NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 23 of 69

zaune gaban table yana magana dawasu ma’aikata dasuka karesa hakan yasa tashiga bin ko’ina na office din da kallo kaman bakauya while Shamsu yasami kujera yayi zamansa comfortably, shikuma Auwal ya sallami ma’aikatan suka juya sai alokacin idanunsa suka sauka kan wata yar yarinya dayabi da kallo tundaga kan kafafunta har zuwa saman kanta Shamsu yataso cikin murmushi yace “Boss Auwal mutumina” suka wani kashe hakan yasa Safeerah ta natsu takallesu Auwal yace “Shamsu wai har yanzu kaki aure” Shamsu yace “kai kayi”?Suka kara kwashewa da dariya sannan suka saki hannun juna Auwal yakoma yazauna yakalli Safeerah yace “Sister ka ce”? Kallon Safeerah yayi datazo wajen table din da sauri gabanta nadan faduwa tace “ina kwana” shiru yayi yana kallonta saita sauke kanta kasa, murmushi Auwal yayi yace “you remind me of Lubna kanwata haka takeda tsoro, sit down please” yanuna mata kujeran gaban table din zama Safeerah tayi ahankali, Auwal yace “give me the necessary document” bagpack nata tabude taciro komi tadago kanta tamikemai karba yayi yashiga dubawa saiya dan dago yasake kallonta kanta akasa saiya kalli Shamsu yace “kacemin kanwarka” dan sosakai Shamsu yayi yace “kaga surname dina da nata daban ba well kasan Momma da kwashe kwashe woman of people, wani brother ta tadauko daga chan Kano da iyalansa itane cinsu shan…..” katsesa Auwal yayi yace “I get she’s your cousin Sister” dan yatsine fuska Shamsu yayi baiyi magana ba, saiya sake murmushi yakalli Safeerah da kanta ke kasa yace “welcome to Maradi Construction Company Malama Safeerah” dan dago kanta Safeerah tayi takallesa saita gyadamai kai anatse tace “thank you Sir” zaro idanu yayi yace “wani Sir call me Yaya Auwal tunda ni abokin Yayanki ne can I see designs naki” gyadamai kai tayi tasake bude jakan taciro wani files ta basa ya karba, to be honest she’s an average designer bawai ta iya zanen hauka dinnan dazasuyi wowing naka bane, nothing special, Shamsu shima na ganin zanen yayi tsaki yace “danasan baki iya zane ba daban kawoki nan ba doluwa kawai” dan kallonsa Auwal yayi yace “don’t be harsh Bro! Duk ahaka muka fara muma ai it’s okay! She will get better with time” yakalli Safeerah da kanta ke kasa yace “don’t mind Yayanki, you are trying, naga 6weeks zakiyi ko”? Gyadamai kai tayi yace “okay zansa secretary dina takaiki HR department zasu danyi magana dake sannan su kaiki inda yadace dake dazakiyi aiki pay, attention and learn bazaki samu problem dakowa ba, for me the only thing da zaisa nayi fada dake is late coming, this is one of the strongest rule na company nan we don’t tolerate late coming, be punctual okay Safeerah” gyadamai kai tayi ahankali, Shamsu yace “wai ke wawiyan inane baki iya magana bane ko bakinki na ciwo”? Dasauri tace “toh naji Yaya Auwal” Shamsu zai kara magana Auwal ya danna wani bell yayi kara hakan yasa aka bude kofa secretary tashigo tace “I’m here Sir” files da komi na Safeerah yabata yace “take her to Mr Gorge HR, he will take it from there” “yes Sir” karba tayi takalli Safeerah tace “let’s go beautiful Miss” dan murmushi kadan Safeerah tayi tamike tsaye tabita suka fice, ganin Auwal yabita da kallo yasa Shamsu yadanyi gyaran murya dasauri Auwal ya kallesa, Shamsu yace “don’t mind me I’m grumpy sabida bacci bai isheni ba Momma tace saina kawota nan, ga yarinyar da shegen shirme dudda tayi aure harda d’a” dasauri Auwal yace “Matar aure ce Safeerah”? Girgiza kai yayi yace “no bazawara ce! Mijin ya saketa, tanada yaro that’s almost 3 now” ahankali Auwal yace “ayyah that’s sad” Shamsu yayi murmushi yace “but kasan Salma ba my BabySis she’s still very single she’s only 22yrs” dan shiru Auwal yayi yana kallonsa part of the reason baiyi making Shamsu a close friend ba dudda tare sukai Havard University a kasan waje sabida halinsa ne yanada wasu halayya da ya tsana he’s strongly against, this less than 5mins sitting yayi abubuwa da dama da bayaso from yanda yayi treating Safeerah, see rayuwan nan not all fingers are equal, akwai masu kudi akwai talakawa but why will u be feeling special sabida kanada kudi kaman kafi talaka? Look at the way yake treating yarinyar sabida yaga yana kallon Safeerah yadauka sonta yake shine harya faramai tallan sister sa taciki Salma, dan murmushi yayi yace “wooooh ahh ni inada Babe dina zamuyi aure soon ma jira nake agama na Ya Salim” Shamsu yadanyi wani disappointing smile bai kara maganan ba sukayi hira kadan Auwal yasake yin baki hakan yasa Shamsu yatashi yamai sallama yatafi. EPISODE 1️⃣2️⃣ Mr Gorge was so good to her, she must be special dan basu taba accepting yan IT ba, ko yan NYSC, he was kind to her yamata explaining komi tunda IT ne kuma 6weeks zatayi dau zata dinga yin one week a each department sabida tasami vast knowledge on how construction companies work, yace this week she will start with Marketing/Customer Care Service Departme
🏠