An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[05/04, 9:54 am] +234 703 293 4950: 💫LOKACI BAI KURE BA💫
✍🏻M SHAKUR
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI!
EPISODE 1️⃣
TOM INA AMARE WAYANDA HARYAU BAKI TABA TASHIN KAN MEGIDA KIN BURGESA BA?🤭
INA KUMA UWARGIDAYE DA BASU IYA HARKAN ABUNBA BAKIDA CAPACITY😀 HAJIYATA BAKI KAWO LIGHT 💡 AKAN GADO??? TOH INA MUKU ALBISHIR DA BUDE SABON CLASS MAI SUNA COITUS JUNCTION WATO MANHAJAR RAGADADA🎊
ZO AKOYA MIKI NANAYE DA AYYARAYE DA ZAI BIRKITA LISSAFIN OGA💃
CLASS DIN WATA DAYA NE REGISTRATION IS 3K🔥
SEND A MESSAGE TO JOIN wa.me/+2347012181461
Yau asabar misalin karfe ukun rana take shigowa anguwan nasu dake nan extremely busy ga jama’a makil aciki, dan unguwan anan wajen area kasuwa ne hakan yasa anguwan ma is extremely busy ana sana’a ciki sosai, ga masu yan kwankwan ana buga bugen karfe, ga masu saida turame, ga masu saida katakwaye, ga yan kwalta, some na shan taba, ga kanikawa suma na duba mashina, like unguwan is just definition of ghetto area, tana tafiya zufa na keto mata sabida rana da akeyi ga sauri datake ganin yau kaman akwai tashin hankali, dazata shigo layin taga ana hada taya da katako an taru ga fetur Allah sa bawani abu za’a kumayi yau ba, karasawa tayi wani lungu haka tashiga ga gidaje awajen guda biyu yan kananu suna facing juna, tsayawa tayi gaban daya daga cikin gidajen tai jimmmm ganin kwado a kofan saita juya tashiga gidan dake facing nasu inda wata mata ke tsakar gidan tana ganinta tace “Likitoci an dawo” idanu yarinyar tadan juya daman gasu manya manya farare tass kaman madara, duka duka yarinyar bazata wuce 15yrs ba, tana sanye da kayan nurses farare da hijab karami fari, light caramel ne kalan fatan ta dake dauke da gira mai yawa da cika baki sidik, gashin idanu ma haka bakake sosai ga manya manyan fararen idanu kal kal kaman an wanke su da madara, tsakiyan baki kirin ga dogon hanci da karamin bakinta mai dauke da pink lips masu bala’in kyau ka kallesu kaman ka taune sabida kyau, goshinta da gashi sosai a kwance harda zufan datakeyi yasa suka kara kwanciya, kana ganin goshin kasan tanada suma sosai, just last month tagana zana WAEC nata sai Baba yasata awani auxiliary nursing program da akeyi asabar da lahadi a filin makarantan LEA wanda tafara zuwa ana koya musu basic things haka dan baiso