NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 36 of 69

Because of action naki mahaifinki ya makance not because of us, all I did is save you guys in return kunamun bauta, after everything I did to you Safeerah ni kikama rashin kunya yau, nida na biya kudin aikin da aka miki kika haifo wannan yaron mara galihu na sayamasa sutura da tufafi da ubansa yace bayaso ni kika zaga yau? Ni da na ceceku bayan kin jawowa iyayenki balai? Nida na aurar dake”? Safeerah is feeling so bad cus some magana batai karya ba is all her fault but dudda haka azuciye tace “kika aurama mashayi ni mara tarbiya daya kusan kasheni dai, mesa baki aurama yarki shi ba? Kin tsanemu you don’t want anything good for us? Auren zalunci kikamin” fizge Safeerah Mama tayi ta daka mata tsawa tace “Safeerah! Is this tarbiyan dana baki? Kinsan Dawa kike magana kuwa? Yayar mahaifiyarki ce! Itace first Botn sai Harira sai mahaifinki! Are you okay, kika kara magana zan tsinka miki mari anan, dauki Waleed kuwuce daki” Momma tace “wani dakin? Badai na gidana ba ko”? Mama da Baba dake numfashi sama sama suka kalleta banda Safeerah data duka tadauki Waleed dake kuka sosai tarike ajikinta tana goge hawaye gwanin ban tausayi, Momma tace “kidauki danki ki tattara kibar min gida this night inba hakaba wlh wlh saikunyi mamakin abinda zanmiki Safeerah! Yarinyar danama komi harda makaranta nizata zaga, wlh wlh bazata kwana cikin gidana ba, idan Safeerah ta kara kwana cikin gidana Shegiya uwata ta haifeni! Na rantse muku da Allah ita da danta sai sunbar gidana yau!”. EPISODE 1️⃣7️⃣ Dudda jikin Baba was shaking baya ganin at all saida ya yunkuro yana kokarin tashi jin maganan da Momma tayi, Mama ta taho tana kamasa takalli Momma tace “dan Allah kiyakuri Momma, dan Allah, Safeerah yarinya ce, batada wayau, ba hankali batasan me duniya ba, yarinyar da ko Salma ta girmeta ina zaki biyema kalamanta dan Allah kiyakuri zan hukuntata namiki alkawari” Baba so yake yatashi yakasa cikin wani irin murya yana haki kaman mai asthma yace “Yaya Kubra kimin rai ina yar karaman yarinya ta zataje da daren nan da karamin yaro hannunta eh, kiyakuri kowani hukunci zaki mana kiyi amman banda koran Safeerah da Waleed ina zata”? Cikin ihu Momma tace “taje wajen karuwancin ta mana, koko taje ta nemo uban Waleed da ware haka nasan yana club yasha giya yayi tatil” tadaga murya sosai tace “I don’t want to count 5 na ga Safeerah da danta cikin gidana inba hakaba gardawa zan kira nasa su fitar da ita and zaku iya binta babu wanda nahana cikinku daman na dade da gajiya, ungrateful fool na taimakeku bayan Shegiyar yarinyar tajawo muku annoba yanzu tazo tana gayamin magana ke har kinada baki, One!” Momma tafara counting jikin Baba yafara rawa sosai, Mama da hankalinta yatashi ga Baba ya birkice ga Safeerah ana koranta tace “Mama Kubra kimin rai, kimana rai, wa muka sani agarin nan? Ina Safeerah zata da yaro da daddaren nan? Ko bakiyi dan halinta ba kiwa Allah kiji tausayin Waleed, ina yar yarinyar nan zataje ta kwana ga Waleed ta ina zata fara eh”? Momma da zuciyanta fess ganin sun rude ga Safeerah na kuka idanu sunyi ja tace “two” cikeda rashin imani, azuciye Safeerah takalli Mama tace “Mama kutashi mutafi!” Momma dake kallon Safeerah sosai ta kalli Mama dake gabanta tayi kneeling tace “kalli wacce kike rokonma arziki, kalleta Shegiya mai zuciyan banza da wofi saisa Abbati yakusan kasheki butulu kawai kaza maici ta goge baki” Mama ta taso cikeda bacinrai danyau Safeerah ta mugun bata mata rai bataga amfanin dan guntun zuciyan Safeerah ba, like yarinyar bata hango abinda şu manya ke hangowa all what Safeerah care about shine adena zagin mata iyaye akuma dena enslaving nasu, Mama tace “Safeerah muje ina eh? Are you okay do you know what is out there in the night”? Azuciye Safeerah tawuce kitchen batare data kula Mama ba, Momma ta kwashe da dariya tace “ku kalli yarku ooo” zani Safeerah ta dayko na goyon Waleed tafito falo kawai tasa hannu ta daukesa tana daga hijabi ta goyasa tsaf abayanta, takalli Mama dake binta da idanu cikeda mamaki idanunta sunyi jajir bakinta ya kumbura amugun zuciye akuma kufule tace “Mama sa hijabinki mu kama Baba mutafi” sangangan Mama ke kallonta mamaki yagama kasheta tace “you’re very stupid Safeerah, nace you’re very stupid Feerah, bantaba sanin girman banza ne dake babu wayau akanki ba sai yau, ina zamu? Can you see Babanki is sick is somet……..” Momma tai ihu tace “three”, fashewa da kuka Safeerah tayi dan she had enough ta duka wajen Baba tana kokarin kamasa ganin Mama taki supporting nata tace “ni bazan kara barinku anan gidan ana zaginku ana marinku ba, we are humans not animals, what gives her the right to me beating my sick father? Sai randa ta kashesa zaku bar mata gidanta? We are leaving gidanta for her, da mu kwana agidan nan gwara mu kwana a titi wlh” tawani kama Baba da duka karfinta ya mike sai kawai yayi luuuu a sume Mama ta tarosa da mahaukacin gudu tace “Innalillahi Wa Innailaihi Raji’un” Five! Salm
🏠