NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 28 of 69

nan coffee da Cookie ne acikinta, tacigaba da tafiya, gashi bata sake ganin wani mai POS ba harta fito daga anguwan gabaki daya tafito express still bataga POS ba dan wajajen kampanin ba area mutane bane gaskiya tashiga tafiya wata bakar mota taga tawuceta tana slowing down sai akai parking tare da sauke glass kasa ahankali tazo zata wuce batare datama kalli cikin motan ba anatse akace “Safeerah!” Bala’in faduwa gabanta yayi da batasan sanda tajuyo afirgice ba ta kallo motan cus he’s the least person take expecting, hada idanu sukayi tasauke idanunta ta gudu aranta tace “this man again” kai tsaye yace “shigo” dago kanta tayi da sauri suka hada ido wani kallo yamata irin kallon da is not like he’s giving her an option kallon command yamata. EPISODE 1️⃣4️⃣ Har cikin ranta bataso ta shiga motan ba it feels so strange but koda wasa bazata iya cewa no yacika mata idanu dayawa, kawai tana wani kalan shakkan sa balle tace masa no, maida kanta kasa tayi tasa hannu tabude motan ahankali tashiga ta zauna atakure wani irin kamshi motan keyi dataji da ace za’a ce takarasa duka aryuwanta acikin motan nan zata iya sabida yanda motan ke kamshi. Maida glasses na motan sama yayi cikin motan yayi duhu sai wani sanyi da motan ya dauka, bata taba ganin kalan interiors na mata haka in her life ba sai yau da kyar tadaure tahana kanta kalle kalle, yaja motan bada wani gudu ba, boyayyen ijiyan zuciya tasauke to yanzu address na gidansu zata ce ko mene ya akema Boss magana ma, takalmin sojoji tagani anan inda kafafunta suke soldier ne dagaske no wonder fuskansa babu wani rahama sosai kaman mugu.“Your address” dasauri tajuyo takallesa but idanunsa nakan hanya maida kanta kasa tayi ahankali gently tace “basaina bata maka lokaci ba ka saukeni a next bus stop saina tafi” “your address Safeerah!” Yayi maganan anatse yet he’s sounding so dominative, dasauri takallesa wlh gabanta faduwa yake why? Especially da yakira sunanta dan kallonsa tayi titi yake kallo hakan yasa ta maida kanta kasa tace “GRA first avenue block 5B” tayi shiru tana wasa da yatsunta saikuma calmly tace “thank you” wani secret ijiyan zuciya yasauke motan yayi tsit kanta na kasa tana wasa da yatsunta wani kalan kuka cikinta yayi that is so loud dasauri ta tura jakan bayanta cikinta tana runtse idanunta cikeda wani kalan kunya abin was so embarrassing tadan dago kanta ta kallesa kadan ganin hankalinsa na kan tuki yasa tadan gyara zama tana hoping baiji kugin da cikinta yayi ba, parking taga yayi gaban wani hadadden restaurant batare daya kalleta yace “excuse me stay in the car” yabude motan yafita tabisa da kallo dasauri kawai ko is because he doesn’t look like someone that can harm her ko ya cutar da rayuwanta ko yamata wani bad abu da tuni tagudu, almost 5mins yabata aciki yafito saiya zagayo ta kofanta bamata lurada shi ba kawai taji an bude kofan a firgice tajuyo hada ido sukayi tadauke kanta da sauri instead of yamika mata sai ya ijiye paper bags din agabanta akasa wajen da kafanta yake yace “next time eat a cafeteria a company, I don’t want my employees staying with hunger am I clear?” Gyadamai kai tayi batare data kallesa ba ya maida kofan yarufe yazagayo yashiga mazaunin dreba ya kunna motan yaja, kasa taba abincin tayi and bala’in yunwa takeji bai sake magana ba har suka shigo GRA, sukaje first Avenue din kaman tace yasauketa daga bakin street nasu but takasa, haka yashige tun kafin sukai ta hango Baba dake zaune kofar gida kan wata yar plastic chair yasaka wata shadda brown data kode sosai, ta kafadan har yasoma zama kaman milk milk, kansa da hula ga yar radio karama rike a hannunsa yaja antenna sama yana saurara, baya gani sosai, sometimes baya gani kwata kwata, he understands environment nasa yasan sound kuma, jin karan mota coming towards kofar gidansu yasa yarage volume na radio kunnuwansa nawani budewa jin ba motan gidansu bane yasa yamike tsaye dasauri ya ijiye radio a kujeran yadaga hannuwansa alamun motan ta tsaya yace “wa ake nema?” Parking Salim yayi ahankali batare dayamayi kwana kaman zai shiga gidan ba dawani irin sauri Safeerah tabude motan tafito bata dauki abincin ba tace “Baba nine” wani murmushi sosai Baba yayi yamiko mata hannunsa yace “Mamana an dawo daga IT ya wajen? Kika tafi yau kina fushi da Babanki haka akeyi duk na damu saisa na zauna anan naga shigowan ki, an dena fushin”? Hannun Baba takama tamai wani cute murmushi tace “nadena fushin kawai ni banso Salma na zaginka agabana ne Baba ka kwadeta babu abinda zai faru” Baba yace “waya kawoki? Motan waye anan”? Juyowa tayi da sauri adan rude Baba yasa hatta mance suna tare tarasa mezatace daidai Salim na fitowa daga motan rike da paper bags na abincinta, Baba yajuyo yana dan gyara kunnensa trying to read step na mai zuwa da kamshin yace “waye Safeerah”? Cikin mutunci da girmamawa yace “nine Abba, Salim ne” dasauri Baba yace “Salim? Wani Salim? Salim daga ina? Safeerah maza wuce gid
🏠