NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 12 of 69

i dariya yace “takadirin duniya kafa dawo ko!” Karban kulan Salim yayi da ledan yajuya abinsa yakoma sama yace “meet me asama” juyawa KB yayi shima zuwa flat 6 yafito da juice yadawo gidan dayake kofa a bude ya shigo ya maida kofan yarufe yawuce sama shima zuwa dakinsa yagansa harya bude kulan, one thing about Salim baison yunwa ko uban training dayakeyi ai dole yaji yunwa, zama yayi kusa dashi suka shiga ci KB yace “kadawo lpy? Ya shirye shiryen biki kuma”? Abincinsa yacigaba da ci kaman ba shi akama magana ba, KB yatsaresa da idanu saikuma ya cigaba da cin abincin, jug yadauka na juice ya tsiyaya a glass cup sannan yamike drawer gadon dakin yajawo yaciro wani expensive kwalin taba yabude yadauki kara daya da lighter yajuyo yakalli KB dake binsa da idanu cikin wannan emotionless voice nasa yace “wanna smoke?” Mikewa KB yayi yace “ahhh kaima kasan I quit kaima yakamata kayi hakan tunda we are no longer kids girma muke yanzu, I know some habits damuka koya in this journey na sojoji is not easy kabarsu but taba is one important thing daya kamata mubari for now!” Kara hannunsa Salim yayi ya kunna taban da lighter sannan ya ijiye lighter yadauki glass na juice dinsa yawuce wajen glass door na dakin yayi sliding yabude yafito wajen balcony nasa ya tsaya tsaye yana kallon waje yana busar da hayaki yana shan taban KB dake kallonsa yadan sauke ijiyan zuciya yataso shi kadaine abokin Salim, Salim wani kalan murdaden mutum ne da baka taba iya karantan sa, saisa Zero shine nickname nasa sabida wai he has zero emotions, u don’t understand his happiness, his sadness, his anger, his love, his care, gabaki daya Zero, tun bayan incident that happens to him a Kano 5yrs ago yakoma haka. TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?🤭 INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY😀 HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT 💡 AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA🎊 ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA💃 CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K🔥 watsapp me to join wa.me/+2347012181461 💫LOKACI BAI KURE BA💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 6️⃣ TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?🤭 INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY😀 HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT 💡 AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA🎊 ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA💃 CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K🔥 watsapp me to join wa.me/+2347012181461 Mikewa shima KB yayi rike da glass of juice yafito balcony din yaja hadaden plastic chair dake wajen yayi dusting busassun leafs na bishiya dakekai ya zauna yakalli Salim dake zukan taba yana kallon sararin samaniya anatse for the second time yace “ya shirye shiryen bikin SS”? Yana kallon open space da taba a hannunsa ya fuzar da iska yace “I dont know!” Da zuciya daya yafadi cus he seriously doesn’t know, yadan juyo da kansa yakalli KB yana kara zukan taban ya fuzar yace “I heard sunce sunkai akwati yau” KB yace “to baka fara gyara gidan nan ba” dauke kai yayi yace “she’s not staying here! I told Auwal yabada key to any of my house akai abunta but not here” yanda yake maganan kaman ba matarsa ba ko ba maganan aurensa ake ba, shiru KB yayi yana kallonsa saikuma asanyaye yace “why are you going on with this marraige Salim?” Hayaki ya fuzar yamaida kansa yana kallon hanya baice komiba, tasowa KB yayi shima ya tsaya kusa dashi yace “tell me why are you going on with this marriage”? Batare daya kallesa ba yace “Dad and Ammi wants it!” “Toh kaifa?” KB yajefo masa tambayan immediately yana basa amsa da Salim ya kallesa, kallon juna sukayi na kusan tsawon one minute ahankali Salim yajaye idanunsa saikuma ya kalli konannen hannunsa na haggu saikuma ya dauke kai yamaida kansa yana kallon open space baice komiba, calmly KB yace “har yanzu baka mance yarinyar data taimakeka ba? Are you still looking for her? Tsaya ma to sonta kake ko mene?” Yarda karan taban yayi akasa yadan sauke ijiyan zuciya yace “I dont know anything about love! All I know is I owe her my life! She saved me out of pure humanity not for any reward or something, and because of me their house got burnt! Waya sani ma idan basu kona gidan dasu ba yan unguwan might be lying dasuke cewa sun gudu” yayi maganan jijiyoyin kansa na dan tsatsowa zuciyansa na hasala, saikuma ya dago da mahaukatan idanunsa yadaura akan KB yace “ina neman Safeerah to thank her and repay her kindness! Idan har yanzu bata gama Nursing school nata ba, I will sponsor her education! I will give her anything I mean anything datakeso! This is 5yrs and bazan taba dena nemanta ba cus Salim baya manta alkhairi” murmushi KB yayi zaiyi magana wayan sa yahau ringing yayi shiru yana ciro wayan yakai kunnensa Sal
🏠