NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 34 of 44

an gadonta, still bakinshi na cikin na ta, ita kuwa, ido yayi wuri wuri anji sabon hannu , wata masifaffiyar kunyarsa take ji , shi kuwa sai da ya gama bidirinsa sannan ya d'aga ta ya rungume ta ajikinsa , sosai Fatima yayi enjoying na wannan al'amari da ya kasance tsakaninsu amma kuma tana bala'in jin kunyar yallab'an, k'ok'arin tashi ta shiga yi , hakan ya sanya ya k'ara matse ta , sannan ya fara magana cikin muryarsa kamar ta masu jin bacci , yana sanya mata albarka, ta dole ya sanya ta tayi alk'awarin in dai ya zo gidan Mummy zata dinga barin shi yana yin abinda ya mata yanzu, sai da ya gama , sannan ya fito har lokacin Mummy ba ta dawo ba , ya nufi motarsa ya shiga ya kunna ya bar gidan cike da nishad'i. ONE YEAR LATER. Alhamdulillah , Ahmad na zaune a falon gidansa , wayarsa tayi k'ara , a wannan lokacin iyayen LAILA sun dawo da ita , amma sun gindaya zarud'a da dama, ya kuma aminta da su kasancewar yasan shi ma abinda ya k'ulla , dan rashin mutuncin da su ka masa bazai k'yale ya tafi a banza ba, ita kuwa LAILA duk wasu al'amura da take yi a baya bata sauya ba sai ma k'aruwa da tayi , kuma tayi sababbun samari duk da tana tare da d'an gidan minister, shi kuwa Ahmad kusan kullum in dai yaje gidan Mummy ya tarar bata nan, kuma Fatima tana nan sai ya kwashi romonsa , duk da ba wani abu da yake shiga tsakaninsu amma romancing kuwa tana shansa, tun bata saba ba har ta zama gwana. D'aukar wayar yayi , sabuwar lamba ya gani, da kamar bazai d'aga ba kuma sai ya d'aga, cikin mutunci su ka gaisa da mutumin , a nan yake sanar ma sa da cewar shine wanda yasan inda kakan nin Fatima suke, ya dawo daga fataucin da ya tafi , cikin farin ciki , ya amsa masa suka gama maganar akan sati mai kamawa zasu zo ya kaisu sosai ya masa godiya , ya ajiye wayar , cikin hanzari ya d'auki mukullin mota ya nufi gidan Mummy. Ko da ya k'arasa a lokacin suna falo a zaune, yayin da Fatima take tsefewa mummy kitson da ta mata, cikin fara'a ya gaida mummy ita ma Fatima ta gaida shi ya amsa, al bishiri ya musu na cewar sati mai kamawa zasu tafi zariya domin an samu labarin dangin Fatima na wajen mahaifiyarta, Fatima da ke zaune ji tayi kamar ta tashi ta taka rawa dan murna, godiya kam ya shata ba adadi, murna ta shiga yi ji take yi kamar ta janyo satin ya zama gobe,jin kiran sallah ya sanya Mummy mik'ewa ta nufi bed room d'in ta domin yin sallah, matsawa yayi kusa da ita " me zan samu ya fad'a yana kallonta, dan kinsan sai kin bani tukwici na , rufe fuska tayi , ganin haka ya sanya ya d'auke ta chak zuwa d'akinta , sosai ya murzata son ranshi , sannan yayi wanka a ciki yayi alwala ya nufi masallaci , ita ma hakan ta kasance sai da ta yi wanka sannan tayi sallah. ONE WEEK LATER. Fatima tun da asubah ta shirya , domin a yau ne zata ga iyayen mahaifiyarta , a yau ne zata ga ko hoton mahaifiyarta ne , hajiya tayi da zama dan haka ta fito falo ta zauna, Ahmad kuwa bashi ya zo gidan ba sai karfe goma da rabi na safiya a lokacin Fatima ta k'agu , yana zuwa ba dad'ewa mummy ma ta fito suka yi Karin kumallo sannan suka dauki hanyar zariya. Sun sauka lafiya , suna isa Ahmad ya kirayi wayar mutumin, ba'afi minti goma ba sai gashi ya k'araso, suka yi musabaha da Ahmad , ya gaisa da su mummy , sannan ya shiga mota domin yi musu jagora. Sosai mummy ke kallon yadda garin ya sauya duk da ba wani dad'e wa tayi bata je ba, a k'ofar wani gida suka tsaya , mai kyau da tsari, ya sanar da su sun k'araso su fito , tabbas unguwar su Mummy ce Ahmad yq fad'a a ransa , ita ma Mummy abinda take fad'a kenan kuma ma ai k'ofar gidansu aka tsaya , jin k'ofar gidan ya tsaya yana nuna musu da su fito su shiga ga gidan nan da sauri Fatima ta k'arasa ta shiga ta bar su mummy a waje, mummy ce cike da al'ajabi ta kalli mutumin wanda sunanshi malam iro " kana nufin wannan gidan shine gidan kakanin Fatima, ta tambaya tana kallonsa", " k'warai kuwa hajiya", " toh ai nima gidan mu ne, kenan Fatima ta kasance y'ar Maimunatu kenan k'anwa a gurina", da sauri suka dubi hajiya , cikin zare idanu , sannan Ahmad yace................. HMMMMMM YA KENAN FAN'S, IDAN HAR FATIMA TA KASANCE Y'A A GURIN HAJIYA YA MAKOMAR LAILA KENAN,? SHIN KENAN DAMA MAHAIFIYAR FATIMA NA DA RAI? Please Share & Comments To be continue................ 🌿🌿🌿 NUSSAD🌿🌿🌿 🌸🌹KISHIYAR UWA🌹🌸 (True life story) 🍁Daga Alk'alamin Nussad🌸 SHAFI NA 37_38 Ahmad ne ya dubi mummy cike da mamaki , sannan yace"Mummy kina tunanin Fatima itace kenan y'ar gidan goggo na maimunatu, ya tambaya ya karewa Mummy kallo da sonjin abinda zai fito daga bakinta"," Ahmad ba zamu tabbatar ba , sai mun k'arasa daga ciki , ni kawai ina yawan ganin kamaninsu amma har yau ban tabbatar ba , yanzu dai kawai mu k'arasa zai fi mana da tsayuwar da muke yi " sannan suka juya domin k'ok'arin shiga gida. A b'angaren Fatima kuwa , ko da ta shiga cikin gidan , ba kowa a tsakar gidan dan haka ta shiga k'wala sallama, wata y'ar da
🏠