NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 27 of 69

anyaye yace “just curious why did u move to Abuja”? Itafa duk tadauka interview ne maybe haka akeyi aita tambayan ka hakan yasa tace “anguwanmu was not safe, gidanmu got burnt bayan sunma Babana duka that made him blind..……” tadanyi shiru kafin ahankali tace “shine Yayar Babana ta aiko aka daukemu mudawo gidanta anan Abuja, saisa muje Abuja yanzu not Kano” shiru Salim yakarayi kaman ruwa ya cinyesa he’s feeling terribly guilty, ijiyan zuciya yasauke yakalleta da kyau he can’t believe is Safeerah the girl that helped him, Allah yaga yanda yake nemanta so he miraculously brought her right to his company, shirun data sakeji na kusan 2mins yasa ahankali tadago idanunta karaf suka hada idanu da sauri ta maida idanunta kasa gabanta na kara fadi, rasa abinda zaice Salim yayi, bata ganesa ba at all, he understands sabida rannan he turned black completely cus of wutan taya also she’s still a small girl maybe kotama gan fuskansa ta mance, ganesa is not important right now, what is important is she’s back and he will do his all to make up for abinda yayi putting her and her family into, anatse yace “I guess that’s all zaki iya tafiya” gyadamai kai tayi kaman tana kan kaya dasauri tamike tsaye bata lura kwata kwata da kujeran datake kai ya harde kasan gyalenta ba kawai tawuce tafiya daya biyu gyalen kawai yafice daga jikinta dawani irin sauri tajuyo hada ido sukayi dawani irin sauri yarigata dauke kansa hakanan kirjinsa ya buga seeing her ba mayafi in a beautiful blue gown na atampa, sauke kansa dayayi kasa bakaramin dadin hakan taji ba jikinta na rawa ta dawo wajen kujeran da sauri tashiga kokarin zare tip na gyalen daya harde tsakiyan trolly kafan kujeran saija take yaki fita kusan 1min kicikicin cirewa take yaki fita har gyalen na neman yagewa, batare daya dago kansa ba gently yace “do you need help”? Dago kanta tayi kawai dukta rikice, ganin baya kallonta har lokacin kansa akasa yasa ta gyadamai kai arude tace “uhn… eh” kaman bata iya magana ba, tasowa yayi daga kujeran ya zagayo yadan taho ta sauke kanta kasa gabanta na mahaukacin faduwa bai karaso inda takeba but hakanan taji gabanta na faduwa sosai yamata bala’in kwarjinin ga wani irin kamshi dayake wanda tunda Allah ya yota bata tabajin turare mai kamshi irin nasaba dadin tsiya, zafi taji kawai tanaji zufa na keto mata kaman ba AC a office din, sai tadanja baya takoma jikin sofa na kujeran takifa kanta ahankali kan kafafunta ta rungume kanta kunya duk ya kamata da tsoro da fargaba ga zufa tanayi gently yaduka bayan takoma jikin sofa yakai hannunasa yadaga kujeran yakama kafan yazaro gyalen ahankali yajuyo yakalleta kadan sai kawai yataso batare daya kalletaba yamika mata veil din yace “take” dago da kanta tayi ahankali ganin baya kallonta yasa ta karba tamike da sauri tafice kaman ana ingizata ta maida kofa tarufe tai wani ijiyan zuciya tana zaro idanu sosai sannan tacigaba da tafiya bata tabajin faduwa gaba kaman na yau ba dawani irin tension zufa sosai tayi fa, and also tunda Allah ya halitto ta duniya bata taba ganin mutum daya mata kwar jini kaman wannan mutumin ba, to kodon shine mai this big company, his eyes, the ways he looks, talks, the way his body moves and everything just enforces authority, bene tashiga sauka harzuwa na daya tama rasa inane hanyan office nasu da kyar ta gano tabude kofa tashige babu wanda yamata magana kujera ta takoma tazauna tana shafa kirjinta sannan ta fuzar da iska natsuwa yadan soma shiganta kafin ta dauki files tacigaba da aikin, kuka cikinta yayi mai kara da sauri tadago kanta takalli gefenta ganin kowa na aikinsa yasa ta maida kanta gabanta tacigaba da aikin wondering karfe nawa ake tashi, wuraren 4 saura taga yan office din na hada kayansu dasauri takalli Madam Maimuna tace “an tashi?” Murmushi Madam Maimuna tamata tace “yes an tashi, kema hada kayanki kitafi bani files din, kinyi seprating wanda kika shugar da wanda baki shigar ba?” Ahankali tace “eh” tamika takaimata ta amsa sannan tadawo tadauki jakanta tayi kofa tana tunanin kudin mota ko biyar batada shi cash, fitowa reception tayi tabude kofa ahankali tafito daganan inda suke zuwa gatema tafiya ne hakanan tashiga tafiya abinta tana kallon ma’aikata na shiga mota some machine suna tafiya abinsu kaman ta nemi lift but zuciyanta yaki aminta she’s new she just starts today ficewa gate tayi tasa kafa ahanya hango POS umbrella joint a chan nesa yasa tashiga sauri ta tsallaka titi taje wajen jakanta ta sauke taciro kati first bank nata tamika tace “dubu biyar zan cire” mutumin yace “200 charges na cire a ciki” zaro idanu tayi tace “200 charges a dubu biyar haba dan Allah naira dari ne fa ko a school” mutumin yace “anan 200 ne Hajiya idan bazaki cire ba sai kije school din kicire” bala’in bata mata rai maganan sa yayi so rude, batasan sanda tamikamai hannu ba tace “eh gwara nacire a school tunda baka iya magana ba” katin yamika mata ta fizge tawuce ranta ya mugun baci idanunta sunyi ciki wan
🏠