zauna kan coach na dakin yace “ina yini Ammi” murmushi tamai tace “yaushe zaka gidansu Khadija?” Dan shiru yayi Ammi ta tsaresa da idanu ahankali tace “Salim” dago kansa yayi yakalleta anatse yace “zanje” Ammi tace “before this week runs out kaje, kudan tattauna kaji me da me take bukata da babu na biki, get to know her, Nanah yar mutunci ce ga hankali da kunya, this is duk abubuwan damuka duba ni da mahaifinka muka hada aurenku kajiko” gyadamata kai yayi yace “okay” zata sake magana Ameerah tashigo rikeda wayan tace “Yaya ga Anty Nana” Ammi tace “Khadijah ce bani ita” dasauri Ameerah tawuce tabama Ammi wayan, Ammi tasaka wayan a speaker tace “Yar Albarka” akunyace tana murmushi kasa kasa tace “Ammi na ina yini ya gajiya yakuma karfin jiki? Ina Daddy na”? Ammi tace “Alhamdulillah duk muna nan lpy, Dadyn ki na falo, ya su Mama?”Nanah tace “Alhamdulillah Ammi, Ammi daman gobe inaso namiki burabusko na aiko miki dashi Ameerah tacemin kina sonshi sosai da miyan hanta” murmushi sosai Ammi tayi kana gani kasan maganan yamata dadi tace “gaskiya ne inaso kam sosai amman karki wahalar da kanki” dasauri tace “duk abinda zan miki ba wahala bane Ammi in sha Allah gobe zan miki” Ammi tace “shikenan Allah yayi albarka” ahankali tace “Ameen Ameen agaida Abba, saida safe Ammi” Ammi tace “Allah tashemu lpy” tabama Ameerah wayan tace “ungo ba yayanki” karba tayi tamike ta kaimai wayan karba yayi yasa hannu ya katse wayan yamike yayi kofa Ammi tabisa da kallo, hannu yasa zai bude kofa Ammi tace “I really love this girl Salim!” Chak ya tsaya batare daya juyoba, Ammi tace “she’s my choice and choice na mahaifinka, yarinya yar gidan mutunci, she’s those type of girls that will keep familyn ka together, tanason kanninka da yan uwanka duka, tana son mahaifiyarka da mahaifinka, this is dream of Everyman yasami perfect wife that have no any problem or issues with his family” shiru yayi baice komiba kusan 10secs kafin ahankali yace “good night Ammi” yabude kofa yafice.
💫LOKACI BAI KURE BA💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 🔟
Bude kofa yayi yafito daga dakin ya sauko kasa Daddy kadaine a falo yana bude wasu files yana signing ga glass a idanunsa Baffa yariga yatafi, anatse yace “saida safe Dad” dagokai Daddy yayi yakallesa yace “kaima saida safe Alhaji Salim” bude kofa yayi yafice batare daya kara wata magana ba Daddy yasake kadakai yadauki files yacigaba da signing dayake yi.
Wayansa ne yafara ringing cirowa yayi daga aljihu Nanah ce, katsewa yayi yakirata back ringing daya ta daga tace “Baby dan Allah ka kulani wlh kewanka nake” baice komiba ahankali chan yace “ya su Mama”? Ahankali tace “fine tanachan falo kasan yan uwanta har sun soma zuwa daga Katsina, Baby sai maganin mata aketa bani” tayi maganan tana rage murya, yace “wat is that”? Yayi tambayan da zuciya daya, baya wani hira da ita itakuma babu abinda takeso kaman taga yana zance da ita, bala’in mahaukacin son Major Salim take gani take she’s the luckiest girl on earth, ga kudi, ga kyawu, ga gayu, ga ji dakai, ga aji ga ilimi, lankwasa murya tayi tace “Baby kagani ko idan za’ama mace aure an samata rana ana bata magunguna haka dake gyara jiki, suna cire ciwon sanyi, suna saukar da ni’ima ajikin mace kuma zaisa miji yayi na’am da ita zakaga idan an tashi bikin Ameerah da Lubna za’a basu maganin mata” yace “I don’t think Ammi tasan shi” dan dariya Nanh tayi yau wlh yabata dariya wato namiji namiji ne, kasa daurewa tayi tace “Baby wlh I love you so much, ina mugun mugun sonka! You are so innocent, I can’t wait to officially zama matarka, I promise I’m going to be the best wife to you” wayan na kunnensa baice komiba yakai dakinsa yacire wayan a kunne yasa a speaker ya ijiye kan gado yana rage kayan jikinsa jin shiru tace “zakazo ka ganni gobe?” “No” yabata amsa atakaice kafin ahankali yace “let’s see within the week” kaman zatai kuka tace “okay” anatse yace “I have to shower, daganan zan shiga gym” murya chan kasa tace “zaka kirani kagama?” Ahankali yace “okay!” Yasa hannu ya katse yawuce closet nasa ya ijiye kayan daya cire yadauki wani short na nike da singlet na nike black yasaka hand gloves yasa sneakers yafito yasauka kasa yabude wani daki gym ne yahau kan treadmill yafara gudu na bala’i kaman a highest yasaka yakai kusan 20min sannan yasauka yayi press up yadaga karfe yadaga rope kafin yaje punching bag yasaka fighting gloves, one of his hubby is boxing he loves it a lot, yayi punching bag sosai kusan 2hours yabata sannan yagama yana zufa sosai yakalli agogo is 12:20 yafito yawuce sama, kaya yacire yafada bayi yayi wanka yafito he wants to smoke but bayayi agidansu kwata kwata out of respect for iyayensa kwanciya yayi agado alkawarin dayama Nanah yatuna hakan yasa yadauki wayan even though yana tunanin tayi bacci yakirata but harya katse bata daukaba hakan yasa ya katse wayan ya