NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 17 of 69

shigo kallo yake. Around 12 wani mota yashigo gidan parking akayi wani matashi da zaiyi 34yrs haka tareda Salma suka fito daga motan suna kama da Salma sosai, hararansa tayi tace “I will tell Momma kahanani magana da AJ” tsaki yaja yace “wlh nakara ganinki a club sai ranki yabaci akan mema Momma zata barki kifice da daddare eh” ranta abace tace “motana fa” “is being taken care of nasa akawo miki” yawuce abinsa Salma kaman zata hadiye zuciya ta mutu tabisa abaya suka wuce flat nasu sama tawuce tana tafiya tana cika tana batsewa tawuce dakin Momma tabude kofa ba sallama tareda kunna wuta kawai tafashe da kuka adaburce Momma dake bacci ta farka. “Salma wat is it”? Cikin fushi tace “Ya Shamsu ne Momma” da dan fada Momma tace “Shamsu!” Yana kokarin shiga dakinsa jin Momma takirasa saiyazo yashigo dakin, yakalli Salma dake kasa tana kuka sai kawai yahau dariyan iskanci Salma cikin kuka tace “Momma kingani ko” cikeda takaici Mom tace “wai me haka Shamsu bazaku banni na huta ba yara biyu rak dana haifa sun hanani kwanciyan hankali, you know this girl nada asthma why are you doing this to her” yana dariya yace “Mom a club na ganta fa with some bad girls metakeyi a club” kallon Salma Mom tayi, Salma tace “shima meyakeyi a club besides ma ai azaune yaganni” nunata yayi yace “look at dressing na jikinta Momma jean da wannan rigan pls ba dankwali akai sannan she was talking to one bad guy fa Mom dana sani sosai AJ and he’s friends with Abbati” dasauri Momma tace “wani Abbati”? Shamsu yace “Abbati dai Baban Waleed, duk wanda ko yake click din su Abbati ai ba mutanen arziki bane” cikeda damuwa Momma tace “kwarai Salma banason ki tareda mutanen Abbati kindaiga abinda yama yar uwanki Safeerah” mikewa tayi ta turo baki tace “ai kinfi kowa sanin waye Abbati kika hada aurensa da Safeerah! Ni da gatana babu wanda ya isa yamin abinda akama Safeerah wlhy so kuma chanza maganan, besides ma we just becomes friends 2days ago a Nile is not like aurensa zanyi but he’s just so cute and handsome ya iya gayu wlh ga accent kaman bature” Shamsu yace “kingani ko Momma” hararansa tayi cikeda rashin kunya tace “baruwanka dani allow me to leave my life am an adult” tayi kofa fuuu tafice yabita da kallo saikuma ya kalli Momma yace “wlh zan tattaka yarinyar nan asthma kesa nake ragamata fa” cikeda lallashi da lallabawa Momma tace “zo Shamsu kyale Salma yarinya ce” tahowa yayi yazauna abakin gado tace “da gaske AJ abokin Abbati ne”? Gyadamata kai yayi yace “yes wlh Momma, all they do is abuse girls, ko lokacin nan i warned you kan Abbati kikace bazaki iya gayama kawarki No ba tunda tazo gidan nan taga Safeerah taji tanaso ta aurama danta kuka kama kuka hada aure look at her yanzu da yaro da yaki daukan responsibility nashi saidai muke komi”. 💫LOKACI BAI KURE BA💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 9️⃣ Ahankali Momma tace “yanzu dai mubar maganan yaya ake ciki? Kama abokin naka maganan? I mean IT da Safeerah zatayi”? Dan tsaki yayi yace “wlh Momma I hate yanda kikesa nake wahala unnecessary sabida this your brother da family nasa haba I got better things to do” cikeda lallabawa Momma tace “so kake ayi dani ace na maidasu yan aiki agidana banma yarsu komiba? Ko yanzu ma ubanme Aunt dinku ta gwagwalada batace ba, dole nayi using school na rufe bakin kowa kodon abinda yasami yarinyar so please kayi?” Gyadamata kai yayi yace “yes yace nakawota though yayansa shine owner of the company yana China he’s expecting zai dawo ko yau ko gobe besides his brother baida matsala zai yarda even though basu taba barin yan IT a company su ba, in nutshell dai she can start yayansa ma hardly comes to the company kinsan soja ne, so shine ke komi kuma komi ke hannunsa” ijiyan zuciya Momma ta sauke tace “yauwa Shamsudeeni godiya nake babban mutum” tashi yayi daga gadon yace “good night Momma”. ** Around 8:30 nadare yashigo gidan this time around bai bari sojoji sun kawosa ba, parking yayi yana kallon motocin dake compound din yafito anatse sai lafiyayyen kamshi yake yazare bakin glasses na idanunsa ya ijiye a mota yarufe yawuce flat nasu yabude kofa da sallama yashigo cikin falon wani attajirin magidanci ne a falon wanda zai iyakai 65yrs cikin manyan kaya tareda wani mai kama da shi da zaiyi 60yrs a gefensa suna magana ga kayan abinci agabansu sai kaninsa Auwal dake gefen Ammi laptop kan cinyansa yana tabawa, dakatar da magana magidancin yayi murmushi ya gauraye fuskansa yace “Sojoji” cikeda girmamawa ya sunkuyar da kansa ya maida kofan yarufe yazo har gabansa yadan duka yace “Baffa barkanku da dare, ina yini Dad” mugun kallo mai kama dashi yamasa yace “kaga daman dawowa daga Chinan? Ai dakai zaman ka saika dawo rannan daurin aure” dasauri Babban yace “waikai baka gajiya da fada daga dawowan yaro?” Tabe baki yayi yadauki jarida yabude yana karantawa, Baffa ya shafa kansa yace “ka sauka lpy, barrack kaje ne hal
🏠