NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 2 of 69

taita zaman banza agida wannan data zana jarabawa, Matar dake wanke shinkafa tace “shiga dakina saman fridge Mamanki ta ijiye miki makulli, sunje dubiya chan teaching hospital a gabari itada makotan mu hala sai yamma zasu dawo” gyadamata kai tayi tawuce ta shiga tadauko tafito daga gidan ta tsaya tabude kofar gidansu tazare key tashiga dan zaure tafara wucewa kafin ta dage buhu tashiga asalin tsakar gidan dayake a gyare ko’ina, gidan baida wani girman kirki kaman dai gidan data shiga ne ta karbi key, wucewa tayi tabude kofar dakinsu ta shiga falon shima a gyare ga kujerun su na leda bakake daya yayyage kana ganin soson but overall dai dakin tsaf tsaf, akwai dakuna biyu bayan falon na biyun ta wuce ta bude ta shiga wata yar katifa ce irin ta yan boarding school akasa yar mitsila an shimfida zanin gado mai kyau ajiki sai littatafai na boko a gefen gadon saiga kula yar karama saikuma wardrobe babba a dakin wanda Mama bata dade da dawodashi nan dakin ba dukawa tayi daga wajen tashiga kokarin cire kambas baki na kafanta na school taji hayaniya da ihu a unguwansu. “sai mun kashesa! Aakashesa! A cinna masa taya! A konasa! Zamu gwadama gwamnati basu isa su rufemana hanyar cin abincin mu ba! Hakanan kawai gabanta yafadi, a unguwan nan aka haifeta tagirma but haryau tsoron unguwan nan take banda zuwa boko da islamiyya babu inda take zuwa, kullum cikin tashin hankali ake a unguwan nan, ama mutum duka, a kona mutum da taya, a sassare mutum anan unguwan ba abu mai wuya bane, yan sanda karan kansu sun gaji da yan unguwan dan sune constant customers din police station, ihu da guje guje dataji anayi yasa bata jira takarasa cire dayan kambass dinba tamike tafito falo so take taje ta kulle kofar gidansu wannan da Mama batanan Baba ma haka she’s scared, ta tsani tashin hankali, tana kokarin daga labule falon kawai taji an shigo gidansu da wani irin gudun da kawai tasan na tashin hankali ne kafin tamayi wani motsi kawai aka daga labule aka fado dakin tayi baya zata fadi ta dafa kujera da sauri takalli gabanta a tsorace, wani mutumi ne dogo babba ne yana sanye da wandon shadda dayakoma baki dan bamata tantance kalansu ba sabida yanda sukai baki, babu riga jikinsa but ko’ina yayi baki kaman gawayi, hannunsa na haggu nawani irin tiriri kaman an dafa hannun a wuta, fuskansa baki ko’ina ga jini dakebin goshinsa yana wani irin kaurin hayaki, kallonta yayi ganin yanda yar yarinyar ta zaro idanu gabanta na faduwa bakinta na motsi kaman tana shirin ihu daidai kuma suka farajin gudu wajajen gidan ana cewa “yashiga lungun nan, yashiga lungun nan” da sauri yasake kallonta yadan daga hannayensa sama cikin muryan karfin hali that is a bit calm karya tsorata yar yarinya yace “please help me!”. [05/04, 9:57 am] +234 703 293 4950: 💫LOKACI BAI KURE BA💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 2️⃣ TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?🤭 INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY😀 HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT 💡 AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA🎊 ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA💃 CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K🔥 KIZO AKOYA MIKI HARIGIDO KISAMI KAN OGA🤭 Dasauri yarinyar takara kwalalo idanu tana kallon bakin mutumin looking really really scared, cikin zakakkiyar muryansa data dishashe sabida azaba yace “hide me please! Kasheni sukeso suyi!” Daidai an buga kofar gidansu kofar yayi wani irin kara kaman an karyata ma hakan yasa da sauri ta juya tashiga kalle kalle tagama rudewa batamasan mezatayi ba, idan taki taimakonsa aka kashesa itama tanada hannu a kashe musulmi dan uwanta kuma wuta zata shiga, tabarsa tasan tsaf zasu kasheta rasa abinyi tayi ta kallesa saikuma tayi hanyar dakinta tace “ka zo” dasauri yabita yana kallon ko’ina wardrobe da Mama takawo mata dakin tabude wanda ba wani abune ciki ba tajuyo ta kallesa tace “shiga na boyeka anan” gyadamata kai yayi yashige ta maida kofan da sauri tarufe daidai samarin da sunfi Allah kadai yasan adadinsu sun fado falonsu, rawa jikinta yafara ganin suna tahowa zasu shigo dakin kuma bataso su shigo zasu iya ganinsa sai kawai ta zare hijabinta ta yar akasa mutumin cikin wardrobe din na kallonta tadan ramin wardrobe din, takai hannunta bayan riganta tashiga jan zip dinta kasa ahankali kadan kadan gabansa na faduwa yace “wat is this girl trying to do” yaga wani black tabo mai girma a ta right side na kafadanta daidai samarin na daga labulen dakin wani irin ihu ta tsala tareda dukawa da sauri tace “Mamaaa!” Wanda ke kan gaba ya fizge labulen cikin muryan yan ta’adda yace “dalla gafarachan Malamai ku koma baya bakuga yarinya na kokarin cire kaya bane kuke dage mata labule” dasauri ta dauki hijab nata tasaka jikinta nawani irin rawa kaman tanajin fitsari kirjinta kaman zai tsage ganin mutanen nan ba alkhairi bane, dan daban yajuyo ya kalleta ganin dukta tsorace yamata mu
🏠