NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 35 of 69

ma da langahuhu jibesa kaman ana diba ayi miya” ba Safeerah kadaiba hatta Mama saida ta dubi Salma cus this is too much, how can small yarinya be insulting adult haka, Momma takalli Safeerah da har idanunta sun kada sunyi ja tace “cikin shege kikeso kiyi ki kawomin cikin gida dan naga alamu kin fara bin maza eh Karuwa!” Kallon Momma Mama tayi tadan sassauta murya cus data zagan mata Safeerah gwara ta zageta bakomi tace “Mama Kubra dan Allah kiyakuri koma menene, Safeerah bata dace da mummunan sunan nan ba, amman metayi?” Zabura Momma tayi ta tashi tayo kan Mama Waleed ya tsala ihu yasauka daga jikin Mama da sauri yayi jikin Mamansa Safeerah ta daukesa ya kankameta yana ihu bayason Momma ko kadan, Momma ta tsaya dab da Mama tana huci tace “daman naga ke daidai kike dani, toh ki gayamin idan yarki ba karuwanci takeba a ina tasami kudi tasayo abubuwan chan nasan bata da kosisi?” Mama takalli ledan sannan takalli Momma tace “nabata dubu ashirin yau da safe” Baba yace “nakara mata dubu goma nima sabida Waleed baida abinci da pampas” Momma tsayawa tayi kallonsu tace “ahhh lallai ni kuka tarunwa akai kuna kare yarku haka? Yau nataba muku yar gudaliya d’aya d’aya dinku ko, kiri kiri yarinya taje ta saida mutuncinta ayi amfani da ita abiyata amman kuhada baki ku shigan mata kuna rufa mata asiri okay fine” Momma takoma tazauna tana kallonsu tana karkada kafa, Baba calmly kaman matsoraci yace “kiyakuri da nasan lamarin siyo abincin Waleed zai xama fada haka da ban bayarda kudin ma, amman yaron najin yunwa baida abincin dazaici gobe da safe eh Fisabilillahi Mama Kubra mu manya muna iya hakura da yunwa amman me karamin yaro Waleed yamana dazamu hanasa abinci”? Yadan matso dab da Momma yaduka ahankali gabanta just to make peace yace “dan Allah kiyakuri kinji bazamu karab……..” tasssss! Momma ta yankama Baba mari da saida yayi baya zai tumbula Mama da mugun gudu ta taroshi Safeerah tai ihu tace “Babaa!!!” Salma tace “ai dakinmai biyu Mom” jikin Baba har wani rawa yake kaman marin ya mugun gigitasa baitaba tunanin yayarsa yar uwansa ta jini zata iya marinsa gaban iyalansa ba, idanun Mama suka cicciko da hawaye sosai tarikesa kawai takasa magana feeling yanda jikinsa ke rawa sosai na gigicewa idanunsa namai duhu yadena gani duka daman off and on idanun ke masa kaman switch, Safeerah takalli iyayenta takalli mahaifinta tasake kallon Mama da hawayen ma yazubo mata daga idanu kawai tarike Baba gam dake shaking but she’s shattered completely, jitayi ina bazata iyaba enough please takalli Momma ido cikin ido tace “baki kira yarki dake kusada ke karuwa ba sai ni Momma!” Maganan saida yadaki kunnuwan kowa adakin hatta Baba da Mama, Mama tasaki Baba tamike dasauri tazo wajen Safeerah zata kama hannunta Safeerah takalli iyayenta ta fizge hannunta da Mama takama tafashe da kukan takaici tace “ki banni Mama ki banni wat? Is she God? Ita Allah ce dazata dinga wulakanta ku? What gives her the right”? Takalli Momma dake kallonta kyur zuciyanta na tafarfasa tace “kawai sabida muna zaune gidanki, sai wulakanta min iyayena kike, me suka miki banda kyautata miki kullum suna miki bauta kaman bayi, kince bazaku sayama Waleed abinci ba, sun bani kudi naje na sayo to wat is there? Salma dake zuwa club sai tsakar dare, tana yawo da matan banza baki kirata karuwa ba saini da bana komi, me muka miki why are you slapping mahaifina meya miki this poor blind man? Kanninki jini daya, mahaifiya da mahaifi daya ya kawoku duniya kike wulakantawa haka sabida kinga kinada kudi ke waye Momma”? Safeerah tai ihu tafashe da kuka sosai ta mugun zuciya tana jijiga Waleed dake kuka sosai a hannunta tana kallon Momma dake kallonta itama, Mama takara kama hannunta tajata Safeerah taki motsi sai kallon Momma take kaman zata rufeta da duka, Salma tawani taso tace “sabida solobiyon wawan ubanki kikema Momma rashin kunya ko toh bari kigani” sai kawai tayi wajen Baba takai kafanta zata haureshi wani yarda Waleed Safeerah tayi kaman zararra takai hannu tawani finciko kafan Salman, Salma ta taho a bare, jikake tass! Tass! Tasss! Ta dauramata maruka, Momma tamike ahaukace Salma na kurma wani ihu Mama ta taho zata shiga Momma ta fincike Safeerah ta daura mata mari jikake tass Safeera ta sunkuyar da kanta, Salma ta dunkule hannu tawani nushe bakinta sai jini batai wata wata ba ta naushi bakin Salma itama sai jini suakhau dambe sosai da Salma Momma nakaiwa Safeerah duka tako’ina, Mama tafashe da kuka ganin yanda ake dukan yarta Safeerah both Momma da Salma dudda itama Safeerah ta jigbi Salma, Mama tace “Safeerah ni kikema haka? Have you seen condition na mahaifinki”? Chak Safeerah ta tsaya, Momma ma ta tsaya, Salma na goge bakinta taci bugu tace “ke waye ke har kin isa kitaba Salma? Ke da you are the one datasa iyayenta a condition dasuke yau shine kike blaming wasu” Momma tace “think da bakiyi abinda kikayi ba da kuna gidanku yanzu haka a Kano, ke kika kawo bala’i kika lalata rayuwan iyayenki!
🏠