adan taka zuwa kujera ya ijiye wayan yace “my number na cikin wayan nan Salim call me if you need anything zan kiraki gobe da safe” yasake yin shiru saikuma ya kalleta yace “put ice a face dinki, don’t cry again is affecting Waleed” gently tadago kanta takalleshi hada ido, komar da kan kasa tayi ahankali tana goge fuskanta da bayan hannu, ataushashe cikin murya kasa kasa that’s so gentle and soothing yace “sorry!” There is something she felt, batasan sorryn lallashi ne ko na menene ba oho but she just felt d word kaman ya daura hannu saman kanta yana lallashinta saitaji hawaye sun cicciko idanunta, wucewa yayi wajen kofa yadan dakata saiya sauke ijiyan zuciya yace “good night Safeerah!”.
EPISODE 1️⃣9️⃣
Yafice yaja kofan da all this while yake abude yarufe, tana tsaye awajen taji ya kunna mota yaja yatafi, ijiyan zuciya Safeerah ta sauke tashiga dukawa a wajen kafin takarasa kaiwa kasa kawai ta zauna ta jingina bayanta da bango komi daya faru na dawo mata, jitake kaman an daura mata dutse a kirji, abun is too much for her, idan ita su Momma kema abinnan wlh wlh wlh she can take it but not her parents takasa bringing kanta tadanne zuciyanta, she’s not crying because of abubuwan data gayama Momma wlh she’s not regretting it, she is crying because of Mama da Baba data batama rai suke fushi da ita, ga Baba baida lpy, she is also crying tana tunanin inda zatayi yanzu cus she have only this night to make a decision dan ko sama da kasa zata hade bazata koma gidan nan ba kuma saita dauke Baba da Mama daga gidan, she can’t believe gidan wani zata kwana yau, da kyar ta lallashi kanta tamike tsaye tawuce wajen kofan ta murza key tasaka sakata nasama dana kasa, tazo wajen window tadan daga ta leka taga motanshi baya wajen dan bata yarda dashi ba kar a sace su ko ayi rituals dasu, sannan tasaki labule tadawo tai shiru tawuce sama, dakin da Waleed yake taga kofan abude ta hango ta gansa kan gado yana shakan bacci hakan yasa ta wuce dakin ta maida kofan tarufe ta murza key shima tazauna nan jikin kofa ta jingina bayanta tabuga tagumi tana kallon Waleed, wani irin tausayin Waleed take he doesn’t deserve this kawai tahau kuka wiwi saita daura hannu abaki cus yanzun nan Waleed zai tashi.
**
Jan motansa yayi zuciyansa cikeda damuwa baitabajin abu ya damesa kaman yau yanda yaga Safeerah, the way she was crying ba, he felt everything down to her born marrow cus Safeerah daya sani 5yrs back was the happiest and the brightest girl ever with love from both parents nata sabida from yanda tadingamai surutu he picked iyayenta really care about her and loved her, what happened? What changed a shekaru biyar dinnan da Safeerah tadawo haka, the way yakeji is even if it means going to karshen duniya ne he’s ready to go just to see that genuine and innocent wholehearted smile dinta, and he will stop at nothing indai kan yasamo mata farin cikinta back ne. Kwana yayi da motan kawai yawuce GRA har zuwa unguwansu dan nesa da gidansu yayi parking ya kashe motan yayi shiru yana kallon gidansu wasu guys yagani a kofar gidan about 5 yayi shiru kawai yana kallonsu wayansa ne yahau ringing dasauri yakalli wayan dake jikinsa, ganin KB ne yasa yadaga yakai kunnensa KB yace “daha bari kaje gida an change kazo shikenan baka dawo ba? Are you afraid na maka lilis ne an arena eh Zer……” “I’ve found her Kabir!” Hardly Salim ke kiran sunansa jin yakira sunansa yasa dasauri yace “wa? Who did you find?” Jingina yayi da kujeran ya lumshe idanunsa murya chan kasa yace “Safeerah! But I think I’ve destroy her life Kabir!” Yayi maganan sounding very hurt baitaba jin Salim hakaba cus Salim mutum ne da baka gane damuwar sa, farin cikin sa ko bakin ciki but yau muryan Salim sounds pretty hurt, dasauri yace “kaga Salim calm down, this girl helped you when you needed help the most I get it, I can clearly say Safeerah na part of the reason why you’re alive today together with us, but stop blaming yourself for abinda ke faruwa in her life yanzu” cikin dan fada sounding pissed yace “da ban fada gidansu make a little 15yrs old girl shoulder responsibility na boyeni ba da none of this would’ve happened, I am a coward say it! The least I could do shine danaga small girl ce agidan dana juya cus I know everything about security, I know by being there I am putting her and her parents at risk cus yan anguwan nan are thugs but I stayed regardless and nabar gidan without fadin ayi protecting nasu or akaisu somewhere safe” shiru duk sukayi KB yace “kasan sanda aka cireka daga gidan nan baka hayyacin ka? How would you have called all those shot? Banda haka you were in hospital for about 30days wat are you saying Salim, do everything you can to save her and help her if she’s in need right now she deserve it, but helping you, hiding you was all her choice blame her good innocent heart!” Shiru Salim yayi chan yace “I want to marry her KB!” Dasauri KB yace “wait wat! Mekace?” Calmly yace