NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 44 of 44

Washe gari da misalin k'arfe takwas na safe jirginsu ya d'aga sai England, a babban birnin London suka sauka , sosai rayuwarsu ta sauya , Fatima ta fara karatunta a babbar jami'ar k'asar, sosai shi ma Ahmad ya mai da hankalinsa kan aikinsa da kuma iyalansa , rayuwarsu gwanin ban sha'awa. Bayan wani dogon lokaci, wata mata na hanga tana ta fama da yara , " Mummy wallahi bani ne ba Al Hussain ne , wallahi ba ni na dake ta ba ,duk su ka fad'a a k'ok'arin su na kare kansu ", " to naji Fatima ta fad'a," zo nan habibty ki fad'amin waye ya dake ki, Ahmad da ke tsaye ya tambayi y'ar yarinyar wadda take ta zumb'ura baki gaba, haba Nusy ta fad'amin kinji " ," Daddy ba yaya Al Hussain ne ya dake ni ba ", " ah lallai zan gamu da shi , bari kiga , ya fara k'ok'arin tashi ya kamo su , k'ara su ka saka , suka rungume Fatima , ita ma ta rungume su , yana zuwa da Nusaiba a hannunsa aikuwa ya had'e su gabaki d'ayansu yana dariya , tare da basu sumbata kowannensu a kumatu , yana mai jin dad'i da Allah ya azurta shi da iyali masu aminci. TAMMAT BI HAMDULLAH ANAN NA KAWO K'ARSHEN LITTAFIN " KISHIYAR UWA ", KUMA INA FATAN KUNJI DAD'INSA KUMA ZAKU YI AMFANI DA ABINDA KUKA JI MAI KYAU SANNAN KU WATSAR DA WAD'ANDA BA SU DA KYAU . INA GODIYA GA Y'AN MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION, DA WAD'ANDA SUKE YIMIN EDITING NA BOOK D'IN NAN. INA GODIYA GA Y'AN KISHIYAR UWA FAN'S, ALLAH YA K'ARA MANA ZUMUNCI AMIN. JINJINAR BAN GIRMA GA SIS HUMAIRA DA SIS FAREEDA , KUNYI RAWAR GANI SOSAI ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI AMIN. NA SADAUKAR DA LITTAFINA GABAKI D'AYANSA GA , MAHAIFINA DA MAHAIFIYATA , ALLAH YA K'ARA MUKU NISAN KWANA MAI ALBARKA AMIN INA GODIYA SAI MUN SAKE HAD'UWA CIKIN WANI SABON LITTAFIN NAWA MAI SUNA " BAK'AR GABA" INA FATAN KAMAR YADDA KUKA BI WANNAN SHI MA WANCHAN A SANNU ZAKU BISHI DOMIN JIN SAK'ON DA YA ZO MUKU DA SHI . TA KU HAR KULLUM NUSAIBA MUSA SALEH SABON RUWA (NUSSAD) PLEASE SHARE AND COMMENTS 🌿🌿🌿NUSSAD🌿🌿🌿 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels
🏠