dafaba saidai yamutu wlh! Get out of my sight Safeerah kafin na banka miki wuta” ahankali tamike idanunta sun cika da kwalla tayi hanyar dinning, Salma tace “Momma kingani ko girman kan bala’i ne da ita yarinyar da muka rufa musu asiri bayan tajawo ma iyayenta bala’i, shegen mijin nata daya danna mata saki ko 5naira baya kawowa for up keep yaronsa ga yaro sai cin abincin gwangwani, kiri kiri yaci su rice bazaici ba daga su tea sai abincin yara to an dena siya tea ma kar akara basa mamansa ta sayo idan tana da shi tunda tafi karfin tabani hakuri” Safeerah na jiyota harta bude kofan kitchen ta shiga a gefen wajen taga Mama tsaye tayi jugum goye da wani kyakkywan yaro dan tuliki abayanta fari sol yana bacci, wani kallo Maman tamata kallon mahaifiya dinnan jikinta duk yayi sanyi murya kasa kasa tace “me kikama Salma”? Baki tabude zatai magana takasa tuntuni kukan datake rikewa sai kawai yazo mata tafashe da kuka sosai mara sauti zuciyan Mama ya sosu iya sosuwa, her poor little child did not deserve this! Duka duka nawa take she’s just 20yrs! Imagine sanda suke ghetto ma abinci na musu wahala but they’re happy and awadace Alhamdulillah but yanzu ga kudin but rayuwansu yadawo ba tasu ba, Safeerah is always sad, rabon yarinyar da farin ciki tun suna Kano.
Matsowa tayi dab da ita cike da jarumta irin na mahaifiya takai hannu, hannunta takama tarike ta karbi jakanta da board din ta ijiye sannan ta rungumeta, kankame Mama tayi tana kuka tace “Mama nagaji! I hate this house Mama” bayanta Mama ta shafa tace “shiiii I don’t want maganganun nan, ya isa dena kukan” tasaketa tawuce tabude kofan backyard tafito da ita kan wata yar kujera ta zaunar da ita tace “zauna nan ya isa dena kuka kar Waleed yatashi ya isa” ta goge mata fuska, sannan takoma kitchen din store ta shiga tadauko wata kula wanda abinci ke ciki da goran zobo da spoon tafito tazo gabanta tabude kulan tana kallon fuskanta tace “nasan harda yunwa kikeji, ci abinci ki kinji yarinyata mai kyau, Maman Waleed” Mama taja hancinta dan murmushi Safeerah tayi tasa hannu ta karbi kulan ta bude rice wanda tun abincin rana ne sai spaghetti tamata murmushi, Mama tace “ci maza” karban cokali tayi ta sa hannu ta cire mayafin datai rolling ta ijiye, Masha Allah tanada gashi garda na hauka baki sidik kaman na yar buzuwa danma tai parking tayi donut da yawan gashinta yasa yayi kato sosai, kanta a gyare tsaf yana sheki, Mama ke gyaramata dan bata zuwa saloon, bata saka relaxer, batada kiba but tanada kirji sosai acike ga hips daya fito from yanda ta zauna, abincin ta debo cikin spoon takai bakinta, ijiyan zuciya Mama ta sauke now this is her daughter, Safeerah ta that never jokes with food, cikeda so tace “toh ba’amin murmushin ba ko girkin beyi dadi bane”? Murmushi tayi mai kayatarwa takasa magana sabida yanda abincin yacika baki, Mama tace “maza cinye bari naje nakai abinci falo” yunkurawa tayi zata tashi Mama tace “koma ki zaune kici abincinki zan iya komi” Mama ta wuce ta shiga kitchen, binta da kallo Safeerah tayi ta sauke ijiyan zuciya In sha Allah saita zama wani abu ta kwashe iyayenta, abincin ta shiga ci tana sauke ijiyen zuciya duk yawan abincin nan tasss ta cinye ta ci nama tasha zobon ta mike tsaye dan an fara kiran magrib tabude kofa tashigo kitchen din tahada duk wanke wankan data gani ta wanke tsaf tana cikin mopping taji kukan Waleed cikin muryan bacci da muryan rashin iya magana yace “Um…….myyyyyy” dasauri ta jingina mop din tayi kofa zata bude taji Momma ta dakama Mama tsawa. “Kifita dashi daga falon nan mana bakiga Salma na waya bane, yaro sai shegen katon murya kaman gardi”bude kofan tayi dayake Mama na nan dinning tana gyara plates da flask tana jijjiga Waleed abaya yana ganin Maman sa yawani fashe da kuka yana musu mutsun kwantowa yazo wajenta dasauri Mama tayi kitchen din tashiga kwantoshi Safeerah na murmushi tana washe fararen kananun hakoranta masu kyau cikin muryan yara tace “Waleely oyoyoo, ayoyooo” ta karbi yaron yawani rungumeta yanakai hannu yana taba mata boobs yana wani irin rigima Safeerah takama hannunsa takai baki tace “kul, kul, kul bana hanaka ba, tututuuu not good Waleed” tama hannun kiss sai yayi dariya na one second yahau kuka kuma, Mama tace “kuje daki kimasa abinci yasha, akwai tuwo ki gwada basa ko zaici” gyadama Mama kai tayi tace “bari nakarasa mopping din saimu tafi” Mama tace “barshi zanyi jeki basa abinci kinsan ba kirki Waleed yakeda shi ba idan yanajin yunwa zai kusan rusa mana gidan nan ne da kuka”.
💫ITS NEVER TOO LATE💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 8️⃣
TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?🤭
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY😀 HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT 💡 AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA🎊
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA💃
CLASS DIN WATA