” Dan rage murya KB yayi yace “are you sure of what you are saying? Cus yau duka duka is 14 or 13days ne ma to your wedding da Nanah” strictly yace “and I want to marry Safeerah tommorow or next max!” Sosai gaban KB yafadi yama kasa magana, ahankali yace “she’s not safe agidan da suke, dukanta ake that I can never ever and ever tolerate! An koreta this night and I believe the whole thing have to do with Yayar Babanta dasuke zaune agidanta she’s not telling, I will sort her life out, she will never be alone again as long as ina raye I am Safeerah’s Sheild” yana maganan kawai ya katse wayan ya kunna motan yabar unguwan.
EPISODE 2️⃣0️⃣
Har aka fara kiran sallan asuba bata runtsa ido ba inama damuwa zai barta ta runtsa, she’s extremely worried, takasa daina tunanin iyayenta, tayi kuka har hawaye sun dena fitowa, idanunta sun kumbura suntum bakindai yadan sabe but it’s still there, gashi takasa tashi tai salla gani take kaman ta shiga bayi za’azo a sace mata Waleed hankalinta yaki kwanciya agidan, ga kanta dake ciwo sosai yana sarawa, ganin dai an fara salla yasa ta tashi tawuce bayi shima abude tabar kofan tayi komi tafito daure da alwala batasan inane gabas ba bangare daya kawai ta kalla ta kabbarta salla ta idar tafara azkar kanta na sarawa, hakan yasa ta kwanta kan dadduman ance ba’a cheating nature bacci barawo ne yayi nasaran kwasheta.
Kadan kadan take bude idanunta dake cike da mugun bacci jin kara, bin saman dakin tayi da kallo kafin firgigit ta tashi zaune kanta na amsawa tuna inda take ya akayi tai bacci haka agidan mutane ta kalli gadon dasauri tuna danta, Waleed tagani yayi daidai agado abunsa yana bacci, jin ringing waya yasa tamike ahankali idanunta basama buduwa da kyau tafito da shiga sauka kasa da sauri ta taho falon inda ya ijiye wayan tasa hannu tadauki wayan da yana inda yabarta taga Major Salim a jiki hakan yasa takai wayan kunnenta cikin muryan bacci dakenan yar karama kaman tana whispering tace “Helloooo” shiru taji anyi kaman babu kowa adayan side din da sauri takai hannunta ta goge idanunta da bayan hannu tazare wayan daga kunnneta takalli screen din again ganin the call is still on yasa tamaida kunnenta ahankali tace “Assalamu Alaykum” cikin wani husky natsassiyan murya yace “I’m outside open the door” hakanan taji kirjinta na racing dagajin muryansa juyawa tayi tabi dakin da kallo, ganin basu bata komiba yasa ta ijiye mai wayansa back tai wajen kofan, sakatan tacire ta murza key tabude kofan ahankali hada ido sukayi yana tsaye gaban door sanye dawata yadi that looks soft and textures milk mai kyau dan yau Friday yana wani irin kamshi, he looks squeaky clean kaman ka lashesa, faduwa gabanta ya shigayi sosai, adan rude tasaki kofan takoma baya tadan tsuganna ahankali tace “ina kwana” kallo daya yama fuskanta yadauke kai ya shigo this time around ya maida kofan yarufe dawani irin sauri abirkice ta mike kaman zai cinyeta tana kallon kofan daya rufe, kaman baiga yanda ta tsorace ba wuceta yayi ya shiga falon ya ijiye ledan wani super market akan kujera da basket na kuloli that looks like abinci, sannan yajuyo yakalleta batare dayama zauna ba tana tsaye chan wajen dinning sabida tsoro tana wasa da yatsun ta kanta akasa kaman yace woop ta arce aguje, hannuwansa yazuba a aljihu rigansa ya sassauta murya yace “are you feeling better today?” Duk duniya ita kadai ne idan zaima magana saiya gyara muryansa, ya tankwara yakuma tausasa cus yaga tsoronsa takeji, gyadamai kai Safeerah tayi ahankali, yana kallonta still yace “Waleed fa”? Dan dagokai tayi ta kallesa suka hada ido dasauri ta maida kanta kasa, she felt wani iri dataji harya rike sunan danta sannan ya tambayesa kuka kawai taji yataso mata amman tadaure asanyaye tace “yana bacci” shiru falon yayi bai kara magana ba itama bata sake dago kanta ba banda wasa da yatsunta datakeyi, gently tadan dago kanta ta kallesa hada ido sukayi yana mata wani kallo da takasa sanin na menene da idanunshi dake tsorata mutum, cikin wani irin yanayi na girmama mutum dakuma jin nauyi ahankali tace “uhmm nagode! Thank you for everything! Dama uhmmm idan Waleed yatashi zamu tafi”? Idanunsa na kanta bayako kyaftasu har yanzu yace “ina zakuje?” Dago idanunta tayi ta kalleshi suka hada ido zata sauke idanunta strictly yace “don’t try it!” Kasa maida idanun kasa tayi ta tsaresa da kallo kirjinta nawani irin bugawa none stop his eyes are wild Ya Allah! Sai kawai lips nata yahau rawa takasa daina kallonsa takuma kasa magana this is the first eye contact dasuke having tunda ta sanshi dayakai na kusan 30seconds, he noticed saiya kara tausasa murya yace “I said ina zaku Safeerah!”? Wani irin blinking idanunta suka shiga yi he’s too much for her eyes kaman yamata asiri kasa karya tayi tace “nim…..ma ban sani ba!”idanunta suka cicciko da hawaye sai kawai ya dauke kansa, kaman yasaki kuruwanta wani ijiyan zuciya ta sauke itama ta