yi accessing all feeds na cameras din department by department yake dubawa, alamun mutum yagani a reception da sauri yayi clicking on camera mutum yagani da dogon hijabi tana tafiya ahankali tawuce masallaci babu camera a masallaci so baiga wayeba, bangaren details na ma’aikatansa ya shiga yadauki number security gate yakira yakai wayan kunnensa ringing daya aka daga akace “Sir” kai tsaye yace “wacece tazo company mu this night? Kunmasan da mutum aciki?” Dasauri mutumin yace “Sir banine a gate ba I will resume post by 10:00PM Sir amman bari naje na tambayesa Abdullahi ne” anatse yace “okay, no need to hang up” dasauri da gudu yafito waje daganan waya Salim yaji yace “Kai Abdullahi Oga yakira wai waye yazo office da daddare haka?” Dasauri mutumin yace “wannan sabuwar zuwan ce yar IT kaman she’s having problem ne she looks like wacce akama duka saisa I let her in maybe she’s not safe” katse wayan yayi yawani yi mahaukacin reverse yabar gidan, tafiyan 20mins normally ke kaisa company daga gidansu but yau 13mins yakaisa budemai gate sukayi duk sunyi mamakin ganinsa karasawa yayi yay parking wajen da ake parking ya sauko yana sanye da manyan kaya yadi milk anyi dinkin jumper yana zuba uban kamshi, anatse yawuce wajen kofa yashiga yayi hanyar mosque yabude kofan slippers dinta yagani abakin kofa, daga wajen yanajin kukan yaro da kuma kukan babba duka atare, gently yabude kofan mosque din batare daya bari yayi kara ba yashiga tafiya ahankali towards kofar side din mata yakai daidai kofan ya tsaya jimm yana sauraron yanda take kuka da yanda yaron ke kuka shima hannu yakai asanyaye yabude kofan karan bude kofa yasa Safeerah tadago kanta afirgice tajuyo takalli kofan while Waleed ya tsala ihu yashige jikinta yana kuka yana kallon mutumin shima da idanun bacci da yunwa cus baici abincin dare ba, bayan hannunta takai ta share fuskanta da sauri jikinta har rawa yake ta yunkura tamike tasa hannu tadauki zanin goyon dasauri tana rike Waleed dake kuka ajikinta ta taho wajen kofan inda yake tsaye kanta akasa muryanta dukya hargitse tace “dan Allah kuyakuri na zo nan bada izini……” “who beat you!?” Ya tambayeta tone nasa na nuna bacinrai sosai, tana jijjiga Waleed dayaki dena kuka yana kallon Salim dake kallonsu kaman ya sansa daga wani waje, yace “who slapped you and smacked your lips? Who did you fight with”? Yasake tambaya adan zafafe da saida gabanta yafadi sosai, murya chan kasa tace “bakowa!”
Waleed ya kalla dake kuka sosai yana kallonsa kaman yasansa ga idanun bacci, ahankali Salim yamika hannunsa biyu dawani irin sauri taji Waleed yatafi wajensa daga hannunta hakan yasa tadago kanta da sauri cikin muryanta dake nuna kuka tace “kai Waleed” daidai Salim yana karasa kai hannunsa jikin Waleed hakan yasa tasaki Waleed din, gently Salim yadaukesa Waleed yawani shige jikinsa ya kwantar da kansa akirjinsa yana rage sautin kukan Salim yashafa bayansa ahankali yadan jijijgasa yace “stop crying uhmm! It’s okay!” Lamo Waleed yayi batare daya sake kuka ba ko ihu, kallo daya yama yaron yagane danta ne yana yanayi da ita, kallonta yayi yanda take wasa da yatsunta kanta akasa yace “is it his father that beat you?” Girgixamai kai tayi da sauri tace “a’a mun rabu” shiruuu yayi yana kallonta dagokai Waleed yayi yakalli Salim idanunsa na cikowa da hawaye sai yafara jiniyan kuka again dasauri Safeerah ta dago kanta takallesu tadan matso dab da shi tamika masa hannu tace “kawosa na goyasa mutafi, rigima zaita maka” kaman badashi tai magana ba cikeda kulawa ya kalli Waleed kaman wanda ya fahimci yaron yace “are you hungry? Kanajin yunwa?” Gyadamai kai Waleed yayi dasauri yace “yun’aaaaa” juyawa dashi Salim yayi yafara tafiya dasauri Safeerah tabisu gabanta na faduwa yayi waje, motansa yabude yashiga dasauri Safeerah tazo ta inda suke ta glass din Window tai knocking sauke glass din kasa Salim yayi strictly yace “zaki shiga ko mutafi mu barki”? Hawaye yaga sun cika idanunta gabanta na faduwa but still tace “ni kabani yaro na mutafi!”.
EPISODE 1️⃣8️⃣
Kaman badashi tai magana ba kunna motan taga yayi abinsa ya danna wajen glass na window yadhiga rufewa ganin yana kokarin reverse ga danta acikin mota da sauri ta zagayo ta gaban motan tabude ta shiga ta zauna tana kallon yanda ya zaunar da Waleed ajikinsa ya rungumesa yaja motan da hannu daya, is the way Waleed yayi lamo ajikinsa ke bata mamaki kaman ba Waleed ba, da gudu yake tuki gaban wani super market na yara yayi parking ya kashe motan batare daya kalleta ba yace “wani abinci yakeci?” Kin magana Safeerah tayi ita ya bata danta yaki ganin taki magana sai kawai yabude motan yafice rike da Waleed ya shiga ciki, yana shiga wani juice yafara budewa na yara yasa masa abaki tass Waleed ya shanye yana wani irin kallonsa irin kallon for the first time wani wanda ba Baba da Mama da Ummy ba yabasa abun dadi sai kawai yama Salim wani heart melting smile tsaresa da idanu Salim yayi shida bay