ijiye yayi shiru tareda lumshe idanu he’s just seeing that little girl face data taimakeshi as usual dan babu ranan da baya gani yazo bacci, he’s not sure takai 16yrs ma she will not pass 15yrs, this is 5yrs probably yanzu she’s 20yrs haka, there’s this guilt dayake feeling koma ina take yanzu aduniya itada iyayenta shiya sakasu in it, shi ya jazamusu, banda yaransa dayasa sukai bincike sama da kasa shi da kanshi saida yayi tattaki yaje garin yaje layin but gidansu is still burnt, even though that neighbor nasu ta sanar dashi ba’a kona dasu ba but anma Babanta shegen duka sunje asibiti daganan ne basu kara dawowa ba he went to the hospital akacemai an basu bill but basu dawoba bakudi, his mind is not at ease baitaba samun abinda ya tsaya mai araiba sai this, murya chan kasa yace “where are you!? Nurse Safeerah!” Yayi maganan ahankali yadan fuzar da iska yajuya gefe yakai hannu yana kunna side lamp yana kashewa lost in thought. Yarinyar is the most brightest girl he’s ever seen in his life, the kindest, she has the most precious heart, she saved his life, zuman data shafamai was wat saved his hand not hospital, yakasa manceta the way she genuinely cried for him sabida taganshi in pain no one has ever done that ko iyayensa though baisani ba maybe dan baitaba wani major ciwo bane, but this particular guy makes a huge space a zuciyansa, sabida her kindness, free spirit and care, he just wanna know she and her parents are fine! He wants to take care of her! Support her, and gives her whatever her heart desires, gashi duk ba’asan daga ina sukeba, har school da aka cemai Babanta na koyarwa wani primary school haka yaje school dinma basu da information na background na Babanta cus is not standard school principal din dai tacemai yan Maiduguri ne, ahaka bacci yayi awon gaba dashi.
**
Mama tashigo dakin ta tadata da kyar ta tashi zaune takalli Waleed dake bacci abinsa one thing about him baya tashi da wuri dan baya bacci dawuri itakuma bata samin enough bacci dan bata isa tayi bacci ba sai Waleed yayi duk kalan gajiyan jikinta yanzu ma da kyar ta tashi, bayinsu tawuce ta shiga brush tafara yi sannan tayo alwala tafito tasaka hijabi tayi sallan asuba, one thing is tunda suka dawo gidan nan batada karfi da ikon zama kayi azkar bayan salla saidai kayi a tsaye dan zasuje main flat girki da gyaran gida, mikewa tayi ta linke dadduma tana enchanting morning zikir nata tazo wajen gado tadan lullube Waleed sannan ta shafa fuskansa tana murmushi tamike tabude kofa tafito tabude kofa tafice, flat din tashigo duk suna bacci basa tashi sai around 9, 10, 11 wata rana har 12 ma ko 1 na rana, kitchen tawuce taga Mama awajen tafara hada abinci tace “Mama kibarshi zanyi komi” murmushi Mama tayi tace “wuce kije ki koma bacci Waleed bai barki kinyi bacci dawuri ba” murmushi tayi she has the best Mom wlh, Mama zata iya dauke duk wani wahalan duniya dan kawai ta huta, tazo wajen Maman tasa hannu ta karbi waken tace “kosai za’ayi”? Murmushi Mama tayi tace “eh da kunu, sai pepper soup na kayan ciki gashinan cikin pressure pot, tunda kin karbe girkin bari na gyaro gidan ni” dasauri tace “Mama duk zanyi w…” hararanta da Mama tayi yasa bata karasa maganan ba tadauki tsinstiya tafice itakuma tashiga aikin tana tunane tunane yanzu haka Baba na chan compound yana wanke cars, watering plant, gyaran grass and sweeping, tsayawa tayi gaban sink din takalli window gari yasoma haske takalli sama azuciyanta tace “Ya Allah baka bacci, I know Mahaifina baida sana’a yanzu baima da hanyar yin sana’ar sabida idanunsa baya gani sosai ko gidan nan sabida he’s familiar with the sorroudings ne saisa yake komi, Mama na is helpless woman da batai karatu ba, I’m all they got Ya Allah! Look at our lives slaving for people da basa appreciating namu ko mana godiya they said this is our payment na ciyar da mu dasuke” tadan fuzar da iska tace “Ya Allah karka dawwamar damu ahaka! Ka yantar da iyayena, kabani source na taimakonsu, duk inda zanje IT Ya Allah kasa suna biya nasami wani kudi” hawaye ne ya sauko idanunta takai bayan hannu ta goge tacigaba da aikin sosai, Mama tagama gyaran falon ta duka tana saka turare taji karan bude kofa dasauri tajuyo Momma ce sanye cikin wani bubu mai mayafi ga charbi a hannunta tanaja fuskanta ahade kaman wacce ke shirin dambe takalli Mama ta zubar, Mama tamata murmushi taduka cikeda girmamawa tace “barka da saukowa Mama Kubra, ina kwana” “kiramin yarki” Momma tafadi awulakance tashi Mama tayi tawuce kitchen tabude kofa tace “kizo Safeerah ana kira” hannunta ta goge tarage gas tabiyo Mama suka fito ganin Momma tawuce ta duka tace “ina kwana Momma” kallon banza Momma ta mata dasauri Safeerah tasauke kanta kasa, Momma ta tabe baki tace “anyways jeki shirya 8 Shamsu zai kaiki inda zaki fara IT, kibar aikin Uwarki takarasa” wani abu Safeerah taji a kirji ta daure ahankali kanta na kasa tace “Momma zan iya gama komi before time aiki yama Mama yawa gakuma Wale