really explain kafin dan bugawa da kirjinsa yayi cus he just can’t deny she’s damn pretty kaman lokacin, yanzu she looks cuter ma, he keeps picturing fuskanta 5yrs ago sanda tana kuka tana cemai karya mutu, karasowa tayi gabansa tadan bar tazara a tsakaninsu dudda haka saida yaji mild feminine kamshin datake that’s so peaceful yaji kawai hankalinsa ya kwanta kanta adan kasa ahankali tace “ina kwana, head of department tace nabaka this file” kaman karta dena magana she sounds so girly, so feminine, she speaks like mace, that feminine energy grip his all 5senses, he loves when a woman act and behaves like one, not all those strong independent Goddesses of what a man can do a woman can do it better, yadan kalli gaban sumanta dake nunawa sosai batare da ya karbi file dinba yace “meya sami kallabin ki ko hula gashinki ke nunawa haka?” Dasauri tadan kallesa dasauri ta sauke kanta sabida fuskanshi ba rahama gawani glass kaman mugu, takai hannunta tadaura gaban kanta saita jawo gyalen gaba sosai murya chan kasa tace “sauri naitayi na manta banyi rolling agida ba” “Do something about it!” Yafadi da so much authority kaman wani Babanta ko yayanta, dan sake dago kanta tayi ta kalleshi dasauri tamaida kanta kasa tace “to” hannunsa yamika mata alamun tabasa basa tayi ahankali ya karba tajuya da mugun sauri zata wuce “did i say u can”? Dawani irin sauri tajuyo taga kaman ita yake kallo ta glasses din maida kanta kasa tayi shikuma yashiga bude file din batare daya kalleta ba yace “gyara veil din properly” dan kallonsa Safeerah tayi ganin ba ita yake kallo she felt some type of way, haka Bosses ke behaving da ma’aikatan su ko wannan daban ne? Hakanan sai jikinta na gayamata kaman he’s trying to protect her ne saitaji kaman da ace tanada brother he will be just like him, ahankali ta gyadamai kai saitadan juyamai baya takalli side ta warware gyalen tafara kokarin rolling dan dago kansa yayi yakalleta daidai iska yakada gyalen yahango uban gashinta datai donut dashi ga keyanta wasu gashi dayawa sun kwanta lub sunyi kyau kaman yar jaririya, that earing a kunnenta looks beautiful kaman wata babydoll wani irin yirrrr jikinsa yayi da sauri yadauke kai, rolling gyalen tayi ta chusa akasan wuyanta ya zauna daram tajuyo taga har lokacin duba file din yake ta maida kanta kasa, dago kansa yayi yakalleta hakanan jiyayi breath nashi yadanyi seize dasauri yasaita kansa rolling din yamata kyau she looks like yar Arab yamika mata file din yace “tell her I need na October I will collect the two together gobe” gyadamai kai tayi tasa hannu zata amsa gently kasa kasa yace “you look modest when you’re properly covered!” Saiya saki file din yabude mota yashiga yaja hakanan kasa tafiya tayi for a while kafin da kyar ta fara tafiya tana maimaita kalmomin dayayi mata, you look modest when you’re properly covered!
Office takoma tabada sakon duk suka fito tare salla sannan suka wuce canteen yau taci abinci takoshi suka dawo.
Kiran John ne yashigo wayansa hakan yasa yadanna kiran yayi connecting da mota John yace “Sir they want to admit shine nace nakira nagaya maka” shiru yadanyi ahankali yace “I’m coming” katse wayan yayi yay kwana wani private clinic yawuce babban gaske awaje yaga John yana jiransa shima yana sanye da uniform yana gamında ya kame anatse yace “at ease soldier, let’s go” wucewa sukayi ciki sama direct wani private room sukayi har zuwa gaban dakin John ya tsaya a waje yace “this is the room” ahankali yabude kofan wata kyakkyawan yarinya fara kaman balaribiya ce kwance kan gadon tana sanye da atampa gown da gyale an makalamata drip yarinyar akalla zatai 26yrs haka tana ganinsa tawani narke tana kallonsa kaman yanda yake kallonta ya maida kofa yarufe yataho gaban gadon ya tsaya tareda folding hannunsa akirji yana kallonta sosai dayasa ta sauke idanunta kwarjinin sa yayi yawa hannunsa yamika yadauki file dake saman table ahankali yace “when did u start having painful period”? Cikin muryan marasa lafiya tace “just this month” chat nata ya karanta ya ijiye sannan yasake kallonta ahankali yace “sorry” gyadamai kai tayi kaman wata yar yarinya daidai lokacin aka bude kofa wata macen Dr tashigo tace “barka da zuwa yallabai” kai tsaye yace “tell me everything wat is wrong with her” ahankali doctor tace “don’t worry matarka is going to be okay is just period i will keep her on observation zuwa anjima idan ya lapa saina sallameta” gyadamata kai yayi yace “okay thanks” yasake kallon Nanah dake kallonsa ahankali yace “kinci abinci?” Girgizamai kai tayi, yace “me kikeso?” Narkewa tayi sosai tace “Boba tea” gyadamata kai yayi yajuya yafice tareda rufo kofa cikeda farin ciki Nana tawani yunkuro suka kashe itada Doctor tace “yesss! Thank you Habibty” takoma dasauri ta kwanta jin ana kokarin bude kofa yashigo Dr tace “okay bari naje please kar abarta ita kadai” gyadamata kai yayi tawuce tafita tarufe musu kofa yasake kallonta it