ijiye biro tajuyo tawuce zuwa office tabude tashiga Madam Maimuna na desk dinta, ahankali tace “morning” sannan tawuce wajen Madam Maimuna dake kallonta tana murmushi adan kunyace tace “ina kwana Anty”? Murmushi tamata tace “lpy lau ga files naki jeki karasa sai na koya miki next abu, before then get coffee or tea, anjima da rana zamuje canteen muci abinci Oga yace kowa yadinga zuwa cin abinci bill on him, anytime Oga Salim ke gari enjoyment kawai akeyi a kompany, jiya yabada kudi araba naki na hannun Mr George” gyadamata kai tayi ahankali tawuce ta zauna tafara aiki.
Wuraren 12 yashigo company cikin wata army green motan kana ganin motan kasan na soja ne tundaga plate number, Parking akayi chan aka bude kafansa na sanye cikin boot din sojoji me ruwan kasa yafito anatse yana sanye cikin wandon sojoji daya zauna ajikinsa tsaf, ba rigan sojoji mai common flag ne ajikinsa ba wani green riga ce mai v neck data kama jikinsa tsam har 6packs dinsa kana gani yayi stocking da rigan gawani arnen belt na sojoji a waist nasa hannun rigan gajerenne so kana ganin muscles dinsa a murde sosai, idanunsa sanye da bakin glases sosai, kansa ba hula sumansa sunyi wani irin kyau ka gansa sai kwarjininsa ya cika maka ido maida motan yayi yafara tafiya anatse few employees nasa na gaidasa instead ya shiga ta basement ta main entrance ya shiga dasauri receptionist din tace “welcome Boss” dan gyadamata kai yayi yawuce yashiga hayowa staircase anatse yana bin ko’ina da kallo har yaje fourth floor a staircase ko gajiya baiyiba office dinshi yawuce secretary dinshi na biyosa ciki tace “welcome Sir, coffee or tea Sir?”Batare daya amsata ba yawuce ya zauna yasa hannu ya kunna desktop nasa sannan yace “none, excuse me” dasauri tace “yes Sir” tajuya tafice fuzar da iska yayi kawai yaja keyboard yayi logging into ystem din he have access to everything na company shi, direct CCTV camera file ya shiga yana shiga office office ya shiga office din customer care ya tsaya chak yana kallon Safeerah dake aiki ga file a hannunta tana cikawa, there’s something he’s feeling, he just wanna take care of this girl and repay her kindness, baitaba haduwa da y’a mace data tsayamai arai like she ba, he doesn’t know how to help, and also yanajin nauyi yaje yafara mata bayanin waye shi da yanda yasanta da menene menene, he just wanna get to know her first, zooming camera yayi yana kallonta da kyau kaman tana gabansa, ringing wayansa yashigayi batare daya jaye idanunsa daga screen dinba yadauki wayan yakai kunnensa yayi shiru yana kallon screen din. “Ina kwana Baby” yaji muryan Nana, yace “how are you” “gani nan banida lpy” “meke damunki”? Yayi tambayan yana zoooming system din ganin Safeerah tamike yanabin ta tawuce wajen Madam Maimuna, Nanah tace “marana ke ciwo” ahankali yace “sannu go and see Dr ki karbi magani” murya chan ciki tace “Mami taje office, babu kowa agidan sai ni kazo ka kaini dan Allah” hankalinsa gabaki daya nakan system din yace “I’m kind of in the middle of something right now, but get ready I will send John yazo yakaiki” muryanta ba dadi tace “okay nagode” “Allah sawaka” yafada ahankali yana zare wayan ya katse yadan cire idanunsa kadan daga system din yayi dialing wani number da akai saving da John yakai wayan kunnensa yamaida idanunsa kan System daidai Safeerah na juyowa rikeda wani paper a hannunta datake dubawa looking so serious daidai John yadaga yace “Sir” murya kasa yace “I need you to pick up Madam akaita clinic” anatse yace “okay Sir” katse wayan yayi ya ijiye yana kallon screen din chan yadaga wayan office nasa yakai wayan kunnensa Hajiya Maimuna ta dauka zata fara gaidasa yace “I need report na feedback na client namu na last month” dasauri tace “yes Sir” anatse yace “give the newbie tasameni a parking space awaje I’m going out” dasauri tace “angama yallabai” ijiye wayan yayi yakashe system din yadauki wayansa yafito daga office Secretary tamike tsaye dasauri, yawuce this time lift yashiga yasauka kasa yafice yaje wajen motansa ya jingina da motan yayi folding hannunsa a kirji ya tsare kofan entrance da idanu cikin dark glases nasa yana jiran yaga fitowanta, ahankali Safeerah tai pushing door tafito rikeda file a hannunta Madam Maimuna tace “Oga yana waje yana jiran file din” batasan ko Oga Yaya Auwal ko Ogan daya dauketa a mota ba tana bude kofan ta hango mutumin jiya sanye da kayan sojoji yayi folding hannu a kirji, kaurin muscles dinshi zaikai dan hannunta sau ashirin halan, wannan duk wanda yama duka saiya mutu, wani irin kwarjini yamata tunda tamai kallon farko bata karaba tasauke kanta kasa tarike wuyan gyalenta da hannu daya da iska ke neman fincikewa dan batai rolling ba tashigo tahowa, tundaga yanda take tafiya yake kallo exactly the way she walks when she was 15yrs old, fuskanta ya tsare da kallo yana kallon gaban gashinta daya nuna sosai sabida iska tana tahowa wani iri jikinsa yahau masa da he can’t