NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 13 of 44

arasa tayi kicib'us da k'annen malam din nuni ta Shiga yi musu bakinta ya Gaza furta komai , da sauri suka Shiga d'akinWRITER'S dubawa baba muhammadu ya ja zanin gadon yarufewa malam fuska , ganin haka a take Fatima ta sulale k'asa sumammiya........ GODIYA A GAREKI MAHAIFIYATA HAJIYA FATIMA TURAKI ADAM, ALLAH YA JA DA RANKI YA K'ARA MIKI TSAWON RAI MAI AMFANI. JINJINAR BAN GIRMA GAREKI AUNTYNA SHAFA'ATU SULAIMAN UMAR JINJINA GAREKU Y'AN MOONLIGHT WRITER ASSOCIATION, ALLAH YA HAD'A KAWUNANMU AMIN.💔💔 🙏🏻please Share & Comments TO BE CONTINUE..... 🌿🌿🌿NUSSAD🌿🌿🌿 🌸🌹KISHIYAR UWA🌹🌸 (True life story) 🍁Daga Alk'alamin Nussad🌸 MASHA ALLAHU LAK'UWWATA ILLAH BILLAH. BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM, SALATI DA AMINCI SU TABBATA GA ANNABIN MU MUHAMMAD TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA AHLAN GIDANSA DA SAHABBANSA MASU GIRMA. SADAUKARWA GA DUK MAKARANTA LITTAFIN KISHIYAR UWA DAMA FANS DIN GROUP NA NUSSAD HOUSA NOVELS. Shafi na9️⃣-1️⃣0️⃣ Ganin haka ya sanya sukayo kanta da sauri cikin gaggawa baba Muhammadu ya nufi ofishin likita , domin sanarda shi abin da yake faruwa. Tare da likitan suka shigo d'akin cikin tare da nurses guda biyu , direct wajen malam iliya ya nufa su kuma nurses din suka nufi wajen Fatima dake kwance a sume, suka d'aga ta suka d'aurata akan gado domin bata agajin gaggawa domin ganin ta dawo hayyacinta. A chan d'aya b'angaren sosai likitan ya shiga duba malam Iliya amma ina hak'ik'a rai yayi halinsa k'ara rufeshi yayi , ya juya ya fuskance su tare da fad'in "sai dai hak'uri , Allah ya yi masa cikawa ", sosai d'akin ya rud'e da kawar jama'ah da kuka, da k'yar aka lallab'esu suka sanya gawar malam Iliya a mota aka nufi gida domin sada shi da gidansa na gaskiya. Ko da suka isa gidan Asabe kamar tayi hauka , sosai takeyin kuka tuburan , ita kuwa Abu ko a jikinta , sai dai ta kai ta kawo , tana taunar cingam da wak'a, Allah wadai kam tasha shi ba kad'an ba a gurin mutanen garin. Karfe takwas na safiya aka kai malam Iliya gidansa na gaskiya da yake rasuwar dare yayi , ko da akazo kaishi da k'yar Asabe ta bari aka fitarda shi daga gidan kuka sosai kamar mhaukaciya ta koma haka dai aka rik'eta aka zaunar da ita sannan aka kai shi gidansa na gaskiya Allahu Akbar sai dai muce Allah ya jik'an malam Iliya da rahama amin. Har aka kwana uku da rasuwar Fatima bata farfad'o ba sai a rana na hud'un ne ta farka , zabura tayi ta mik'e zaune kamar a mafarki abubuwan da suka faru suka dinga dawo mata , k'ara ta sanya ta k'ok'arin cizge ruwan da aka sanya mata , d'aya daga cikin k'annen malam Iliya ce ta rik'eta , " sannu y'ar nan " ta fad'a tana k'ok'arin rik'eta , "inna ina baba na yake" ta fad'a tana kallonta da zak'uwa da son jin amsar da zata bata ," karkice min Baba na ya tafi ya barni " , ta k'ara fashewa da kuka , sosai suka tausaya mata , da k'yar baba Muhammadu ya k'araso cike da tausayin yarinyar dan yasan tana cikin halin maraici a yanzu " dakata yarinyata malam yana nan yana gida kina warkewa zamu tafi ki ganshi " jin haka ya sanya taji sanyi a ranta, bata kuma tada zancen ba saboda baba Muhammadu ya mata alk'awarin zai kaita gurin babanta in ta warke , hakan ya sanya ta kwantar da hankalinta. Kwananta takwas a asibiti , aka sallameta suka koma gida , sauri ta dingayi domin tayi kewar mahaifinta ," baba ina Baba na yake "ta tambaya ta shirin lek'a d'akinsa , "dakata d'iyata " anan take ya gama yi mata nasiha daga bisani ya sanar da ita halin da ake ciki , kuka sosai tayi sannan ta tsagaita , ta rok'i baba Muhammadu tanaso ta bishi gidansa ta kwana biyu , ya yarda suka tafi , sai da tayi wata d'aya sannan ta koma cikin gidan ko da yaushe sai tayi kuka , idan ta tuna da mahaifinta , sai da akayi arba'in sannan al'amura suka koma gidan jiya. Bayan wata biyar da rasuwar malam al'amura suka k'ara runchab'ewa komai ya koma gidan jiya , da kamar inna Asabe tayi sanyi amma I zuwa wannan lokacin azabtarwa take yi mata ba kama hannun yaro safe da rana da dare tallah gashi bata samun abinci sosai tunda ganin yanzu ba mahaifinta sai abin da aka bata na abinci in ta samu ta ci in bata samu ba ta hak'ura , duk da wannan halin da take ciki bata tab'a fad'awa kowa ba duk da cewar y'an uwan malam din sukan zo dubata amma bata tab'a fad'awa kowa ba . Ana cikin wannan yanayi Baraka tazo mawa da inna Asabe zancen saka ranar aure tunda yanzu sun shirya shima ya fara zuwa kudu kai kaya a babbar mota jin wannan zancen ya sanya Asabe kwadaitawa yarinyarta auren Ado ba Fatima ba , sosai sukeyin shirin biki kud'i aka kawo da komai da komai aka sanya biki wata d'aya, Asabe fa hankalinta ya tashi ganin cewar Ado na samun kud'i sosai ganin har dubu ashirin aka kawo kudi'n auren ya sanya hankalin ya tashi saboda a rayuwarta bata son cigaban Fatima ta ci son tayi aure cikin k'ask'anci wannan dalilin ne ya sanya take Neman hanyar da zata hana auren Fatima ya koma kan na zainabu , haka tayi ta faf
🏠