NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 3 of 69

rmushi da black lebensa na taba yace “yanzu kika dawo daga makaranta Feerahn Mama?”Gyadamai kai tayi dan tasansa sarai dan makotansu ne ya gagari iyayensu, tace “eh Ya Anas” wani narkewa zuciyansa yayi yasake washe baki yace “wani bai shigo gidan nan ba?” Girgizamai kai tayi ahankali tace “babu kowa agidan yanzu nadawo na karbi makulli wajen Mama Uwale nabude gidan Mama wai sunje dubiya chan gabari” juyawa yayi believing yarinyar yace “tohh sai ajuya bai shigo nan ba eh ya ne mu ware, yarinya karama ce agidan kanwarmu Safeerah, Mamanta ma sunje dubiya, aware” samarin suka fara fita yajuyo yakalleta tasauke kanta kasa gabanta har bugawa yake tsanagen tsoro yasake washe baki yace “karki damu babu wanda zai kara shigowa karkiji tsoro babu wanda ya isa yatabaki a layin nan, bari muje agaida Mama” gyadamai kai tayi ahankali gabanta na faduwa ya wuce gabanta sai faduwa yake bana wasa ba takai kusan 5min ahaka sannan ta tashi tafito falonsu ko’ina yayi datti sun tattaka musu har kujeru da takalma tawuce tafito ta taho zaure gabanta na faduwa taga neighbor nasu tace “kinga Safeerah kulle kofa ki garkame sakata Allah ya tsaremu daga sherin mutanen nan kinga yanda suka juyamin gida, wlh nagaji da unguwan nan ina dalili kullum cikin tashin hankali muke rufo kofarku nidai” gyadamata kai tayi ta maida kofansu tarufe ahankali tasaka sakata na sama dana kasa sannan tajuyo har lokacin kirjinta racing yake tashigo falonsu tamaida kofa tarufe tasaka sakata zata wuce sai kawai tayi wajen dan karamin freezer su tabude taciro goron ruwa, tadauki rubber cup dake saman fridge din ta tsiyaya ruwan sanyin a cup din tawuto tashiga dakinta tawuce wajen sip dinta tabude ahankali tadan koma baya adan tsorace ta kallesa, ijiyan zuciya kawai yake saukewa yama kasa motsi sai hura iska yake a hannunsa dake masa wani irin azaba, ahankali tamikamai ruwan da hannunta, juyowa yayi yakalleta saiyasa hannu ya karbi ruwa ya tsaya kallon cup din saikuma yakai ruwan baki ya kwankwade within seconds duktana tsaye tana kallonsa kana ganinta kaga matsoraciya yamika mata cup din yace “karamin” karba tayi tajuya takoma falo tasake debo ruwan takawo mai ya karba ya kwankwade yabata cup din, karba tayi tana kallonsa, ahankali tace “nabaka abinci”? Juyowa yayi yakalleta sai yakasa magana sai kallonta daya tsaya yi hakan yasa Safeerah tajuya tawuce wajen gadonta dan karamin kulan abinci ta da spoon dinta tadauka tajuyo tazo har wajen wardrohe din still kallonta yake tashiga bude kulan da sauri ta duka ta ijiye marfin a kasa tasaka spoon sannan ta matso wajen ta mikamai, dafadukan shinkafa ne na manja da baimaji sosai ba kana ganin abincin kasan struggling food ne wanda marasa kudi talakawa ne suka dafa, yayi jim yana kallon abinci batare daya amsaba hakan yasa cikin sanyin muryanta tace “dazafi kaci kanajin yunwa” Jaye idanunshi yayi daga abincin yakalli hannunsa yace “no kici I’m not hungry! Kin dawo daga school, so eat” dukawa tayi ta dauki marfin flask din ta rufe ta ijiye a gefe takara kallonsa hannunsa yake kallo ga bakinsa da gefen fuskansa jini, asanyayye Safeerah tace “konaka suka soma yi da wuta?” Gyadamata kai yayi batare daya kalleta ba, murya chan kasa tace “Allah sarki, Allah kadai keda ikon yin hukunci da wuta ba dan Adam ba, meka musu?” Batare daya kalleta ba har lokacin yace “na kade wani achan express na kaisa asibiti aka basa magani shine nace ya gayamin gidansu na kawosa ina zuwa kawai suka tareni and then this, is like kaman sun sanni is set up nazo kano for wani government project ne!” [05/04, 9:58 am] +234 703 293 4950: 💫ITS NEVER TOO LATE💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 3️⃣ TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?🤭 INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY😀 HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT 💡 AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA🎊 ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA💃 CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K🔥 CHAT ME UP AND JOIN NOW wa.me/+2347012181461 Natsuwa Safeerah tayi tana kallonsa ya mugun bata tausayi, wani iri zuciyanta kemata irin inama ita watace ko tanada wani karfi tayakesu, yan anguwan nan haka suke kaman ma dagangan suke zuwa titi dan abugesu su samu nama ga hannunsa ya kone ga gefen fuskansa duk jini sai kawai taji kuka yazo mata tadaura hannunta kan fuskanta tafashe da kuka ahankali tana tabe baki, awani irin hankali yajuyo yakalleta jin sautin kuka why is she crying? Ya tambayi kansa, yana kokarin magana saiyaga ta jaye hannayenta fuskanta gabaki daya ya jike da hawaye, cikin muryan kuka tace “kuma Allah saiya saka maka azzalumai kawai, kayakuri kaji, akwai Allah, one day duk Allah zaiyi maganin su sun dauka sunfi karfin kowa basusan cewa babu wanda yafi karfin Allah ba” takarasa maganan tana kallonsa another set of hawaye na zubomata sai yakasa magana ma kawia ya tsaya ya
🏠