NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 26 of 69

office dinsa yadaga yakira office din Auwal yana daga wayan yace “send file of the IT girl for me” without questioning Auwal yace “Yes Boss” katse wayan yayi kusan 1min saiga secretary tashigo office nasa da file ymtace “the file Sir” karba yayi yace “thanks” tajuya tafice yabude file din dasauri sunanta Safeerah Shu’ibu just like Safeerah Kano, age 20yrs, state of Origin Maiduguri, tribe Kanuri, Place of birth Kano, address nasu GRA 1St Avenue house number 18, tana Nile university 200level tana karanta architecture, sunanta da origin nata maiduguri checks but Safeerah daya sani Nursing take, how did this Safeerah ends up in Abuja? He needs to talk to her, wayansa yakara kira yana dagawa yace “bring the girl to my office” dan faduwa gaban Auwal yayi karfa Yaya yakora yarinyar yaga yanda yake kallonta dazu amman yadaure yace “okay Sir”Secretary Sir yasa taje ta taho da Safeerah, tana cikin aiki Secretary tashigo tace “come with me Sir wants to see you” gyadamata kai tayi tamike suka fito tare harzuwa office din sai zare idanu take, Auwal yayi murmushi yace “Yayana na so yamiki interview kinsan bamu taba daukan yan IT ba is just protocol, he’s the owner of the company so don’t be scared dudda I know he looks scary kinsan soja, just answer him in the best way possible kinji” gyadamai kai tayi dan gabanta faduwa kawai yake yamike yawuce kofa yace “come with me” 3rd floor sukaje har zuwa office nasa yayi knocking kusan 1min sannan murya kasa kasa yace “come in” bude kofan Auwal yayi yashiga Safeerah biye dashi kanta akasa, takasa dago kanta, office din namata wani irin kamshi da tunda take arayuwanta bata tabajin kamshi kwatankwacin dadin nan ba, kirjinta dukan uku uku yake tarasa dalili uwa tayi wani laifi ko sata, maida kofan Auwal yayi yarufe yace “this is Safeerah Boss” batare daya dago kansa ba yana rubuce rubuce yace “excuse us!” Gyadamai kai Auwal yayi yace “okay Sir” yajuyo zai fice Safeerah tadago kanta dasauri da hannu yamata alamu she got this calm down sannan yabude kofa yafice. EPISODE 1️⃣3️⃣ Yamaida file nata dayake dubawa Salim yayi yadubeta yace “zaki iya zama” hakanan har tsakiyan kanta taji muryansa, voice nasa sounds familiar kaman voice data tabaji somewhere, but kuma anya ta tabajin murya irin wannan mai tsauri kuwa, gyadamai kai tayi tazo gaban table din ta zauna akan daya daga cikin kujeru biyu dake wajen kanta na kallon gefe takasa kallon direct gabanta, anatse Salim yasauke idanunsa kan fuskanta sajenta akwance ga dogayen eyelash nata, pink lips dinta are still yanda ya sansu saima kara dan girma bakin daya kara they’re not as tiny as na 5yrs ago, gashin gaban goshinta a kwance sosai, sai wasa take da yatsunta dake da fararen kumba sosai dogaye, he remembered kafanta dakeda same long nails me yawo ba takalmi, maida dubansa yayi ga fuskanta she seems scared and uncomfortable, boyayyen ijiyan zuciya yasauke sannan yabude file nata yamaida kansa kan file din, ya daidaita muryansa making it a bit subtle cus baison the way he made her feels uncomfortable and scared yace “I just got your file I have few questions this will be quick” gyadamai kai tayi gabanta na faduwa muryansa is so husky and bossy irin mutanen nan da basu da wasa and basuson a bata musu lokaci gabaki daya takasa juyo fuskanta ta fuskance sa, anatse yace “you said place of birth naki Kano just for confirmation anan Kno kika girma ko anan Abuja?” Baki tabude zatai magana but ba bakinta kadai ba hatta harshenta rawa suka kamayi suna bari what is happening? Kanta ta sauke kasa tadaga yatsunta tana kallon kumbanta kirjinta sai bugawa yake kaman bata iya magana ba tadaure tana saita kanta tace “a……a….ka…no na….na….girma…” bai nuna yadamu da d way she’s shaking ba, pen yadauka kaman gaske saiyayi wani rubutu, yace “alright address na inda kuka zauna fa? A Kanon” Ijiyan zuciya tasauke mai dan kara wanda baida wani dalili ahankali kanta na kasa tace “ba……bakin…..kas….suwa gabari!” Faduwa sosai kirjinsa yayi sai yayi shiruuuu kallonta yake baice bayako kyafta idanu, this address just confirm everything for him, it’s Safeerah! Isn’t Allah just merciful, yaga zuciyan sa, he saw yanda yake neman this girl and he brought her right to him, jin shiruuu yasa kaman mara gaskiya Safeerah tadan dago kanta sama karaf suka hada ido bala’in faduwa gabanta yayi dasauri ta maida kanta kasa, shima saiya shiga rubutu yadan gyara muryansa yace “your secondary certificate ya nuna at 15yrs kika gama kika gama, then this university Nile shows u started 2yrs ago, me kikayi in the period of those 3yrs gab”? Gabanta na dukan uku uku cikin yar kankanuwan murya tace “dana gama secondary school nafara Auxillary nursing but just a month few days nayi sai muka koma Abuja, toh ban fara makaranta dawuri ba sai last 2yrs” shiruuuu Salim yayi kaman karta dena magana ya lumshe idanunsa ahankali she’s Safeerah! Nurse Safeerah! As
🏠