NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 25 of 69

ofan sukayi dan corridor ne ga takalma awajen na maza da mata, suka cire nasu Hajiya Maimuna ta shiga masallacin ahankali itama tasanya kafanta ciki ta shiga wani irin sanyi taji ya ratsata sosai ko uban AC mosque dinne oho sai kawai ta kasa motsi ga wajen da few maza dake zaune dan an idar da salla yanzun nan, su mata sai sun shigo sannan zasu bude wani kofa su shiga side na mata asalin kofansu ana gyarawa so dole ta side na maza suke shigowa, Hajiya Maimuna hartakai kofan shiga tajuyo ganin Safeerah na chan kofa tsaye batai motsi ba ta kame yasa tace “taho mana Safeerah!” Hakanan sunan ya daki kunnensa da zuciyansa dummmm! Rabon dayaji sunan nan tun 5yrs ago! Tundaga that time ko haduwa da mai suna Safeerah bai karayi ko ji aduniya ba sai yau, juyowa Auwal yayi da sauri jin an kira Safeerah saiya mike ganinta a tsaye takasa tafiya yace “she’s probably shy ba’a bude kofanku tawaje bane Madam Mamu?” Madam Maimuna tace “eh Yallabai ba’a gama gyaran ba” Safeerah yakalla da itama daidai lokacin tadan dago kai ta kallesa jin muryansa, Auwal yace “wuce kije kiyi salla” ahankali ta gyadamai kai tace “tom!” Wani kalan juyowa Salim yayi dasauri azabure kaman zaki daidai Safeerah na shigowa kanta akasa tanakai hannunta tana shahare ruwan gefen fuskanta looking nervous tawuce wajen door din tana tafiya ahankali dabazai taba mance yanda take tafiya ba, bugawa kirjinsa yashiga yi dum! Dum! Dum! Baiga fuskanta da kyau ba, but side view nata looks exactly like her! Especially dan gashin daya gani a goshinta, her voice, the way she walks, but wannan kaman tafi Safeerah tsayi, wannan tadanyi jiki kadan, though ba sosai ba, but takara shekaru 5 Safeerah can be this tall da jiki haka ai takara girma da wayau she’s an adult now, is something wrong with him? Gizo idanunsa kemasa sabida he’s looking for the girl madly? How can Safeerah be here? Juyowa Auwal yayi yakallesa ganin yana kallonsu yasa yace “don’t be offended Yaya, she’s our newbie, she just started today, I guess new comers anxiety ke damunta” maida kansa Salim yayi yacigaba da azkar zuciyansa sai bugawa yake kaman kararrawa he feels kaman yatashi yafada wajen matan and takes a good look at her but ya daure yahana kansa, chan sai yamike tsaye anatse yafito daga masallacin ma’aikatansa na gaishesa yana amsasu hakanan kawai tsayawa yayi a nan lobby dan nesa da entrance na shiga mosque din ya tsaya yana facing masallacin, ma’aikatan sai zuwa suke yana gaisawa dasu, Auwal yace “Yaya let’s go so that u will take a look at all our departments” girgiza kai yayi batare daya cire idanunsa a entrance na mosque dinba yace “not today!” Tashi Madam Maimuna tayi tace “tashi muje” ahankali Safeerah tamike wlh duk wani iri takeji kuma kaman harda yunwa kaman coffee yakara papemata ciki, ta taso ahankali suka fito bakowa a masallacin takalman su suka saka a bakin kofa Madam Maimuna tai gaba, bude kofan tayi Salim dake magana da Auwal yajuyo da kansa idanunsa kyar a kofan Madam Maimuna ne tafito tana murmushi ganinsa tace “Boss gabaki daya ne yau yashigo, barka da zuwa” idanun Salim still a kofan daidai Safeerah tafito daga masallacin gyalen saman kanta yadanja baya hakan ya bayyana suman goshinta sosai ga manya manyan idanunta da har gobe bazai taba mancewa dasu ba farare tass, she’s exactly Safeerah sa banbancin is this one looks matured ba wannan yar yarinyarba, is this really Safeerah or idanunsa ne kallo wajen su Safeerah tayi ganin Madam Maimuna tayi wajen karaf suka hada idanu da Salim dake mata wani kallo da wild eyes nasa hakanan kawai gabanta yayi mummunan fadi dummm! Dasauri ta dauke kanta dan mutumin looks scary tunda ta shigo company he’s the first person da looks nasa looks scary, his eyes is different from eyes na kowa data taba gani, lurada yanda Salim ke mahaukacin kallon Safeerah data fara tafiya zata wuce yasa Auwal yace “itane yar IT dana gayamaka Yaya, kanwar Abokina Shamsu” daurewa Salim yayi ya jaye idanunsa daga kanta sai kawai yajuya yayi wajen lift cikin husky voice yace “I will see you later Madam Maimuna” yashiga lift yajuyo yasake kallon Safeerah datadan juyo kadan itama jin muryansa dake cike da command, authority and rich dakuma masculinity yasa hannu ya danna closing door kofan na kullewa but still kallonta yake da sauri ta dauke kai takara sauri tawuce gabanta na faduwa sosai bana wasaba. Wani gauran ijiyan zuciya yasauke is this really Safeerah ko Safeerah lookalike? Koko idanunsa ne he needs to be sure, is he confuse? Sabida he becomes so obsessive da nemanta ne yasa yake ganinta right in his company, hannunsa yakai yataba wuyansa da kansa ko dazafi cus he’s feeling internal heat but temperature nasa is normal, office dinsa yawuce ya shiga ya zauna kan kujera ya lumshe idanu yayi shiruuu chan yakara bude idanun hannunsa yadaga yakalli agogonsa its almost 2 just few minutes he has meeting but he can’t leave this place without confirming Safeerah ce or not, telephone na
🏠