NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 14 of 69

adio nan setamin shi saiki wuce” karban radio tayi hawaye na gangarowa daga idanunta takai bayan hannu ta share ta saitamai ya karba ya ijiye yagane sarai kuka take but bai nuna ba yace “tafi ciki yar albarka” jakanta ta dauka da board tawuce ciki. 💫LOKACI BAI KURE BA💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 7️⃣ TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?🤭 INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY😀 HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT 💡 AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA🎊 ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA💃 CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K🔥 COME COME COME TRUST ME BAKI IYA KOMI BA SHIGO KI KOYA wa.me/+2347012181461 Wucewa tayi zuciyanta tattare da damuwa, kaga Baba kaman wani sikila tsabagen rama, Babanta nada daraja he’s not some rich people servant da dan sako yaransu namai ihu, Allah yacikamata burinta ta chanzama iyayenta rayuwa, kofan Babban flat din da kamshin turare kawai ke fitowa ahankali tabude, wata hamsakiyan mata ce zaune anan falon da kana ganinta zakaga kamanninta da Baba sak saidai kana gani kasan ta girmesa but Baba yafita tsufa sosai, tanada kiba gata fara sol kaman Baba, Salma na falon ta kwanta kan kujeran ta daura kanta akan cinyar mahaifiyarta tana mata shagwaba Momma na shafa mata kai tana bata hakuri takalli Safeerah ba yabo ba fallasa ta zubar batare data amsa sallaman datayi ba, karasowa Safeerah tayi har gaban matan ta duka har kasa tace “ina wuni Momma” adikile Momma tace “me kikama Salma?” Kallon Salma Safeerah tayi dake mata kallon banza jin sherin data mata, Momma ta daka mata tsawa tace “nace me kikama Salma”? Dasauri gabanta na faduwa tace “wlh babu abinda na mata Momma, ko namiki wani abu Salma” Momma dake kallonta tace “ahh lallai tambayanta ma kike, bakisan da ranta yabaci tana masifa yakamata kibata hakuri ba? Akan wani dalili ina ciyar da uwarki da ubanki ina tufatar dasu, inama danki komi sannan nasaki a private university da y’ata take ban banbanta ku ba sannan na ciyar da danki, nine medical bills dinsa, abincinsa, gasa kaman jaki duk sati ya cinye gwangwanayen abinci, duk nagama abun nan kizo kina batama innocent yarinya na rai me hakan ke nufi Safeerah?” Gabaki daya jitayi zuciyanta ya lalace ta tsani karya ahankali tace “Momma dan Allah kiyakuri” rai abace Momma da ba kaman hakuri ake bata ba tace “hakuri bayan kinci zalin y’ata? Ba yayarki hakuri? I won’t tolerate this, first of all in all levels Salma is not your mate, tabaki shekaru so koda wasa kada ki kara bata mata rai am I clear”? Gyadama Momma kai tayi takalli Salma muryanta har baya fita da kyau sabida zafin zuciya tace “kiyakuri Anty Salma” hararanta Salma tayi ta dauke kai taja mata tsaki mtswww, Momma tace “ya makarantan?” Ahankali Safeerah tace “Alhamdulillah” Momma tace “yaushe yakamata kifara industrial attachment din?” Calmly tace “jibi” Momma tace “bari Shamsu yadawo I told him yasamo miki construction company dazakije kiyi dasu muji koya samo, anyways tashi kije ki karbi yaron nan yahana Mamanki aiki da shegen rigiman daya gado a dangin ubansa” gyadama Momma kai tayi tamike ahankali zata wuce Salma ta tashi zaune cike da isa kaman itane uwarta tace “zonan!” Juyowa Safeerah tayi takalleta saitaki motsi sabida yanda takejin haushinta, Momma ta mike tace “gyara kiga Salma” ta yo kan Safeerah takai hannu ta make mata shoulder tace “are you insane? Wai y’ata ce abin yinki yanzu? Dan ubanki Shu’ibu dabaki jawo mana fitina ba da kanina yanzu yana kano yana koyarwa a primary school daya saba, yanzu na taimakeku kizo kina gadara acikin gidana, wuce kan ranki yabaci kiji me Salma keso” wucewa tayi tacika tamm tafara tafiya zuwa gaban Salma, Momma ta kalli Salma dake kallon Safeerah tana murmushin kara chusamata takaici tace “ai gatanan” Salma tace “ta duka ni karta shanyemin jini” Momma ta kalli Safeerah tace “bakiji me akace ba” ahankali ta duka tasauke kanta ran Salma yakara baci tace “Mom I hate this girl wlh bazaki ganeba ne, she’s a stubborn sly wlh tallhi, ni take juyawa kai taki kallona nakirata ma kaman kashi ke gabanta, everything about her batamin rai yake I don’t know why, wlh Mom dakin barsu sun koma kano an kashesu muhuta kuma bazan hakura ba, I will say this throughout this week nobody in this house zai saima yaronta abinci!” Dasauri Safeerah takalleta hawaye na tsatsowa a idanunta ran Salma fess now this is what she wants, tasan daman this is wat will hurt her, Momma zatai magana Salma cikeda rashin kunya tace “ba ruwanki Momma nine daidai da ita, bake taurin kaiba zanga wanda zai saima Waleed abinci saidai yaci normal adult food wlh” tamike tawuce ta dagama Momma dake kokarin mata magana hannu cikeda rashin kunya tace “Mom I’ve made my decision and it’s final! Idan yaron bazaici normal abincin da aka
🏠