NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 24 of 69

nt yatashi tabisa abaya suka koma first floor wani babban daki that looks like classroom yabude yashiga tana biye dashi mutanen office din sunkai 15, kowanne gaban laptop ga chair mai kyau ga coffee machine da water dispenser, ga TV, ga telephones dayawa wasu na waya, very fine office kaman wani conference room duk aka bisu da kallo cikin murmushi yace “we have newbie, she’s here for 6weeks IT, her name is Safeerah Shu’ibu let’s welcome her” tashi dukansu sukayi suna tafi duk kunya yakama Safeerah banda school nasu bata taba zuwa organization ko kampani haka ba, tayi murmushi kadan tadanja gyalenta tana rufe bakinta kaman wata yar kauye tama kasa magana balle ta gaidasu, wata mata tazo wajen yar babba haka tana sanye da abaya kafin tai magana Mr Gorge yace “meet head of this department Madam Maimuna” ahankali Safeerah tace “ina kwana” murmushi tamata takai hannu ta karbe gyalenta daga wajen baki tace “welcome to my dept Safeerah, don’t be shy, lets go to your sit” takama hannunta Safeerah tabita taja mata kujera ta nuna mata ga laptop awajen tace “zauna” zama Safeerah tayi ahankali ta sauke jakanta Gorge yawuce yafita Madam Maimuna tawuce wajen coffee machine tasaka paper cup tamata coffee tadauki wani cookie daganan pantry takawo ta ijiye gaban table na Safeerah dasauri Safeerah ta kalleta murmushi tamata tace “have some coffee and calm yourself down i will be back to give you proper orientation nai assigning miki task” gyadamata kai Safeerah tayi tawuce ta tafi, bakaramin dadi taji ba sai tadan fara natsuwa kowa kuma yacigaba da aikinsa babu mai wani kallonta. Wuraren 11 ya shigo falon, Ammi natare dawata bakuwa makociyarsu ce, ahankali yace “ina kwanan ku” Ammi tace “ka fito zokai breakfast” girgizamata kai yayi yace “sauri nake Ammi I have meeting with Paresh and Auwal, where are the girls?” Murmushi Ammi tayi tace “sun tafi school” juyawa yayi yace “natafi Ammi” “adawo lpy Allah bada sa’ yabude kofa yafita, anatse yake tafiya wajen wata black Lamborghini Urus yaje yabude motan yashiga yadauki black glases dinsa yasaka sannan yaja motan gateman dinsa na gaidasa rage gudu yayi yasa hannu a dayan seat na motan yadauki bandir daya na yan 500 dake Wajen yabasa sai godiya yake yawuce yatafi. Wuraren 12 yakai company nasu kwata kwata shi baya parking anan waje, wajen parking motarsa yaje a kasan basement yadan dade cikin motan sannan yafito sai wani uban kamshi yake yawuce yafito direct wani elevator dake wajen ya shiga daya kaisa 3rd floor yafito yawuce wajen wajen wani off office dake wajen gawata secretary dake aikinta awajen bamata lura dashi ba, kamshin turarensa dataji yasa tadago kanta dawani irin sauri tamike tsaye tace “welcome back Sir, it’s so good to see you” batare daya kalleta ba yace “thanks I need coffee please” “coming right up Sir” office dinsa yabude yashiga that looks like a suite ya mahaukacin hadu wucewa yayi yazauna yashiga bude files da aka ijiye mai awajen dan ansan yau zaizo ya kunna desktop din yakalli agogon sa he needs to be in barrack by 2 yanada meeting yau da Lieutenant General, glasses na idanunsa ya zare akai knocking kofa yace “common in” Auwal ne yayi wani murmushi yace “welcome Boss” “thanks” ya amsa yana duba files din, aka sake knocking wani dan india ne yashigo sanye da suit zai iyakai 45yrs yace “welcome Boss” “thanks Mr Paresh” yafadi still reviewing files din saiga secretary ta shigo tace “Sir your coffee just the way you love it” ta ijiye agabansa yace “thanks Miss Becky” murmushi tayi tajuya tafita, yadauki coffee yakai baki ya kurba ya ijiye sannan yakalli Auwal yace “mergin na gross profit namu yayi decreasing compare to last year, what happen?” Yanda yake magana bazaka taba dauka Auwal kaninsa bane babu wani wasa is just a strict work conversation, bayani Auwal yashiga yi yana hadawa da report na accounting department, meeting din yakaisu har zuwa one but it was productive suka fito dan zuwa salla shida Auwal suka jera sai gaidasa ake duk randa ya shigo idan zai tafi he gives them lot of money araba so ma’aikatan sa loves him die, nan masallacin su suka shiga dake nan cikin building din ga AC ga komi. Tasowa Madam Maimuna tayi takalli Safeerah dake aikin shigar dawasu record a computer simple work ta bata as per new comer tace “tashi muje salla” gyadamata kai tayi tamike tsaye wayanta kawai ta dauka suka fito tare, matar tace “sunana Maimuna yarana uku duka mata yata tafarko zakuxo tsara haka” murmushi Safeerah tayi tace “ya sunansu”? “Aysha, Habiba, Maryam” daidai sun iso restroom bayin very clean fitsari tawuce tayi tafito tashigayin alwala, ta gama ta gyara dankwalinta gashin goshinta ya kwanta lub she looks damn beautiful, Madam Maimuna sai kallonta take gyalenta tayafa akai da kyau Maimuna tace “muje tunda kin gama” wucewa tayi suka fito suka sauka nan kasa hanyar wani door sukayi, Madam Maimuna agaba tama biye da ita, bude k
🏠